Yaya Mata 17

 PAGE 17

 PAGE 17







Murmushi husna tayi tace bakumai ay hajiya ,,,umar ne yace haba hajiya Husna yakata taje da yarta kinga ke kin taba zuwa ba sau dayaba ki dai dau wani abin,,





To Dan neman soyayya sai naje ,,ita gimbiyarta ka ay tace inje ,,,kai zakace ga uwar ya nima ay jikata ce,,,,




Tana fita umar yace haba husna yazakimin haka nifa so nayi in biya nawa mutafi tare ,,tace ba kumai kabarta taje ,taci arzikin leema ,,shuru ,yayi yace yanxo kin hakura kenan ,murmushi tayi,,,




Hajiya tana fitowa ta kwalawa lami ,da harira matar ishak tace,,, kuna nan waccen shegiyar yar taci saudiya da makudan kudi Ku naku ya,ya ,ko tsnke dasake ,wallahi ,,,lami dafe kirji tayi ,tace kumafa Mubarak ma yayi sauka shi ya ba a bashiba,,,harari kuwa cewa tayi Allah ne yabata ,Dan ita bata shiga shirginsu,,,lami tace to yanzu dawa zasu makka ,,hajiya tace waida uwartace zata nikuwa nace nizan kaita kinga in naje in hana yar ibada kinga uwar kuma na hanata zuwa,,,lami tace lalle hajiya kinyi dabara ikon Allah muna nan yar husna taci kujerar makka hammm




Haka aka fara shirin tafiya saudiya ,,,umar dai ranshi bai soba yadauki hajiya da leema ya kaisu yin biza ,,,,




Leema tanata fishi akwai malaminsu aguri Wanda shima gwamnaty tabashi kujera,,,yace hallema zu nan yajata gefe ,meyasameki kike fishi, sai ta fashe da kuka yace meyene ,,,ta bashi lbr bada mamanta zaaba da kakarta, kuma kakar bata sonta,,,yace yi shiru ke dawa kikeson zuwa tace da mamana,,,yace shikenan jiki,,,,




Malaminsu leema yakira umar gefe suka tattauna ,,akan tafiyar ,,,yashiga ofes din hajji commety din ,,,



.bayan ankira halema umar nuhu ,,,su hajiya aka shege ofes sai wani lallaba lema ake,,,akace hajiya ya sunanki ,,,tace hajiya rabi nuhu ,,,yace to ay a letar da aka bayar ,,husna mohd ne ajiki ,,,eh ancanza ne dani zaa tafi ,,,yace bazai yiwuba ko baba ko mama zaa tafi bazai yiwu da keba kasancewar anriga ansa sunan ita husna Dan ita tazo ranar,,,tsaki hajiya tayi tace malam banaso munafurci kaidai kace husna tabaka cin hanci ne kawai dan kar a tafi dani ko ,,,yace hajiya ni bansan wacece husnan bama ki tashi ki bani guri kuma ankara musu kujera daya harda baban zaa tafi ,,,,,nan kuwa hada baki sukayi umar zai biya nashi ne da kanshi,,,,



Masifa hajiya tayi tayi da ker aka cirota a ofes din ,,,suna zuwa gida tayi dakin husna da masifa , ,,,batasan surayya tazoba ,,,ina kiki munafuka ,,,kinje kinyi munafurcin ki ance bazan jeba,, to kema kuwa bazakiba,,,




Surayya tace sannu dazuwa hajiya ,,akan arzikin ya,ya, mata masu abin kunya kike jaraba karki damu ,acikin irin arzikin yayan husna sai kinje hajji sau goma,,, jikin hajiya sanyi lukus tayi tafita da ker,,,husna tace anty kinji wani batu me lema ya  akayi ne ,tsab leema tabasu lbr  ,,,umar dayashigo bayan sun gaisa da surayya ,,yake basu lbr nashi shi yabiya dama yanaso su tafi ,Allah yakawo hanya,,,sannan yacewa surayya ,Anty Dan Allah kibawa husna hakuri ta kwantar da hankalita shine burina ,,surayya tace karka damu,,,



.

