Yaya Mata 8

 PAGE 8

 PAGE 8




Haka surayya ta kama hannu su leema suka wuce sashensu ,,lami kuwa aranta cewa tayi jarababbiya ay bansan kina nan ba,,



Husna sosai tasawa kanta damuwa ita kishiya ne bataso ,,,



Bayan umar yadawu a aiki ,,yadauki jinjira ya wucewa zuwa gurin hajiya bayan sun gaisa ,,yace hajiya nakawu jinjira naji baki fadi sunan da zaasa mata ba,,,cewa tayi bani da suna haba umar kai har wani son yarnan kake ace kai kullum a haihuwar mata ,,,baka marmarin da namiji ne nidai abin nan ya isheni ga haihuwa akai akai ga kuma *ya,,ya,, mata*,,




Sunkuyar da kai umar yayi yace kiyi hakuri hajiya Allah ne bai bani da namijin ba ,,,kuma ay da mace da namiji duk dayane ,,masu albarka muke nema,,,




Kul kar kayiwa Allah sharri husna dai Allah bai bataba amma kaikam ay baka so bane ,,,shuru umar yayi ,,ta kuma cewa yau basai gobeba zanje gidan kawata hajiya indo in tambayu maka mata,wallahi nan da karshen wata nakeso kayi aure, wata tara masu zuwa in samu jika namiji,,,sai sannan umar yace ay hajiya kinada jikuki maza dayawa gasunan,,naka nakeson gani umar ,,,yace to hajiya  yadda kike so haka zaayi,,,




Yace hajiya baki fadi sunan yarinyar ma,,tayi shuru tace kaje uwarta ta zaba mata kuma ban yanda da suna ba ,,,bani guri, haka umar sim sim yafitah,,,






Yana shiga sashensu ,husna tana ganin shi rai abace ta.mike ta karbi beby tace hajiya tace kayi aure ko na shiga uku ni husna ,,,surayya ta dakamata tsawa tace wai ke akanki aka fara kishiya ne haba,,



Husna tace yanzu shikenan in taxo ta haifi namiji na ga ta kaina ,,,umar ne yace husna saurareni hajiya tace tabaki dama kisawa yarki suna da kike so,,,


Tace hammm tagaji da samu suna ko sheken ,,ni inason kayana ,,,nasamata maryam sunan ummana,kuma sai ta fashe da kuka tace Allah ban raina kyeutar kaba ya Allah ka samin hakuri cikin wannan jarrabawar,,,




Haka umar yayiwa yarinya huduba da suna maryam ,,,shuru har ana jibi suna ba zancen cefanen sunan,,husna tace my  bakayi zance suna ba shuru ,yace hajiya tace babu suna kiyi hakuri ,shuru  tayi tafito falo da gayawa surayya ,ay bata jira karshen zance ba tayi waje sai dakin haji ,,,




Da sallama tashiga ,,hajiya ce ke shirin fida,, aw hajiya fita zakiyi ne ,,tace eh surayya da wani Abu ne ,,tace eh batun suna nazu naji danki yace ba suna to wallahi ko sama da kasa zata hade sai anyi suna haba yar shegiyace  ko me ,,,hajiya tace ba shegiya bace amma ay mace  ce mace koma har wani daraja ne da ita,in zakuyiwa yarku suna ban hanakuba amma ba sisin umar ,Dan aure yasa agaba yanzuma naimar masa aure zanje,,,,



Surayya tace wanan damuwarki ce ki aura masa hudu in kin isa ba akan husna zasu zauna ba. ,,,kuma in keki ke bada haihuwa ki basu mazan,,,




Suna kuwa sai anyi kuma umar ne zaiyi tunda shine uban yar


Tana gama fada tayi waje hajiyama fitowa tayi tayi gidan kawarta naima wa umar mata,




