Yaya Mata 18

 PAGE 18

 PAGE 18




Sosai hajar take shan wahala ton tana kuka har takuma salati sai daf da magariba ta haihu ta sankatu katon Dan ta namiji ,mai kama da umar,,nus din da tayiwa hajiya albishir sai da tabata kudi ,,,murna take tana guda take ta kira no maman hajar ta gayamata,,,



Umar ma baa barshi abayaba ,,daga hannu yayi sama ya godewa Allah ,,,sbd yanzu kam ya huta da jarabar hajiya ,,sai dai kuma akasan ransa yana tausayin husna sosai amma zaiyi kukarin kwantarmarta da hankali,,,,




Bayan angama gyera hajar hajiya tashiga ta rugumeta harda kukan dadi ,,kin fitar dani kunya hajar nagode Allah ya rayamin mai gidah na,hajar kai sai kumbura yake ,,,umar ma yashiga da ker hajiya da bashi dan ya karemishi kallo ,,




Bayan ansallamesu ,,da guda da habaici da bakar mgn ,sukashiga gidah,,,hajiya rike da jinjiri,Allah yayi yau umar yasamu magaji raina fes, umar kamar ya cinye hajar da boy din wani nan nan yake dasu,,,




Husna tanajin guda tasan hajar ta haifi namiji ,,tafe girji tayi,, tace ya Allah ,sai hawaye ,chan kuma tayi saurin guge hawayen tace,,, Astagfirullah ,,,Allah kayafeni ,,wasu basu samu haihuwar bama kuma a auro wata ta Haifa kuma haka suke ganin walakanci sannan su hakura bare ni,,, wannan tunanin yasa ,,ta ji zuciyarta tayi sanyi sosai ,,,ta dauki waya takira surayya tagayamata ,surayya tace yauwa kanwata kar ki nuna kin damu kinuwa umar kinfishi jin dadin haihuwar sbd kema kin huta kun samu da hakan zaisa kumai zaiyi yayi shawara take ,,,tace nagode cikin ummana,,,kuma ki hada kan ya,ya,ki kuje kuyimata barka,,, husna tace kai Anty zasumin wulakanci fa ,sury tace kije kawai nace,,,




Haka dai badan ranta yasoba ta shirya kwalliya tayi sosai dan husna akwai tsafta ,,ga diri duguwace amma tanada Dan jikin da ya buye stayinta ,,,kyewun fuskarta daidai gwargwodo akwai ido da guguwar fuska,ba fara bace ,bakinta kuma bai kai sosai ba chacolat haka take,,,riga da siket tasa, daidai jikinta ,,ta kwashi yaranta duka ,suka fito tsakar gida, da lami suka fara cin karo ,,,aykuwa ta kwashe da dariya ,,tace wayaga reras uwar mata, to kibar wani jiji da kai yau dai umar yasamu magaji ,,,murmushi husna tayi ,,




Da sallama sukashiga dakin ,,ita husna bada ma tama shigowa dakin hajarba sai yau ,,,, mamar hajar ce tace Ku shigomana kuka zauna a falo,,, suka shiga durkusawa husna tayi tace hajiya ina yini ,,lfy tace ,,,husna tace hajar tasamu kanta Allah yaraya,,,hajiya tace Amin inda gaske kike ,,,kuma yau raina fes yeke nasamu jikan da namiji a gurin umar ,,,husna ta kalli hajar Dan sai yau zata mata kallo  mai kyeu ,tace hajar kin samu kai kalau ,,,hajar tace lfy  ,,,




Sun jima a zaune mamar hajar tace hajiya abasu dan sukanshi man ,,,hajiya tace chab kikasan dame tazo baza a bataba wallahi bakisan da wani munafurci tazoba ,kawai mubata da ta kashema na shi sbd bakin ciki ,,,hajar tace a to ,,,ita dai husna batace kumaiba ,,, 



Chan tace zamu tafi Allah ya raya ,,suna fitowa sukayi kicibis da umar ,,,husna tace baban yaro munzo muko barka Ashe kafita ,to Allah ya raya magaji ,,,umar ya wani washe baki yace husna dani yake kama ko ay kin ganshi,,tace eh kamar kara aka tsaga kai dashi ,,,lema tace Abba mufa ba a bamu yaron ba hajiya ta hana ,,,yace zozo muje kuga kaninku ,ya kwashesu husna ta shige gidah,,suna shiga hajiya tace meye kuma kadawo dasu ,,,kafin yayi mgn mah ya sungumu jinjiri ya mikawa lema sannan yace hajiya leema tace bata dau jinjiri ba ,,,,eh ni na hanasu dagasu har uwarsu bamusan dame sukazo ba ,,,shine kai kaxo kabasu ko,,,yace haba hajiya ay yayun sane fah kiyi hakuri ,,,haka ya zauna ya daurawa wanan ya daurawa wance, yana cewa melat ke bakice kumai ba baya gama danine,, tace yanayi ,,,hajiyace tace kwashesu gayyar banza ka kaisu gurin uwarsu,,,




