Yaya Mata 12

Page12


Page12



Mamaki sosai hajiya tayi ganin jeren da akayiwa husna lami ko sai zugata take ,wai umar ne yayi ,,,haka hajiya ta kafa ta tsare har sai da umar ya shigo ko gaisawa basuyiba tace umar wato ban isa da kai bah ko? Shuru yayi ,tace wato nace kar kayiwa yarinyar na kayan fadar kishiya shine ka chaza mata kayan daki ko? Yace haji nidai ban chanza mata kumai ba kamar yadda kikace haka akayi amma barin je inji ina tasamu kayan daki,karaf lami tayi tace daga yobe aka kawo kayan fa yace aw ina surrayyace tama ,,take hajiya ta gimtse karonsu da surayya ba kyeu ,,,




Ankawu amarya an wuce ta ita dakinta anata buda ana shewa hajiya kuwa kamar ta zuba ruwa akasa ta sha Dan murna gani take ummar yagama samun da namiji,



Karfe tara dai dai umar da salim suka shigo sashen husna suka nufa ba kuwa sai ita kadai tana zaune ,da sallama suka shigo bayan gaishe gaishe salim yayi addua ,sannan yace husna  kiyi hakuri ki dauka kara auren umar a cikin jarabawarki take kiyi hakuri ,akan Wanda kike dashi ,,mu mun yadda da kaddara haihuwa ko wanne mai albarka mukeso,,,


Kuka sosai husna take tace wa salim na gode sosai ,,,umar gaba daya ya rikice yana rarrashin husna ,,,rungumuta yayi sosai a jikinsa yana shafar kanta yana bata hakuri ,,umar dai har yafara wuce gona da iri salim ya kirashi yana dauka yace ,zan tafi fa hakuri yabashi ,wani zazzafan kiss ya kaiwa husna yace salim yana jirana sai da safe ki kulamin da kanki kin ji,fita yayi da sauri da zuciyarshi tagama karyewa,,,,






Salim yace ,,kai da zaka bare sabuwa a leda ,shine kaje makale a ciki,,tsaki yayi yace kaima dai salim yarinyar nan mai zaasamu a jikin ta kwailace fa dariya salim yayi yace zakayi mamaki yaran yanzu kumai,ba abinda bata saniba dariya umar yayi yace nidai zanyi ba wan ba kanin gashi kasan ni ba ranar banza a gurina ,salim yace zaka ban lbr da safe ,,


Haka suka isa sashen hajar su shiga da sallama daga ita sai kawayenta biyu ,,bayan gaishe gaishe ,,,salim ya yar nasiha da adduui ,aka shafa akayi dan barkonci , ,,, sannan salim ya ce kawayen amarya suzu ya saukesu ,,,umar ma ya mike yadan rakasu ya dawu ,,,,



Yana shuguwa bangida ya wuce ya dauro Alwala ,,yashigo yace mata oya ji kiyi alwala tace to ,,,sunyi sallah rakaa biyu ,ya dafa kanta yay addua ,,



Kazar da shigo da ita yace dauki kici ,tace kaifa ,yaya barin kawo plat ,a plat tasa tacemasa bisimillah ,laffayar jikinta ta cire ,ta zauna tafara cin kazar ,tace yaya kaciman shuru yayi mai kulataba ,yagar naman tayi takai bakin shi ,,mamaki yayi ,tace karbi man ,,murmushi ya karba a hannunsa yanaci suna ci tanata rawar kai ,shidai mamaki abin yake bashi,,,



Kayan bacci masu dankaren kyeu hajar tasa ga kamshin turare sai tashi yake ta hau gado,,,  shi umar yarasa ina zai kwanta kawai sai yadau pillo ya kuma falo, kan duguwar gujera ya kwanta,,,



Hajar najin haka aranta tace chab ,yadda na matsu bazai yiwuba ,,,umar har yafara bacci yaji mutun a jikinsa da sauri ya bude ido yace  ke meye haka ne ,,,tace tsoro nakeji fa ko a gida da umma nake kwana  ,,,yace to ay nan bata nan ,,,kuka tasa ita dai ya mayarta gida tsoro take ji ,,,haka yatashi yace muje to ,,dama hadari ne agari da akayi wani tsawa hajar ta rungume umar tana kukan karya haka da rungumeta suka shiga daki aka fara ruwa,,ta kwa kankameshi ,,,umar ma dai yafara ,shiga wani hali,, kuma yana tunanin tayimasa karama😀 bai karasa tunaniba yaji an shafomar kan 🍌 ana mulmula,sosai yaji hankalinshi ya tashi ,da sauri yafara maiyar da martani ,,kafi akace me anshiga wata duniyar ,,,Asuba ta gari hajar umar,






Husna kuka tayi sosai,itakuma surayyah takasa bacci kawai sai ta kira husna jin muryar husna a dashe yasa tafara mata nasiha daga karshe dace ta tashi tayi ta sallah ,,,aykuwa ba dadewa bacci ya kwasheta,,,,

To husna a tashi lfy 






Taku ummu farha😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*



👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀


*By ummu farhana*


*DEDICATED TO MY GRP NISAUL JANNA*💛💙💜💛





*kuyi hakuri da ummu farhanan Ku pls*


 

COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 12
Yaya Mata 12
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgGQPvoGGSyfMIl3iUgonAq6mz8qaqNcuYxUrVQ3Ithx7MpauBtkL8yqM_mPb7mtHHMVe4HEkKLaCuf-Jo-O1QLRvMlEQ7nQqdUvCwAgrAF3OE-KlOjHbHdlNzp2L9wWOykhehsASTLX9ef4dpf-Huv1PM_I69MVjSGeYX2bv4eUHWGx0GtQgsN188wil4o/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgGQPvoGGSyfMIl3iUgonAq6mz8qaqNcuYxUrVQ3Ithx7MpauBtkL8yqM_mPb7mtHHMVe4HEkKLaCuf-Jo-O1QLRvMlEQ7nQqdUvCwAgrAF3OE-KlOjHbHdlNzp2L9wWOykhehsASTLX9ef4dpf-Huv1PM_I69MVjSGeYX2bv4eUHWGx0GtQgsN188wil4o/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-12.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-12.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content