Yaya Mata 24

  *BY UMMU FARHANA*

 


*BY UMMU FARHANA*



*ALHAMDULILAHI INA MAI GODIYA GA ALLAH DA YABANI IKON GAMA WANNAN  LITTAFIN NAWA ,INA MAI RUKUN MAKARANTA ABINDA NA FADA MAI AMFANI SUYI AMFANI DASHI ,WANDA BASHIDA SHI SU WATSAR DASHI,ALLAH KAYAFEMIN KURAKURAINA*



*DEDICATED TO MY FANS LOVE U ALL*❤❤❤❤






Page 24



🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚



Zaro ido tayi ,tace defuty gomv ,yace yes ina fatan an karbeni ,tace kana ganin ba matsalah ,yace babu ,to Allah ya tabbatar mana da alheri ,wani tsalle yayi yana tank u jameelah ,murmushi melat tayi ,taji dadin yadda ya kirata yafi kuwa iya kiran sunanta,





Anfito da hajiya Inda akayi nasarar aiki kafa da gyero sai dai da tafi daya tsayi,kifin tafara tafiya a keke ake fita da ita, umar ya kuma nijeria ,melat ce ke kula da ita ,anan Ali yake lalacewa guri taya melat kula da hajiya ,,,





Hajiya kullum sai tayi nadama marar amfani ta kuma yadda cewa ,YA,YA, MATA,abin alfarine ,gashin nan azahiri tagani uwa mace sai ya,ya, mata ,yanxo har kunyar husna takeji ,tana fatan ta yafe mata,




A gidah




Bayan tafiyar hajiya da Mubarak da affan sai sahal adakin hajiya suke kwana ,kuma na hajiya sun bata ,abin da zai kawu kudi kuwa duk sun siyar ,dawowan umar ne yaga barnar da sukayi hadasu yayi yana musu fada ,duk wata barna sahal ne ja gaba ,yace to Allah ya shirya ,yama rasa mai zai ce ,yacewa lami amma kuna nan a gida nan yaran  nan sukayi kacaca da dakin hajiya  ,tace ay sahal ne me barna su da girman su ,,,




Haka tun da umar yadawo kullum sai an kawu kara sahal ,haka zaiyi ta bada hakuri,





Husna ce taci kwalliyarta da riga da siket umar ya shigo yace maman yammata irin wannan kwaalliya haka ,rugumarsa tayi tace nayi missing din mijina ,fah ,yace kinyi kyeu husna ,,kinfa kusa zama kaka ,tace mundai kusa zama kakanne ,to ay leema kanwatace kaga ban tsufaba tukun ,yace haka ne amma melat fa ,tace itace yata ta fari ,yace to ay inaga tare zamu auran dasu ,,,azabure tace haba my melat fa 17 take haba ka manta burinmu na suyi karatu mai zurfi ,ita kuma ma bata da saurayi ay,yace tasamu acan Indian kuma naga hankalinsu yazo daya ,munyi mgn dashi dan nan ne amma acan yake aiki ,,,tace amma my tayi kantah ,yace eh mutanen da suke naiman aurent ba kananan mutane bane kuma ma ay bawani kan kanta da tayi aganina ,,tace dan waye keson melat din ,yace dan dupoty govm ne ,zaro ido tayi tace umar kana ganin basu fi karfin ya,ya,n muba ,janyota yayi ya kai mata kiss ta ku ina yace ni a matse nake kar ki cikani da zance ,




.

Sosai jikin hajiya yayi sauki ,har an basu sallama ,inda Ali yacewa umar ya zauna shi zai kawusu ,haka kuwa akayi saida suka biya saudiyya sukayi ummar ,sannan suka wuce ,tayi ta kuka a gaban Kaaba tana rokon yafiya a gurin ,Allah ,sun iso najira inda Ali yakawusu har gidah sannan ya wuce ,,,







Kakaf yan cikin gidan sun hallara a falon hajiya ,an gaggaisa an mata ya jiki ,,,husna har ta tashi zata tafi ,hajiya tace ,husnah kistaya ,husna tadawo ta zauna ,,,




Tace husna dan Allah badan niba na rokeki da Allah kiyafemin ,,abubuwan da namiki sharrin shaidan ne da kuma sun zuciya ,rusa kukatayi ,umar tasowa yayi yazo gaban husna yace maman yanm,matah ,kiyafewa hajiya ,kinji ,hawayene ya zubuwa husna tace na yafemiki hajiya ko da chan ma ban rikeki a zuciyaba,,,godiya hajiya da umar sukeyi ,haka hajiya ta janyo yaran daya bayan daya tana naiman gafarsu ,duk sun yafemata ,