Yana shigowa yace my husy ya akayine ,,tace ya akayi baban boy ,,,yanzu dai kuwa ya huta gasamu magaji ,ko ,rungumuta yayi yace my husy dama inda magada ki rabu da hajiya ,kinji ,,tace no kar kadamu ,sosai nayi farin ciki da haihuwarnan kaga yanzu hajiya taji dadi ,,,yace wato husna kin ban mamaki , na dauka zaki damu, shiyasa tun dazo na kasa zuwa ,,,Ashe ke ma kina farin ciki ,,kara rungumeshi tayi tace ina sonka umar shiyasa nakeson farin cikinka yau kuma naga kana farin ciki ,nima na tayaka,,,yace yauwa my wife my frend my every tings,,,dariya tayi ,suka fada kujera,,suna dariya,,,tace my muje inma wanka dan yau ka haihu ko wanka ba kayiba ,,,dariya yayi ,,  





Haka takai ruwa bangida tajashi sukashiga ,,,tadawo dauka tawol taga wayarsa tana ring hajar tagani ,sai da daga tun kan tayi maganah ,hajar tafara mgn yaya kazo mana ,ga dan baba yana naiman ka sai kuka yake ,,,bata gama jin mai zataceba ta kashe wayar duka ,,a ranta tace kinibabiya kawai,,,




Sungama wankasu suna dawo daki, suna shiga har karsu ,,,washegarima ,,,,   husna bata barshiba sai wajen goma ya fita yaje ganin jarari,,,hajiya tace yayi kyeu sai yanzu gari ya wayema ka ko ,,,yi hakuri hajiya makara nayi ,,,ko ta kan hajar baibiba ,,,hajiya tace kayiwa yaron nan huduba man ,,,yace da wani suna ,,karaf hajar tayi tace da babana,,, ko kallon ta baiyiba ,yayiwa yaro huduba yace ,Allah ya raya nuhu ,babana kenan yace hajiya nafita sauri nake,,,,,,hajiya kuwa washe baki tayi tana nasamu mai gida kai masha Allahu sai acemishi baban gidah ,,,hajar kuwa cewa tayi chab meye kuma baban gida suna mai dadi zaa samasa ,,hajiya tace to zabo mass,,,


Haka da akayi ta shirye2 adan kwana bakwai din nan husna tasha habaici,,sosai ,,amma tsakaninta da umar kumai zaiyi da saninta ,,kuma itama kumai nasuna kayan fitar suna yamata,,,haka akasha suna ,,,hajiya kuw kamar itace mai jego ,,,,




Wayyyo Zara,u jannat👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻😃😃.  


*dan Allah mai daga page 1ya turamin ta PC nayi missing na shi,,,




Takuce uwar farhana😘


Muje zuwa

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



**DEDICATED TO MY FANS*


*TSOKACI*


*Masoyan husna ,nasan kunji haushi da hajar ta haifi namiji ,,,to haka lbr yake, kuma kar Ku manta haihuwa mai albarka ake naima ,,,sannan akwa mutane dayawa ta basu haihuba kwata kwata suna rayuwa ,,,haihuwa kyeutar ce daga ,Allah in yaso yabaka mata zallah in yaso baza sallah ,in yaso ha hadama*




*kuyi hakuri zan gajarta lbr sabuda yanayi mai*🤰🏽😀


COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 18
Yaya Mata 18
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjYaMldBknAGg9qHJnnXqiQWb6PJsxYsWzw0iIFa-hbB7X9V6hq8LMtbpE4Csv9avKnwJI4kdAZj7pV3vfLxOKnT_wwZlm2dyLXr-AXpKkUNjyreLN3LgzIr3GHVGwIiGfO7A7MWqiYtGD9nQoE5TJZTF4viNR8h2uc_O57X4R01PurKJpTEz6viBdCOE72/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjYaMldBknAGg9qHJnnXqiQWb6PJsxYsWzw0iIFa-hbB7X9V6hq8LMtbpE4Csv9avKnwJI4kdAZj7pV3vfLxOKnT_wwZlm2dyLXr-AXpKkUNjyreLN3LgzIr3GHVGwIiGfO7A7MWqiYtGD9nQoE5TJZTF4viNR8h2uc_O57X4R01PurKJpTEz6viBdCOE72/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-18.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-18.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content