Yaya Mata 20

 PAGE 20

 PAGE 20





Hajiya sai salati dake tana ihu sahal kuwa ya dannawa kufarsu sakata,lami kuwa tanajin ihun hajiya ita da yayanta sai dariya suke,,,



Leema da melat ne suka shigo leema da hijab har kasa melat da kayanta na nursing dan wannan shekarar ta shaga ,,,leema ce tafara ganin hajiya,tace subahanallahi hajiya meyasameki ,,tace melat zu mu kamata kinji ,melat ba dan ranta yasoba dai tazo ,suka kama hajiya ,suka tsayar da ita ,sai cewatayi kusakeni zan iya tafiya yayan jaraba ,suka saketa ,dana daga kafa jikake tim, leema ce ta dawo tace sannu hajiya ,ko zamu gaiki daki tsabar azaba daga kai kawai tayi ,,leema tace mellat zuman ,,melat sai zunbura baki take da ker suka daga hajiya zuwa daki,sai sannu leema take mata ita kuwa melat ,juyawa tayi tayi tafiyarta,,,




Suma da suka shigo ,basu gayawa mamarsu ba ,hajiya dai tana daka dama ita hajar sai ta yini bata leka hajiyaba,saida ita ta je mata,,azaba ta ishi hajiya ga raradin ciwo ga umar shima yau bai dawo da wuriba ,ko da yadawo ya dauka hajiya bacci tayi ,,,




Sai dare sahal tadawo gurin hajiya dayake tare suke kwana ,yana shiga ya dane kanta, tsabar azaba,saida tayi ihu sahal,dariya yayi yace hajiya me yasameki ne tace haba sahal ba  Kai ka yardani ba ,yace sannu ya dane ,bayanta ya kwanta ,wasa farin girki ,hajiya haka ta kwana batayi bacciba sai kuka take ,sahal kuwa sai bigeta yake a bacci,




Haka har gark ya waye umar ya shigo ,ya ganta yace ya Allah hajiya me yasameki ne ,tace ,ban saniba matarka ta hanaka zuwa tun jiya naji ciwo kwana nayi banyi bacci ba ,yace sannu hajiya ,husna bata sani bane ,tace karya kake ,naga halima ce ta kawuni daki,yace amma  basu gayaminba ,Ay yanzu ina yake miki ciwo ne,tace kafata ,yace to mutafi asivity ,tace aa kaje ka kira man idi mai gyera ya duba ni ,yace to,kafin yafita ya leka ya gayawa hajar ,sannan yashiga gurin husna itama ya gaya mata,,




Mai gyera yazu ,yana taba kafa hajiya ta zunduma ihu ,aykuwa yace karayace kuma tayi tsami ,haka akayiwa hajiya gyera tana ihu ka fitsar ,nan anyi shi,



Duk abin nan da ake hajar bata leko ba kuma tace sharri hajiya tayiwa sahal,



Hajiya tana zaune haka da fitsarin ta gashi ita kadai lami ma zuwa tayi ta kuma ,,husna ma tazu ta kawu abinci ,ta kuma ,hajiya kashi ya matseta ,tayi ta kira,hajar lami,ba wanda ya kulata ,haka ta kirnashi ,a zaune ,




Umar ya dawo ,yashiga duba jikin hajiya yana shiga dakin ,yaji gum ,har zai fita yace hajiya ya dakin yake wari ,tace bayan gari nayi yai ta kira ba mai taimako,nikuwa nace amfanin yaya mata,cewa yayi ina zuwa ,




Zuwa yayi ya kira leema da melat ,yace maza kuzu muje ,haka husna tana tambayarsa ko kulata bai yiba, suka fitah ,suna zuwa yace lema hada ruwa melat sai fushi take haka suka wanke hajiya tas, suka chanza mata kaya, umar yace suje su kwanta. Tas ya wanke kayan kashin hajiya ya gyera ko ina ,sannan yace hajiya sai da safe ,



.a dakin hajar yake ya na shiga tace daga ina kake yace daga dakin hajiya ,,yace haba hajar yanzu tun da hajiya taji ciwo baki shiga kin dubata ba ,,gashi dazu matsuwa ta dameta sai a jiknta tayi, haba ki ringa lekata man ,tace chab kana nufin ni zan mata aykin kashi da fitsari kenan lalle mah, yace amma ay mahaifiyata ce ,tace ay kai ta haifa ba hajar ba ,wai sahal ne ya yar da ita sabuda sharri taje yawunta dai taniyu ciwonta ,mari ya wanka mata ,kuka tasa, ,,




Haka rayuwa take tafiyawa hajiya har kwana uku husna tana shiga ,sosai in yaranta sunan tana turasu ,suke kula da ita amma in basa nan kam sai umar ya dawo shi da lema su gyearata,,a haka tace yaje ya dauko yar kanwarta bazawace tazo ta ringa kula da itah,,,






Fillin musabaka yacika bakil da masu saurare da alkalai,haleema umar nuhu shine aka kira ,,take aka fara chanko mata tana karasarwa,,,





Yarima ne yacewa abukin shi kai sultan yaudai sai naga fuskar yarinyar,nan ,kullum nazu da nikan nake ganinta kuma sbd ita nake zuwa ,muryarta dadi take min,,,sultan tsaki yayi yace kodai sonta kakene yarima,yace inaga kasan bantaba soyayyaba koma ,,haka kawai duk inda zanga yarinyar nan sai naje in ban ji muryarta ba bana bacci,sultan yace anzu wurin mutumina ka kammu,,😃 



Ay maneji ,ba wuta,




Taku uwar farhana😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



**DEDICATED TO MY FANS*


*my boy Abubakar Allah yabaka lfy mai durewa ,kuce Amin da bakunan ku masu Albarka*




COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 20
Yaya Mata 20
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj2X4Ay2NzjNrJnRHxUKGB-WTXJng3kqynkf2RRtc9SSO6Su1NTJgFhxZwIukH3fiVo5N96mXD6iA8IdrfaalbZxKeofDnI1Bsq-lTDEGIIP-oqtpamzUhSvYrEtG6DewBFBPmMyTEdelR8L28gLYntfWUL4ARWpkeBvu7f1_F42J3sQ4uqnn-cBbTNftCt/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj2X4Ay2NzjNrJnRHxUKGB-WTXJng3kqynkf2RRtc9SSO6Su1NTJgFhxZwIukH3fiVo5N96mXD6iA8IdrfaalbZxKeofDnI1Bsq-lTDEGIIP-oqtpamzUhSvYrEtG6DewBFBPmMyTEdelR8L28gLYntfWUL4ARWpkeBvu7f1_F42J3sQ4uqnn-cBbTNftCt/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-20.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-20.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content