Sannan tace umar nabaka izini ka kuma sabun gidan ka kaji, godiya yayi,,lema ce tace hajiya ina da mgn ,hajiya cikin wasa tace ,ina jin gimbiy halema,dariya sukayi duka ,  tace haka za abar rayuwar sahal ta lalace ,baya zuwa mkr ba islamiya ba boko yakamata ay wani Abu akai ,,hajiya tace awww ina sahal din yake ,tun zuwana ban sashi idoba, leema tace ay baya yin a gidah fah,umar yace to ya,zaayi dashi leema ,tace inaga akaishi tahafezul Quran na mudo mustafha ,in anci saa qurani ya nitsar dashi ,,,haka aka yarda da shawarar leema ,,,





Yau ne akazo sa ranar leema da melat ,ansa rana wata uku ,gaba dayansu ,gidan sarauta sun bata sadaki ,dubu dari biyar ,da kujerar makka goma da mukullin mota daya ,na lema kenan,melat kuwa milliyun dayane da mota ,da kayan sa rana cikin babbar mutah,haka akayi aka waste ana girmama juna ,




Inda gabadaya anguwa da dauka umar ya siyar da yayanshi ,lami ce kam gabar yadawa, amma da aka raba kujerar makka surayya tace abata itama taci Albarkacin YA,YA, MATA,nan fa baki ya rufu,





Umar da husna sun kuma Sabun gidansu inda leema ta dauki sahal ta kaishi mkrt ,kuma ta janyushi jikinta ,ba laifi ya rage rashin ji sosai mussamman yawo yanzu bayayi sosai




Shirye 2 biki ake babu kama hannu yaro inda surayyah kullum tana hanyar Maiduguri daga yobe,amare ma baa barsu abaya ba mussaman melat tafi leema rawar kai ,, kannen amarema ,suna nasu, harny da surayya karama da meemah ,anata tsare 2 ,hajiyama anata dingisa kafa ,ba a barta abayaba ,,,




Ali da melat sunshirya fati kala2 ,inda leema da yarima walimace kaya tacciya aka shirya,,,

Me gyeran jiki tazo ta fara yuwa amare ,,







Rana bata karya



Yaune duban mutane suka shaida daurin auren 


Halema and yarima 


Jameela and Ali


Nan aka zarce da biki babu kama hannun yaro gida yacika tab sai ga hajar nan,Ashe tayi wani aure,,,,


Yau surayya ta shirya mother's night,a barweee ,nan na hango su Zara,u dasu jannat ,maman mufi ,da ummu safwan ,sai borosh ake da kaji🤪




Haka a gurin walima da fati na hango duk yan brilliant sun hallara ,inda hango melat musa anata kora kunun aya, my jikas anata cin kaji,,



Angama biki lfy ankai am are gidajensu ,leema ankaita shehuri gidan sarki ,melat kuma g,r ,a ,aka kaita ,inda sati na zagayowa ,melat sukayi Indian acan zata karasa karatu,leema kuma honey Mon suka tafi,,,




Bayan kuwa ya watse daga surayya da husna,tace Anty Ashe  haka haihuwa take da dadi ,surayya tace in Allah yabaki mai albarka sai  ka godemasa, tace hakane Anty ,,





Husna da umar ne zaune suna hira ,,,yace ikon Allah ,ayanzu kumai ya wuce mana sai dai  mu godewa Allah , A tare sukace 


ALHAMDULILAH, NIMA NACE ALHAMDULILAH




TAMMAT



TAKU UWAR FARHANA😘



COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 24
Yaya Mata 24
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj37-RFmTeUka7s1eunO39UYsFHR4TObG4R0V9epGejcq2kzQh0v2rgT6UvVWDcvfauRByKDnS-TRL0DPU_BIRsALTPLQ_JwcSGCVqj6RpuP5xsf9aXFspKsncJcn3_fkqQa14l2w2cN9O2WlxifoHnC5RbCLoGwDvCj2tjJSE7rno04IiksjhESx1X_VMN/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj37-RFmTeUka7s1eunO39UYsFHR4TObG4R0V9epGejcq2kzQh0v2rgT6UvVWDcvfauRByKDnS-TRL0DPU_BIRsALTPLQ_JwcSGCVqj6RpuP5xsf9aXFspKsncJcn3_fkqQa14l2w2cN9O2WlxifoHnC5RbCLoGwDvCj2tjJSE7rno04IiksjhESx1X_VMN/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-24.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-24.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content