Yaya Mata 19

 PAGE 19

 PAGE 19




Sosai hajiya taji bakin ciki ,da taga husna ,tafito tsaf da itah,, kasa hakuri tayi bayan suna saida ta kira umar tace mishi meyasa ya kashewa husna da yaranta kudi haka ,hakuri yabata yace duk murnar samun da namiji ne ,,,




Hajiya batayi mamaki ba ,sai bayan magariba husna ta shigo sashen hajar aka gaggaisa tacewa hajar ga kaya nan kadan ayiwa baba amfani da shi ,,,hajar tafara dagawa tana dubawa hajiya ma ta matsu dana dagawa ,,mamar hajar tace ke husna wannan kaya haka sannu da kukari ,,,lami tana gefe tace ,hamm ay ko yaya mutun yayi dai ansan ba haka yaso ba,, ita dai.  husna fita tayi tabar musu dakin mamar hajar ce kawai tayi godiya,,,hajiya tace, lami kiga ikon Allah yarinyar nan ,hausna,lami tace hammm hajiya kenan munafurci ne kawai irin nata, da iyayi banza wai Dan Ace tana murna ,ne ,hajiya tace ni abin da yaban mamaki shine ina dasamu kudi ,lami tayi shewa tace lallema hajiya mace da mijinta a hannu ,ay a gurin umar din ta raruma ,kina tsammani zatayi da kidinta ne lalle kam,,nan take hajiya ta hau sama ,tace aykuwa haka ne lami ,yarinyar nan ta mallakemin yaro sai barin kudi yake mata,,lami sai zuga hajiya take har suka fito,





Ita kuma mamar hajar cemata tayi ,hajar ina gayamiki ba a nunawa mutum ki a filli kissa da kisisina kawai zaki ringa mata bake ganin ni bana nuna mata kuma ,,da kin shiga jikin ta ay da yanzo mun cinma burin mu, amma kinki mai da hankali ,hajar tace baza ki gane bane hajiya ita fa husna ko kallo ban ishetaba ,bare ta sake muyi hira ,,,tace to yanxo ,da wannan yaron zaki gasata ,,hajar tace kamar yaya ,umma ,tace kawo kunnen ki ji ,kumai tagaya mata suka kwashe da dariya,,




Hajiya kuwa tacika bam lami na zuki ,haka suka shiga bangare husna ,inda suka samu husna nata hayaniya da yayanta,hajiya tace to kaza uwar yaya ,a gidan uban wa kika samu kudi kikayi ma hajar siyayah ,,,ba kunya husna tace a gurin umar shi yaban yace in siya mata,,hajiya cewa tayi zai zo yasameni ay, ta juya tafita ,lami tace wa husna anji jiki an mallake miji,, husna tayi dry tace to ko zaki kwatoshi ne ,😃kami tace oho dai haihuwar namiji sai dai kiga anayi ,,husna tace ke da kika haifa me suka miki,,,





Haka rayuwar take tafiyawa husna da dadi ba dadi ,da taimakon yar uwarta surayya da shawarwari ,haka dai ake tafiya ,,yayin da leema kusa duk karshen wata sai tafita musabaka ,kuma tana kukary ,,Ku yaushe da abin arziki take dawowa ,,,lami abin yana bata haushi gata da yaya mazan sai dai yawo da ball suke,, tana ta bin lema da bakin ciki da mugun baki amma a banza dumin husna ta tsaya kan yaran ta da addui,da ga sun bude baki take fara kuya musu adduoin tsari,


*garemu iyaye*


*sau dayawa muna sakaci akan adduoin akan yaranmu a ganin mu ba wanda ya damu dasu,,kuma bayan suna zuwa makaranta bakasan zuciyar kuwa ba kuwa da halinshi ,sau dayawa shaidanu suna shiga jikin yara tun suna kanana*


*mukuya musu*


Adduar fita daga gida shiga gidah,


Shiga bayan gida fita,



Sa kaya da cirewa 


Adduar bacci ,da sauran su ,duba cikin hisnul Muslim ,yar uwa,




*bayan shekara biyar* nuhu wanda ake kira sahal yayi wayo sosai sai dai tun yana karami bayaji sosai ,ga rashin kunya ,hajiya ta shagwabashi sosai ,sai abinda da yakeso akeyi a gidan,bayan shi hajar har sau biyu data haihuwa suna mutuwa ,kuma duk maza,,,lkcn da zaa sashi makaranta hajar sai da ta naimu mai tsada da kulawa da karatu ,akasa sahal,amma a banza ,bayason karatu randa ya tashi iskanci ma bazai je makarantar ba ,kuma badama umar yayi magana hajiya tace abarshi yayi son ranshi,,dama ita hajar ta sallamawa hajiya shi,tsukana kuwa kullum ne sai ankawo kararshi ,amma hajiya sai tace da ka kai kara kwanda a kawoma,sai tabada hakuri yan kawo kara suna fita zata ce gobema ci ubansu,,,



Yaran husna sam basuda sakewa a gida ko tsakar gida basa fita da makaranta sai gida ,dan salah baya barinsu ,jifansu yake kamar me,





Umar ya gama gidanshi amma sabuda jaraba hajiya tace baza a kuma da husnaba sai dai hajar kawai Dan itace matar arziki,,,shikuwa yace gida da sunan husna ya gina, haka ya hakura yasa haya a gidan,,,




Yan mata husna kuwa sun girma ,lema tana 17 ,tagama secondary ,,,inda tasamu ,daret admission ,zuwa jamia ,inda zata karanta Islamic stodis ,,,sosai husna tayi murna ,inda take sa ran shekara mezuwa melat zata gama nus takeso ta zama,,




Wasa wasa sahal yana girma da halaye  marasa kyeu ,inda hajiya take ganin ,gata take masa, sai yayi wata bai je makaranta ba kuma hajiya tace a barshi ,kudi kuwa bata isa ta ajeyiba,,,




Sahal ne yashigo da gudu ya wayyo hajiya zasu dakeni ,saikuwa ta fito ,a guje abin tsaustayi ,tana fitowa yana karasowa aykuwa ya shatilota ,ji kake Tim hajiya tashi kasa, sahal kuwa ya tsallaketa ya shige gurin uwar sa ,,hajiya sai salati take,




Muje zuwa ,taku uwar farhana😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



**DEDICATED TO MY FANS*



*LA HAULA WALA KUWWATA ILLA BILLAH*


*YA ALLAH INA NAIMAN TSARE DAGA GAREKA YA ALLAH KA DAFAMINI*




COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 19
Yaya Mata 19
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgHife9ANHJa1EkJs35SQIk8UR6F4lRA5-nqSkjMjuWCzBTAZ-_AEy8Zj6QUHUQDUrzohIHxAU3EfS81sb18bX6JkveQ8UdI_oElHTkUg2DQWeWNOe4pXB_69Mv7be7NcuR7IaJhdPcXv7uEtrOLVbkc2jjqCpaJgslaXUGSR6ZKDENgQaqZFu5D1akVqPq/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgHife9ANHJa1EkJs35SQIk8UR6F4lRA5-nqSkjMjuWCzBTAZ-_AEy8Zj6QUHUQDUrzohIHxAU3EfS81sb18bX6JkveQ8UdI_oElHTkUg2DQWeWNOe4pXB_69Mv7be7NcuR7IaJhdPcXv7uEtrOLVbkc2jjqCpaJgslaXUGSR6ZKDENgQaqZFu5D1akVqPq/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-19.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-19.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content