Bayan yafita surayya tace husna ki kwantar da hankalinki kinji tonda mijin ki yana sonki ,,ki dinga mishi uzuri Dan Adam ne shima,kuma kike cewa yana zumudin da namiji ,,dama haka rayuwa take ,in kana da mace kanaso namiji in namiji ne dakai tabbas kanason ,mace kiyi hakuri ki zauna da yayanki ,kibasu tarbiya ki musu addua ,,,sannan ki kauda kai akan umar ta matarsa kinji ,itakuma wannan tsuhuwar ki daina sata a lissafi,,,,




Su hajar manya masu ciki ,,,ana nan ana kinibibi ,,,umar kuma yarasa inda zai sata Dan murna tace wannan tace wannan,,,,



Hajiya bakin cikin husna zata makka kuma da umar ,,,har zazzabi tayi amma haka ta hakura tanaji tana gani suka tafi,,,





Sauran yaran surayya ta tafidasu ,,,umar ne a gaba sai leema sai husna sunshiga yiwa hajiya sallama ,,,da ker take amsawa ,,,hajar kuwa hadda kukanta ,wai itama zata bisu hajiya tace kwantar da hankalin ke naki Dan sai ya kaiki sau dari da kudinshima bana alfarma ba ,,,,,hakadai hajiya tayi ta habaici ita dai husna murmushi take,,,,



.har sun fita hajar tace yaya yace naam tace boy yana ma bay bay ,,,da Sauri ya jiyu ,ya sunkuya daidai cikinta yace babana sai nadawo,,,hajiya kuwa sai washe baki take ,,husna kuwa ko kallo basu isheta bah,, suka fita sai iyafut,




Hajiya sbd bakin ciki har kuka tayi dan ita aduniya husna ta tsana Dan tana ganin umar yafi son husna akanta,,,





Husna da umar da leema akasa mai tsarki ,,husna ta zage ba dare ba rana tana yiwa yayanta addua,,,da kanta,umarma ba a barshi a bayaba,,,



Akwai yayar umar maryam har masauki tazo tasamesu da achan take aure ,,sosai husna ta burgeta, ,,,sunyi hirarsu mai dadi nan tabawa husna shawara akan ta kwantar da hankalinta ya,ya, mata niimah ne ,tayi musu addua kawai ,gashi ita bata tabama haihuwaba kuma hankalinta a kawance yake dan tasan daga Allah ne,,,haka suka fita siyayyah har umar maryam ta kashemusu kudi barin ma yayan husna ,husna har kukan dadi tayi yau a dangin umar ansamu maison yaranta,,,umar ba a barshi abayaba yasiya umar da Dan babah😀😀har husna ta tayashi zaban kayan jinjiri ,,,




Sunyi ziyara mai yawa akasa mai tsarki ,,,kuma sunyi aduua ,yayin da husna tazage tayi adduui sosai shima umar tayi harda hajar Allah yasauketa lfy ,,,,haka suka tattaro suka dawo gida Nigeria,,



Hajiya da mutant gidan ba wanda ya yiwa husna sannu da zuwa sai harara ,,,itakuwa ko a jikinta ,,,,dan yanzu ita hankalinta akwance yake tsaf,




Hajarfa ciki ya girma tayi turtsisti dashi kuma ana dada turashi ,,kullum dare sai tace nakuda da safe ta wartsake ,,, husna kuwa ta daina ragamata India girkinta ne bata bari,






Rana bata karya


Yau ton safe hajar ta tashi da azabeben ciwon Mara da baya ,,Allah yasa umar a dakinta yake ,,,haka suka kwasheta shida hajiya sai asivity ,,wasa farin girki hajar ido ya raina data,,,,,,





Taku umar farhana😘😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



*DEDICATED MY FANS ,NIMA INA MUKU SON SO*





*KUMA NAGODE DA ADDUUIN KU GARENI*





COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 17
Yaya Mata 17
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjKahCcsOlz5Jt6byWI8Af1UU5xQ0ZfZeqZWGJtJKqzwKfgcMWf-CKqDWUaSQ2Z9QYBc7JsssshwgDn1pnx7SB6vKbmmmEyU8DHWV8QrUxJ1svcAEyhFEjG2pyVgKztLVlMi5FDj0wmENC5f5L86zK2AM03NFrT0r8xnSLeZn5B7jbOsADCbnVTqXi3W8NH/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjKahCcsOlz5Jt6byWI8Af1UU5xQ0ZfZeqZWGJtJKqzwKfgcMWf-CKqDWUaSQ2Z9QYBc7JsssshwgDn1pnx7SB6vKbmmmEyU8DHWV8QrUxJ1svcAEyhFEjG2pyVgKztLVlMi5FDj0wmENC5f5L86zK2AM03NFrT0r8xnSLeZn5B7jbOsADCbnVTqXi3W8NH/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-17.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-17.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content