Yaya Mata 16

 PAGE 16

 PAGE 16




Hajiya da sauri ta shiga sashenta ,abin yabata mamaki Ashe karuwanci yarinyar nan husna har yakai haka lalle umar ya auri karuwa,,,





Hajar bayan tagama langwabe 2 karya taji shuru ba hajiya ba umar ,,,a ranta tace yau shegiyar matarshi ta hanashi zuwa ,,,waya da dauka sai chart take har tayi bacci ,Dan kallon b film yazama jikinta ,,,,

Umar yayi yayi yakasa hanata haka ya hakura,,,




Dasafe umar yashiga gaida hajiya ,,,tace auta shine jiya kabar yarinyar nan da jinya ko ,,katafi ka kwana da karuwar matarka naje ina sallama kuka ki kulani ko,,cewa yayi yi hakuri wallahi bamujiba ,,to ina zakaji kana tare da kilaki,,,





Ran umar yadan sosu aransa yace hajiya husna fa matatace ko Albarkacin aure yakata taci kidaina cewa uwar yayana karuwa,,,,eyyyye sai kace yayan arziki ta haifama ,meye a yaya mata banda abin kunya ,,,ran umar ya baci baya mayarmata magana amma yau kam,,,yace hajiya insha Allahu bazasuyi abin kunya ba sai kinyi Alfahar dasu,,,kai dallah tafi chan,,,



Husna kam ko a jikinta tan ta kudiri aniyar sai  indai ana kwace miji da kissa sai ta kwace,,,





*BAYAN WATA HUDU*




Yau husna ta tashi da hada hadar ,ayi ,,Dan yaune leema zatai,sauka, duk da karanci shekarunta ,amma akwai ilimi ,shekarunta sha biyu yanzu,,umar yayi bajinta ,,,,




Sun shirya  tsab sun fito ,,suka shiga yiwa hajiya sallama akan zasu tafi filin sauka su leema ,,,sai cewa tayi zugu dai,




Kuma saida uwarta ta kaita ,Dan yau cikin hajar yacika wata biyar kuma yau nakeson ka kaimu , ayi ,,,yace haba hajiya gurin sauka fa zamu,,,tace bazakaba ke hajar taho mutafi ,,,





Tinkis tinkis ta fito ,,ta wucesu hajiya tabi bayanta ,,,umar yace kozo muje ,,haka husna tabshi ,,yace hajiya kiyi hakuri in ajjesu sai mu wuce daker ta yadda ,,hajar anwani kwame a gaban muta,,,,saida ya sauke husna da yara da kayansu ,,sannan ya wuce da uwar maza,,,





*AL-IMAN ISLAMIC SCHOOL,AND TAHFEZUL QURAN*




Shene sunan makarnta ,,,bayan anbude taro da addua,an gabatar da yara masu ,sauka leema ce karama acikin su ,,,jamaar guri kuwa ta burgeshi ,,,domin gurin yatara many an malamai ,,maaikata,harda wakilin gwamnati,,,




Ankira wani yaro a maza ya gabatar da kiraa ,,,sannan aka kira leema ,,,karatu take a nutse, gashi tana bawa kuwani harafi hakkinshi ,,,sosai ta burge mutane,inda aka dunga bata kyeuta kudi ,,,murna yacika ran husna ,take tafara kiran layin umar amma bata shiga,,,,





*Asibity*



Anyiwa hajar scan inda Dr ya tabbatarmusu da namijine lafiyayye acikin hajar hajiya saida tabawa Dr kyeutar kudi ,,,,kuma ta rangada buds,,,,,yerriyryyyyyy ,





Shima umar tsntar kansa yayi cikin farin cki sosai ,,,sai hamdala yake yana godewa hajar ,,tuni ya mantama da  wata husna da yayanta,,,haka yadauki hajar da hajiya saida kasuwa ,,siyayyan kayan beby,,, sai murna yeke,,,,,






Makaranta ,,,lema ce ta samu kyeututuka ciki harda kujerar makka biyu kasancewata yarinyar,ko da mamanta ko da babamta,tasa scholarship har univesty ,,,banda kudi ,A sanadinta gwamnati ta dau nauyi gyrra mkrt ,,, sosai husna tayi murna harda hawayen dadi ,,malaminsu lema ne yakawo gidah,,,,




A kasuwa umar duk abinda za asiya sai yasiya biyu kashe kudi yake ba sassaitawa,,sai bayan azzahar suka dawo,,,






Ayyeri yirrrrrrr,,,shine abinda hajiya tace ,sannan ta kwalawa husna kira tace ,,,yau kizo ki tabbatar baki da rabon haihuwar da namiji umar zai samu magaji ,,,ehemmm,,


.

..husna sbd itama cikin farinciki take ,bata ko damuba ta tayasu murna,hajiya sai habaici ake  shikuwa umar anata shiga da kayan beby dakin hajar,,,,




Sai karfe hudu sannan yashiga dakin husna ,,,sannu dazuwa taimishi,sannan,yace kinji lbr mai dadi ko haka Allah yake abunshi ,Ashe gaskiyan hajiya hajar CE  zata haifamin da namiji,,,,





Husna tace nayi farinciki Allah ya raba lfy ,,,




Nima katayani farin ciki lema taxi kyeututuka ciki harda kujerar makka guda biyu,,,,





Tamikamasa kudade da kumai ,,,, wani irin tsalle yayi sai dakin hajiya,hajiya zukiga abin arziki lema taci kyuta harda kujerar makka,,ay da gudu tayiwo waje,,,,




Husna tas ta nuna mata kyeutuntuka ,hajiya sai cewa tayi andaiyi sun kai amma yau affan basu Ciba sai ita,su na maza




Umar yace ,haka Allah yake abinsa ,,,kisamata Albarka kawai ,,,,tace halimatu Allah yasa mai amfani ne kinji,,,sukace Amin hajiya,,,husna tace hajiya kisa albarka ,a kyeutar,,,cewa tayi nizan raka halima makka shine nakeso,,,,



Gareko makarnta shin yakamata hajiya taje makka ko husna,







*dok lkc da naji normal zanyi typing* pls ba kullum ba,




Taku ummu farhana😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



**DEDICATED TO MY FANS*




COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 16
Yaya Mata 16
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiF1e7FG92rN39Z-kYBM2WidmdqhN0smtNaiUiK61AqsuFKWDF96brg3ID2nxHoL75teX45krR8lSDTjjbOs7HI8rhti7uU4MC0uCen9r5g-hiNvaM4K846LGsK31UQmhCQ3t3MS1q4ugSKHBmEJXwSPHlnFgN6osV4TxGzd19-5nMuMyQ_vuoGodmygZY3/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiF1e7FG92rN39Z-kYBM2WidmdqhN0smtNaiUiK61AqsuFKWDF96brg3ID2nxHoL75teX45krR8lSDTjjbOs7HI8rhti7uU4MC0uCen9r5g-hiNvaM4K846LGsK31UQmhCQ3t3MS1q4ugSKHBmEJXwSPHlnFgN6osV4TxGzd19-5nMuMyQ_vuoGodmygZY3/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-16.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-16.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content