Yaya Mata 9

 PAGE 9

 PAGE 9




Husna tai mai sannu da zuwa ,,,ta kawushi abinci ,,shi dai yayi jugum dashi yama rasa ha zaiyi ,,husna tace my lfy naga kayi shuru ko da mastala ne kaci abinci mana,,,




Yace to haka dai yake chakolar abincin daga karshe dai yatashi ya shiga wanka ,,bayan yafito mah ya zauna shuru,,,



Matsuwa kusa dashi husna tayi tace darling menene wai ,,,kafin yayi magana sai ji sukayi ance eyye lalle mah kin hanashi fita ko wato kai umar nace kaje gidan indo gurin hajar shine kazo ka zauna ko,, to maza tashi ka tafi indai ni na haifeka wannan aure ba fashi sai anyi,yace to hajiya naji zantafi amma bari muyi mgn da husna dama yanzu nakeson gayamata sai in tafi,,,,




Sbd itace uwarka ko sai ka naimi izinnta ba ,,sai tasa kuka ,shikuma umar aduniya ba abin da ya tsanah kamar. Kukan hajiya ,ay baibi takan husna ba ya zari key yay waje,,hajiyama tabishi a baya,, har tafita ta dawu tace, bari kiji na naimawa dana mata wanda zata haifa mar yaya maza kekuma ki zauna ki yi ta haihuwar mata takaicine zai kasheki ,tajuya a fusace tai waje,,,




Husna dai duk masifar hajiya bai dametaba abin da ya dameta shine mgnr auren umar ita a rayuwarta kishiyace bataso ,,haka ta zauna zaman kusan awa ba kuka ba addua ,,,chan dai tace Allah humma lasahala har zuwa karshe,,atake taji wani sanyi ya ziyarceta kuma chan  sai kuka sai da tayi  mai isarta San nan tai shuru ,,,tafara tunani,,




Umar bayan fitarshi bai zame ko ina ba sai gidan abokin shi salim ,,awaya yakira salim yafito yace abokina ya akayi ne yau bazaka shigo bane ,,,umar yace barni anan kawai ,,,salim yace to ya na ganka haka a gigice ,,umar ya bashi lbrn yadda sukayi da hajiya ga kuma husna ,,,salim ma yaji ba dadi amma sai yace  umar dolene kabi umarnin hajiya ita kuma husna kaje ka rarrashi abinka barin shiga in kinsta in zo in rakaka,,,




Bayan salim yafito sun shiga muta suna tafiya umar yace salim a rayuwata bani da raayin  auren mace fiye da daya amma gashi hajiya ta matsamin kawai dai da uwace,,,salim yace hakane umar dama kana naka Allah na nasa,



Bayan sun isa yaro suka ayka  ya kira musu hajar inji umar ,,,bayan mintina kadan sai gata tai musu iso dakin zaure ,,




Sannu da zuwa tai musu a yangace sannan tace wanne ne angon nawa salim da umar duka abin yabasu mamaki ,,salim nai yayi karfin hali ya nuna umar yace gashi nan ,,,dasauri ta kara kujerar da yake zaune ta kamu hannunsa tace ina ba barka da zuwa da fatan ka amince dani kamar yadda na amince da kai,,,shidai umar abin ma haushi yabashi ya warce hannun sa ,,daga kan da zaiyi sai yaga wayam salim bayanan,,shima sai ya mike yace to ni zantafi ,,,zaro ido hajar tayi tace haba daga zuwa kai ko mgn ma bakayiba ,ta fara dire kafa alamar shagwaba ,wai bazai tafi bah,,,




Sai sannan umar ya karemata kallo ba laifi bata da muni ko kadan ,,,yace kinga bani hanya sauri nake ya hada rai bashiri ta matsa,,,




Yana fita yacewa salim kai banza ne kawai zaka tafi ka barni,,, salim ya kwashe da dariya yace to ay gani nayi ba a bukatar gabatarwa kaga yarinya karama da rawar kai lalle hajiya ta hadaka da kwaila suka dada kwashewa da dariya umar yace in banda hajiya ina zan kai wan nan uwar rawar kan ay wataran sai in duketa dariya salim yayi yace sai kace a shirin film ,Kai dai Allah ya sanya Alheri kawai ,shuru umar yayi,,a haka ya sauke salim ya wuce gida ,,,




Yana isa gidah da slm zai wuce gurinshi dan sauri2 yake yaje yaga husna a wani hali take ,,,,amma kash Ashe hajiyama jiransa take ,,sai jiyayi ace zunan auta ,,,jiki ba kwari ya karaso ,,tace haka zaka wuce baka gayamin ya kukayi da uwar maza ba😃😃,, umar yace wakenan tace hajar man ,,,,,dry yayi yace tanan tana gansheki ,,,tace fatan dai tayimaka ko? Shuru yayi yace hajiya sai daifa naga tanada rawar kai dayawa,kuma bata da kunya ,,,,to kaji fitina rawar kai rashin kunya ,,ay duk ado ne to bari gaji aure ba fashi kuma a sabun gidah zakasa uwar maza dumin itace da gidah😃😃




Shidai umar shuru yayi so yake tagama jarabarta ya je gurin husna,,,daker yasamu ta barshi ,,,ya shiga gurinshi ,,,




Yana shiga husna ya hango a gujerar da yabarta ,,,yakarsa da sauri,,, my husna bakiyi bacci ba ,,,tace umar taya zanyi bacci bayan kana tare da wata mace kuna hira,,,sai ta fashe da kuka tanacewa umar yanzo kaje haba kasan banason kishiya kuka take sosai shikuma umar rungumarta yayi  kawai,,,,,,




Taku ummu farhana😘

*BRILLIANT WRITERS ASSO*




👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*YA,,YA,, MATA*

(Abin Alfaharine)

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀


   *BY UMMU FARHANA*



*DEDICATED TO*

*jannat*

*ummu safwan*

*saudat Zaria*

*maman bashir*


*nagode sosai da kulawar ko gareni ,Allah yabar kauna*❤❤💋💋


*BANA GAJIYA DAI NACE KUYI HAKURI*


COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 9
Yaya Mata 9
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj5v6W8H3tLrc4pp_1NDO1cmaljJ8Eb0k3nNUF_hE6WSqsgteHCUvbiamaqt1Dm-Jyw7IF59dcW8bKqZrLOjA8Zn3NFSttXDm-Ei1OYQmSvvfutMeEfHcBrnsodDt_oGYzhV0qSiU_M78b1_HbERRefpuaGHPYyKP6uu7VKSkHykLxGsWvFR_zrxyT7XOTq/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj5v6W8H3tLrc4pp_1NDO1cmaljJ8Eb0k3nNUF_hE6WSqsgteHCUvbiamaqt1Dm-Jyw7IF59dcW8bKqZrLOjA8Zn3NFSttXDm-Ei1OYQmSvvfutMeEfHcBrnsodDt_oGYzhV0qSiU_M78b1_HbERRefpuaGHPYyKP6uu7VKSkHykLxGsWvFR_zrxyT7XOTq/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-9.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-9.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content