Surayya bashiga sashen husna tace umar ,dasauri ya fito ,tace mgnr suna wallahi in bakayi suna ba abakacin aurnka da husna haba hakurin tayi yawa sbd ta haifi mace ,,,yace anty kiyi hakuri umarnin hajiyane ,,,tace ay bance doleba ga hannuna ko kudin suna ko takardar sakin husna in natafi da ita nayi sunan da dalili ,sai kuma tasa kuka umar sabda maraici kake mana haka ko,,rikicewa umar yayi yace to anty ki rubuta me kuke bukata yanzo ,,haka suka rubuta suka bashi yanufi kasuwa,daman shima yanason ayi to amma yana tsoron rigimar hajiya,,,




Gidan hajiya indo bayan an gaggaisa an taba hira hajiya ta kwalawa yarta hajar kira,ta fito ,tace kawuwa bakuwa ruwa,tana fita hajiya tace indo ina kika samu budurwa haka tace,kai hajiya har kin manta hajar ne auta tace ay dayake makarantar kwana take jiya ta dawu sun gama,,,



Hajiya umar tace shekenan faduwa tazo daidai da zama  dama danki umar nazo naimawa matah ko a ya,ya, yanuwanki,Ashe akwai ma a gidah,,,




Indo tace to ina matarshi ,tanan nan kari zaiyi ,,indo tace amma dai lfy ko ,,hajiya tace inafa lfy bata da aiki sai haihuwr ya,ya, mata gasunan har biyar ras,,indo tace gaskiya kama mezaayi da tarin mata ,,,hajiya tace Allah yasa dai baki mata mijiba ,,tace ay ko anyi a fasa ga na gida, ba ayiba ki turushi yazu su dai daidaita,,,




Haka hajiya tayi godiya SBD ita gani take hajar tunda duk gidan su mazane ita kadaice mace to ba makawa itama maza zata haifa kuji fa,,




Yaune suna ya taci suna maryam  kuma yau surayya zata kuma gidanta damaturu ,,haka tayi tayiwa husna nasiha sanan tace mata kuma tayi hakuri ta rage kishi,,, haka surayya ta tafi ,suna begen juna da yar uwarta,,,




Umar ne zaune suna hira da hajiya tace masa  ,ka shirya kaje gidan  kawata indo mun gama mgn da ita ,,zakaje Ku daidaita da yarta ,,,




Ra's gaban umar yafadi har wani gumi ya hada yace hajiya da wuri haka banfa gama gini nah bah ,kuma kinga,tace rufemin baki India nice uwarka aure da hajar ba fashi husnan kishi ya kasheta,,,,




Jiri ne yake dibansa haka ya karaso sashensu ,yama rasa ta ina zaifara gayawa husna,,,





Kubashi shawara makaranta taya zai fara😃. 




Taku uwar farhana😘

*BRILLIANT WRITERS ASSO*




👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*YA,,YA,, MATA*

(Abin Alfaharine)

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀



*DEDICATED TO ZARA,U A MAHMUD*



*BANA GAJIYA DAI NACE KUYI HAKURI*


COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 8
Yaya Mata 8
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi6kp1c5OYmrYGAulJtFFAixDqfhtxbK85ZQAbUM7Xl1yspLmxXiujj2ihOt0iDnL7D_vG44Z3roN8vPQah4h-9IgfhsR5De5ue3RDOUhRppL6T2eyGHcx_aMbhcGMlGdzAL127bvrT8TjWErav-JtWy8KihqgS8Ptb9R5RxqY9KJDhEa4rIMnWZ40o76Mg/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi6kp1c5OYmrYGAulJtFFAixDqfhtxbK85ZQAbUM7Xl1yspLmxXiujj2ihOt0iDnL7D_vG44Z3roN8vPQah4h-9IgfhsR5De5ue3RDOUhRppL6T2eyGHcx_aMbhcGMlGdzAL127bvrT8TjWErav-JtWy8KihqgS8Ptb9R5RxqY9KJDhEa4rIMnWZ40o76Mg/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-8.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-8.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content