Yaya Mata 6

PAGE 6


PAGE 6






sosai hajiya take kuka tana rashin mutumci ,,,daker aka lallaba haji akan tayi hakuri,,



To ita husna abin ma mamaki yake bata a ganita ay ya,ya, matah ma arziki ne,,, hakadai take fama ita da yaran ta basuda sakat a gidan,,,,



Cikin wannan hali umar yasiya wani fili kusa da gidan nasu ya fara gini  nan hajiya tace husna bazata kuma gidan ba sai ta haifi namiji ,,,,



Umma harniy ma dai watan ta hudu husna tasamu ciki ,,,sbd balain hajiya cikin ma buyeshi take ,,dan kullum cemata takiyi sbd jaraba ta tsuse mata da da rana yaje Aiki dare ma ba hutu ,,,,😃






A haka ta haifi surraya dan dai husna baza ta iya boye yar bane Amma kam da zata boye,da umar yaje ya fadawa hajiya mamakk tayi Dan batama San da ciki ba ,,ko barka taki zuwa tace yaya mata ne barkan mai zataje tayi kiwon banza yasameka umar ka kiwata wa wasu su aura ,,,,yo ya mace inba karuwaci zatayiba  ina zata samu kudi ta taimake ka,,,abin dai ba tsari ,,,ko tarun suna hanawa tayi wai zaa talauta mata da,,,,




To shima da umar abin ya fara isarsa shi gabada hahuwar ma yanzu bayaso  ,,shekarasa biyar da aure  ya ,ya hudu ya yanke shawara bawa husna shawara su huta,,,

Sbd yanzu Sam baya samun kulawa a gurin husna kuma shi mutum ne ma bukaci ,,,




Da kyer yasamu ta yadda akan su huta din ,,,



Husna har ta Dan dawo hayyacinta ,,sbd sury nada shekara daya ,,,suna gwangwaje love dinsu,,,,


Lema da melat ansasu mkrt pree nur ,,umma hary da sury ne a gida ,,,rannan an musu wanka an kaisu gun hajiya duk da dai bawani kulasu takeba


 Sukuma iyayen suna falo suna hira suna manne da juna sai ,,,sai ga hajiya tashigo da sury a hannunta ,,wai tana kuka,,tace karbi yarki karbi tsiyarki jara babbiya ga son miji ga son yaya ,,,kin mayarni mai rainu ko in kula da ya,ya, kekoma  kina shafe miji,, jibi shigar da kikayi keda karuwa ba banbaci ,,,,




Ran husna ya baci tace niba karuwa bace hajiya mijina nayi ba a titi nayiba,,kuma yaya mata ba tsiya bane rahama ne in sha Allahu sai kinci moreyarsu,,,kuka hajiya tasa tace umar kana jinta ko kanaji tanamin rashin kunya ko ,,,



Hajiya kiyi hakuri wanan ba girmanki bane kinshugo daki babu sallama,,,wanan zubar da mutumcine ay,, oho kabi bayan matarka ko na gode nikuma yau sai zaba koni ko husna ,,,




Kuka take tana sai yazaba ita ko husna,,



Kunjifa fitina😃


Washi kaina,,,,,




Taku ummu farhana,

*BRILLIANT WRITERS ASS*



👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfahari ne)

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀




*BY UMMU FARHANA*




*DEDICATE TO ASMENAT ZAYYAN ,MARUBUCIYAR BAKIN GANGA,HAR CIKIN RAINA INA JIN DADIN MUAMALA DAKE ,BA ABINDA ZANCEMINKI ,SAI SAKALLAHU KHAIRAN,ALHERIN ALLAH YA KAIMIKI HAR BIRNI SHEHU*




*BRLLIANT NAGODE DA KULAWARKU ALLAH YABAR ZIMUNCI MUYISHI HAR A ALJANNAH*



COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 6
Yaya Mata 6
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjl4Tyc5iPtsGVPl6SL5w2CX0WO2hB_Tes_cWfcEygldc-_Bx2rRL2FFOOMhfvfFdQjSIybKVuibGNUgogHv_YtwOSE3pgGfFqTcx_NszefF0Z9VrKzjEHlFQv3uMbZnemBs_U09BJxSRj4mHnLsRc-_Sn_jjewQmCPFmnpuA2fEBNjXgrCBjEO4KRTu6l9/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjl4Tyc5iPtsGVPl6SL5w2CX0WO2hB_Tes_cWfcEygldc-_Bx2rRL2FFOOMhfvfFdQjSIybKVuibGNUgogHv_YtwOSE3pgGfFqTcx_NszefF0Z9VrKzjEHlFQv3uMbZnemBs_U09BJxSRj4mHnLsRc-_Sn_jjewQmCPFmnpuA2fEBNjXgrCBjEO4KRTu6l9/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-6.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-6.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content