Yaya Mata 13

 Page 13

 Page 13





Da asuba husna ta tashi da ikon Allah ta tashi wasai tayi sallah ko kumawa batayiba ta hau aikin ta kafin takwas tagama kumai har abin karyawa ta zuba na umar harda Amaryarsa,jira take su tashi a kai musu,




Umar kuwa tsabar shagali da akashe har makara yayi ,sai jiyayi ana shafa fuskarsa har suwa kirjinshi bude idon da zai yi hajar ce tana lumshe mishi ido ,,mikewa yayi da sauri sai bayi yayi wanka ya dauro alwala yafara sallah ,bayan ya idar yace hada rai yace kinyi sallah ne, tace aa yace to me kike  jira ne sumi sumi ta tashi tafita,,,,





Shuru yayi yana tunanin abin daya faru jiya shida hajar ,shida ya rasa a wai matsayi yasameta,shidai yaji ya shige suluf amma yasan yaji dadi sosai Amma yasan bai samu hajar a budurwa ba ,me hakan yake nufe ,,, kafin tafita yafita,,,,





Shashen husna yashiga yasameta da hisnul Muslim a hannu yara kuma suna karyawa yana sallama harniy tace, la Abba yau a ina ka kwana ban gankaba har dakin momy naje ,,leemace tace  adakin amarya ya kwana ,,,gurinsu yanufa yace lema na waya gayamiki dakin amarya naje, dry tayi dumin ita lema itace babba takai shekara takwas,,,




Gurin husna ya juya yace momyn yara an tashi lfy tayi fari da ido tace lfy lau ya amarya hada rai yayi yace tananan,,,nikuwa nace daga baya kenan😀




Yaran ne suka bai bayeshi suna wasa ya daga wannan ya sauke ,,suna cin abinci shima yasa hannu suka fara ci haka dai umar ya sha shance ,da yaransa yama manta da wata amarya,,,,




Hajar anci kwalliya ana jiran ango shuro babu shi har bacci yafara daukanta ga yunwa ita kuwa bata iya kumai ba ,,,chandai da dau waya tafara kiransa ,,,yanata wasa dayara sai kira ake yana tsinkewa ,,husna tace kadau waya man ,,,yana dagawa tace yaya ya shuru fa ina ka tafi ne,,,yace me  Nene,, yuwa nakeji ,,,kashe wayar yayi yace lema dauku abincin chan muje,,,




Suna shiga leema ta gaida ta ,yace ga abincin,,ci take ba sauki ,,,,





Umar ne tsugune gaban hajiya tana masa fada ,,ka kula da hajar yar  kawatace kar inji kar in gani  ka jawa uwar yaranka kunne su zauna lfy,,,,kudayake kiramin su duka,ba musu ya kirasu,,,,





Hajar ce tafara zuwa ba ko dan kwali ,,daret cinyar umar ta hau tana cewa yaya gani,,,tureta yayi yana menene haka wai,,, hannun kujera da zauna tana taunan cingam,,,





Umar yace baki iya gaisuwa bame, tace aw hajiya ya kike,,, mamaki abin yabawa umar ,amma shuru yayi hajiya tace lfy ya bakunta da amarci tace lfy hajiya,,





Husna ma tashigo da meema a hannunta ,hajiya tace sai yanzu kika ga daman zuwa ,,,,durkusawa tayi tace hajiya ina kwana na tsaya sallamar yara ne,tace sannu kaza uwar yaya ,,,,shuru husna tayi ,,,hajiya tace abinda yasa na tarako anan,,,shine in ja miki kunne akan hajar ki kula yar kawata ce koma uwar jikokina Maza,,,banason ayi abinda zai bata mata rai,,,husna tace zaa kiyaye hajiya,,,,




Umar ne ya kalli hajar yace bakiga husnaba baza ki gaishetaba ,,,karaf hajiya tace ay husna ce zata gaisheta ta mata barka da zuwa,,, kallonta husna tayi tace barka da zuwa *uwar maza* murmushi hajar tayi tace barka,,hajiya tace akwai mai magana ,,,,





Tsagal hajar tayi tace hajiya batum girki ni kinsan bana girki a gida ,,,hajiya tace kwantar da hankalinki hajar husna ce zata dunga baki abinci kafin asamumiki yar aiki ,,,




Husna da taga abin zai wuce gona da iri ,,,tace hajiya inada mgn ,inajinki ,,




A gaskiya bazan iya yimata girki ba,,,,sbd me inji hajiya husna tace kawai ,,,,aikuwa hajiya tafara balai ,dole kiyi dokatace da ke da umar duk mallaki nane husna tace aaa umar kika haifa tafi ficewarta,,,





Kuka hajiya ta sa tace kaji ko umar a gabanka yarintarnan tamin rashin kunya,,,kiyi hakuri hajiya ,,a fusace yabi bayan husna,,,tana shiga yana Shiga,,,




.husna hajiya kika yiwa rashin kunya wato bata isa dakeba ko,,, kin ban mamaki kishi hauka ne ,yarinya karama kike kishi da ita,,,, dariya husna tayi tace umar amma ta iya kwana da miji ay ko ,ko shima ni zan mata in zan mata shima to sai in hada da girki,bari kaji kuma batun yar aiki ka naimi biyu ,baxan dau raini ba yauwa ,daki ta shige ,,,





Ya dade a tsaye tun ya kira salim ,yace yana gidah ,gidan salim ya nufa ,,,,




Yana sallama salim yace angon kwaila umar yace kai bari kawai yarinyar nan Ashe fitinanne yace ,salim yace kaikuma jarababbe ne,dariya sukayi ,,umar yace wato salim yarinyar nan bansan a ya nasametaba,,salim yace kamar yaya ,,umar yace ,suluf na shige kuma gata karama sanda na auri husna tafita amma munsha wahala kan musamu hanya. Kuma da safe da kyer ta tashi dasu zazzabi,amma fa ita wannan ita ta tasheni,,,dariya salim yayi tayi harda ruke ciki yana kaga aykin kwaila,,,,,,,,





Oga ya dawo,,,,,



Ayi hakuri ba edit 




Taku uwar farhana

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



*DEDICATED TO ZARA,U A MAHMUD*






*masoyana naji korafin Ku akan in kara yawan typiny,to ina baku hakuri inada uzurori dayawa shiyasa ga hidimar gida ,kuyi hakuri dai kuyi maneji ,hakan sannu sannu bata hana zuwa*




COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 13
Yaya Mata 13
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi6Cxdbc6J7mnRJktn69kI428TKd7btCSHDh_pqUNdCZqRXUsreeg0t4fMiFnBIdN5eCDXSgB6tacALhpS-1Yw4yoeyK70YVGc1_4ESnZiQ_6SA9d-GjlzNcL3r6GZu1yK7JDK6yLlQxBFx5ziJmA5oEzJti7NF59Cpj8kiCRwl-9bq3oCl1giDmQzAy_b3/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi6Cxdbc6J7mnRJktn69kI428TKd7btCSHDh_pqUNdCZqRXUsreeg0t4fMiFnBIdN5eCDXSgB6tacALhpS-1Yw4yoeyK70YVGc1_4ESnZiQ_6SA9d-GjlzNcL3r6GZu1yK7JDK6yLlQxBFx5ziJmA5oEzJti7NF59Cpj8kiCRwl-9bq3oCl1giDmQzAy_b3/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-13.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-13.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content