Yaya Mata 15

 PAGE15

 PAGE15






Da murna hajiya aka shigo gidah ana ta tattalin hajar sai wani raki take ,,,suna shigowa gidah umar yace to hajiya ta kwana a gurinki, ,,hajar tace aa nidai ka tayani kwana Dan Allah,,,umar yace bazai yuwuba ,,,,nan da nan hajar tasa kuka da kakarin amai ita ala dole mara lfy ,,,hajiya tace haba auta ,,gayawa husna hajar ba lfy ,,sai Ku kwana,,,umar yace haba hajiya,,,tace banason wata mgn wuce,,,sum sum umar ya shiga gurin husna,,,,





Baiwar Allah ana zaune ana jiran miji ,,,yana shigowa taje da sauri tana sannu da zuwa ,,ya jikin nata, yace da sauki ,,,tace to muje mu kwanta ko,,,shuro yayi chan yace kiyi hakuri husna zan kwana da hajar jikin ta ba dadi,,,shuru tayi ,,chan tace sai da safe ,,,ta shige daki,,,, shikuma ya fitah,,,,




Hajar kuwa ansake wanka ansa nayti ,tana jin mutsin shi  ta langwabe,,,haka umar ya shigo ya rabe ya kwanta,,,yana kwanciya tafara karkawar karya wai rawaar sanyi take ,,janyota umar yayi yana jera mata sannu ,,tana dada narkewa kafin kace me rawar Dari ya chanza ,yakuma soyyayah,,,




Allah sarki husna itama dai yau ta shirya kwana da miji kasancewar yau yadawo dakinta ,,,haka dai tai ta juye da ker bacci ya dauketa,,,,





Gari na wayewa hajiya ta bugawa husna kufa bayan sun gaisa tace ,yarinyar nan hajar bata da lfy kiyi girki da ita,,to tace ,,,,amma aranta tace ni wayakemin ,,hammm wallahi banyi,,,




Hajiya ta fita tunsafe tayi gidansu hajar kai albishir,,shima umar yashiga sun gaisa da husna yace ki aykawa yarinyar nan abinci ,,,husna tace bazan aykaba ,,sbd me tace kawai ,,tace umar bazan fara abinda bazan iya ba ay bani kadai ce mace a gidan nan ba,,,yace ay ke nake iko da ke ,,,tace to bazanyiba fah,kaje ka siyamata man ,,,,yace ay wai batsson nasiyarwa kanshin naki take so,,,tace bazan bayarba,ran umar yabaci fita yayi,,,





Chan da yamma husna ta gama kumai taga yakamata ta duba hajar fitowa tayi su surayya suna binta,,,,akwa yaran lami da na ishak ,,,Mubarak da Affan,suna boga balla zasu fita ,,,sai kawai yasamu surayya a kai tafara kuka ,,,husna ta juyu tace haba Affan baka ganine,,, yace kamar ya tace ka bugawa kanwarka ball a kai ,,,yace anbuga din sai me wata banxa ,,,aikuwa kai yarufe bakin shi ta kai mar mari Dan husna akawai hakuri amma batason raini ko Kadan,,,





Kafin ta sauke hannuta sai ga hajiya shikuwa Mubarak ganin hajiya yasashi sa kuka ,bayan ba yaro bane yaka sha hudu ,,,kawai hajiya ta dauremusu gindine suna zuba iskaci,,,




Da sauri hajiya ta karaso tace menake gani husna ,,may yamiki kawai Mubarak bafara shirga karya,,husna tace hajiya sury yabugawa bal na mai mgn ya zageni ,,,,





To saime kaza uwar yaya duk inda zaaki ya,ya, suna binki kamar me ,,,to Ahir dinki karki kuma tabamin Mubarak akan yaranki mata ,,,wannan shine mai siyamin muta,,,kizo kin cika mana gidah da jarabar yara mata kai barak yi hakuri kaji,





Yace hajiya ta mari banza kenan ,,,tace ko in ramama ne ,,,yace barin rama akan karuwar yarta nan ,,nan kuwa ya wankawa sury bari ,har saida ta shide hajiya tace yayi Dan albarka ,,,husna rungumar yarta tayi tasa kuka,,ta kuma gida ,hajiya kuwa sai masifa takeyi ,,wai akan ya mace zaa daki namiji,,,,





Dare nayi yauma hajar ta Dada langabewa wai bata da lfy kuma wuni take tana chart ,,



Husna tayi kuka sosai ta tausayawa ,sury har gurin yatashi ,,,umar yayi tambayar duniya taki gayamar,,har ya hakura ,,,,





Sun kwanda kenan yana rungume ta husna sun fara sakin layi ,,,sai buga kufa akeyi ,,,tashi yayi yasa jallabiyarsa ya bude hajiya ya gani yace lfy hajiya tace inafa lfy hajar jiki yaki dadi ,,,kuma ka barta  ita kadai,,,,




Shuru yayi ,,tace wuce muja ka kula da ita tace da kai zata kwana,,,yau kam husna ta kasa mgn haka ya tafi,,






Wasa wasa har sati ana haka abin ya dami husna indai ranar girkinta ne haka hajar takemata abin ya dameta sosai ,,,kuma tarasa mafita ,,,,

Amma dai yau ta kudura aranta zatai maganin hajiya ,,,,




Da wuri ta gama kumai yara ma tasasu bacci ,,,tasa wata shigiyar rigar bacci ,,,umar gabadaya ya rikice ,,har sun rife kufa tace ta bude ,,,basu wani zauna hiraba ,,,da yau da dau aniya,,,, daki tajashi ,,,sunfara sakin layi kenan husna tayi shiguwar hajiya ,,,dama da ganganta ta bari abude ,,,,




Ba kunya hajiya ta shigo har falo,, yana auta jikin hajarfa ,,,itakuwa husna tanaji ,,muryar hajiya tashiga hurawa umar iska akunne daya tana wasa da dayan sai wani mishi yake yana gurnani ,,,zaro 😳hajiya tayi takuma da Sauri tana tuntube shikuwa umar yana duniyar dadi ,,,,,😀😃😄





Taku uwar farhana😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



*DEDICATED TO Asmeenat zayyan*



COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 15
Yaya Mata 15
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhQ1Z7hUcd2WWNiPvA40f2VhYoKc7NKZZra8_6_NhXhPvSruXTh_xtJoQL7xARRfhyPFDIlbZNjka0uvkbBPC6dQGFeA8x8WsVSzXzvnSGIKQP8KSzIa_6TbHusIbrXQ08xc8087ZbGdAad8Q5vMUvDVhjeMTdCwxR3dfgEpo0GkhSgfAXXB6yCyYwAsDUm/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhQ1Z7hUcd2WWNiPvA40f2VhYoKc7NKZZra8_6_NhXhPvSruXTh_xtJoQL7xARRfhyPFDIlbZNjka0uvkbBPC6dQGFeA8x8WsVSzXzvnSGIKQP8KSzIa_6TbHusIbrXQ08xc8087ZbGdAad8Q5vMUvDVhjeMTdCwxR3dfgEpo0GkhSgfAXXB6yCyYwAsDUm/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-15.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-15.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content