Yaya Mata 14

 Page 14

 Page 14





Umar har yafara kulewa yace haba salim ya ina mgn kana min dry ,,,,salim yace mamaki kaban ay kaida kace yar kwaila kuma kaje kazage harka, uamar yace ay nagayama damuna tayi,amma dai ni zan tambayeta ina takai budurcinta ,,,driya salim yayi yace kai da baka da tabbas ,aya kasameta ,nidai shawarata kar kayi mata mgn ,kaga yadda kanuna bakason auren sai hajiya tace kawai rashin so ne,,,







Umar yace to ya zanyi ne ,salim yace karabu ya ita kawai tonda ba wai kana sonta bane ,,,an riga anyi auren ,ba yadda zakayi ,,,umar yace to na gode,,,,




Sai dare ya dawo gida ,,gurin husna ya shege ,,suna cin abinci ,yasamesu shima dama yunwa yakeji ,,,zama yayi suna ci yace my husy badai fishi kikayiba ,,,murmushi tayi tace aa,, yace kiyi hakuri kinji ,,,tace ya wuce ,,,,bayan sun gama ci hirarsu suke cikin kwanciyar hankali ,,,,,suna manne da juna ,kanta ya bude yace muga kitsun shine baki nunamin bah ,,,ta budemar yana shafawa yana kai amma yayi kyeu,,,,,






Muryar hajiya sukaji tace sannu umar kekuma karamar karuwa ki makaleshi yabar yar mutane da yunwa ,,ko maza tashi nace, soko kawai ,,sum sum ya mike ya fitah,Ashe hajar kuka taje tasawa hajiya wai umar yana cin amanarta gashi kuma yunwa takeji,,,  shine hajiya tace aykuwa yadawo ina zuwa,,,  




Umar yana zuwa daki ya shige ha kwanta shidai bakin ciki ya isheshi,chan sai ga hajar kansa ta fada tace haba yaya shine ka tafi ka barni ,gashi yunwa nakeji,,,,banza yayi da ita ,,,,





Da safema yana tashi ya je gaida hajiya ,ya wuce gurin husna ,,achan ya karya ,,abinshi ,,,baya yakuma hajar tace nifa yaya yunwa nakeji  ,,,cewa yayi to mezan miki ba ga kichinba kuma akwai kumai aciki ga kayan shayi nan ,,,tace yaya nifa ban iya girkiba kasan boarding skull nayi kuma ina dawowa akamin aure ,,umar ko kallonta baiyi ba  ,,,wanka yashiga ,,,





Hajar kuwa ta hau kujera ,ta dau wayarta,,wthapp ta hau ,grp dinsu ta shiga,, mai sunah ,, *MATAN HARKA* tana sallama akayi cha akanta kuwa yana ga amarya nan ,,,bayan an gaggaisa hajar sai lbr yake bayarwa,yadda sukayi sex  jiya ,aykuwa aka fara bata shawarwari ,dakuma sex video ,,kala kala ,nan kuwa ta hau budewa tana kallo tana nishadi,har umar yafito ya shirya zai fita,,,





Sannan tace yaya yace naam ,mgnr abinci ,gaskiya jiya naji yunwa sosai ,,,cewa yayi ki girka man yayi ficewarshi,,,




Ita dai tasan ta iya dafa income da shayi ,,,kwanciya tayi ya cigaba da chart dinta,,, wani sex video ta bude ,,,take tafara lumshe ido tana jin shaawa ,,ruf daciki tayi tana matse kafa ,tana nishi,,,shikuma umar mantuwa yayi agogonsa ya dawo dauka,,,yasameta har wani lashe baki take ,,,,lekawa yayi yaga me take kallo kawai yaga b film ,warce wayar yayi yace ke hajar me zan gani,inna lillahi,,,itakuwa haushine ya gamata tace  meye hakan ,,,yace blue film fa hajar tace to meye  ba kuya nakeba,,mari ya kai mata , ,tace ka mareni ,,ko kulata baiyiba ,ya cigaba da doba wayar abin mamaki harda na yan madigo ,kala kala ,,,, kuka tasa tafita da gudu tana hajiya kinga ya umar ya mareniba,,, hajiya har zani yana faduwa tafi ,,tana rarrashin hajar umar ma ranshi a bace ya karaso hajiya ta fara mishi jaraba,,,shikuma ya rasa mai zai ce ,,kawai fita yayi ,tace hajiya wayata,,hajiya tace auta bata wayarta,,,ranshi baisoba ,haka yabata ,taimishi gwalowo,,,





*bayan wata biyu*



Yau umar a dakin husna yake har sun kwanta ,,hajiya ta buga musu kufa ,,,wai hajar ba lafiya tana ta amai yaxo ya kaita asivity,,,,






Haka umar ya tashi badan rai yaso bah,,,ya dauke su hajar da hajiya da lami hajar sai wani langwabewa take ,,wani pravet sukaje bayan yan gwaje 2 Dr yace tanada ciki na sati biyar,, murna gurin hajiya baa magana,harda tambayar Dr mace ko namiji ,,,Dr yace ay yanxu baxan ganiba saidai in yayi wata hudu,,,hajiya tace ayma namijin ne,,,,magunguna aka rbt musu sukayo gidahh,,,,




Taku uwar farhana😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



*DEDICATED TO*


*UMMA ABDALLAH LEEMA FANS*


   And


*MAMAN MUDIBBO*


*DAMA SAURAN DA BAN AMBATABA INA MUKU SON SO SOSAI*


COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 14
Yaya Mata 14
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiHPvB7ClQ7wq6s8l0MZSOl6loz7r7AWx3-uusu-73_bLb9c32JV6D8MiHuYxx-uEGcLO5qFgCdPfRfRUlKUeMnLsqT3dgemk7AIHZHD3vfdJeYAIJNXN1qMFm6OO0C95ls2Vyw35UvRiRbd2LMVP-HGUDOb9pXSr8KFEYBa6u5DDu3aLrrR_Ml7KS4UfsQ/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiHPvB7ClQ7wq6s8l0MZSOl6loz7r7AWx3-uusu-73_bLb9c32JV6D8MiHuYxx-uEGcLO5qFgCdPfRfRUlKUeMnLsqT3dgemk7AIHZHD3vfdJeYAIJNXN1qMFm6OO0C95ls2Vyw35UvRiRbd2LMVP-HGUDOb9pXSr8KFEYBa6u5DDu3aLrrR_Ml7KS4UfsQ/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-14.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-14.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content