Yaya Mata 11

  PAGE 11

 


PAGE 11




Tafiya suke husna tana share hawayae shikuma umar yarasa me yakemar dadi aduniya ,,,, gefen hanya yayi parking yace haba husna kukan nan ya isa da wanne zanji ne, kiyi hakuri husna duk wata mace da zatazo bayanki take ,,,INA 

 Iya kukarina abin ne yakeson fin karfina ,,,pls kiyi shuru ina sonki inason ya,,ya,ki har zaciyata,,,daker husna tayi shuru,,tace to mu tafi man yace sai kings murmushi tukun ,,tayi dry tace to muje masoyinah,,,



Haka sukayi tafiyarsu ciki nishadi da kwanciyar hankali har suka isa yobe,,,da murna yara suga shiga suna murna surayyah tafito tana sannuku sannuku,,husna da umar ma suka shigo tace kaga ango mu da muke shirin zuwa muku biki nesx week ,,,dariya umar yayi husna kuma ta hada rai,,,




Bayan sun ci abinci sun hutane umar yace bari yaje sallah,,,yana fita surraya tace wa yaran maza kuje kuyi wasa,,,sannan tace husna me yake damunki ne duk naga kin rame, sannan kuma me kikazoyi keda kuke da hidimar biki,,,kuka husna tasa tace haba anty ke abin ko damunki baiyiba zaamin kishiya ,,ni zaman gidan ya.isheni  nace  yakawuni nan sai bayan aure in kuma ,,,baki surayya ta bude tace bansanki da wautaba husna mijin naki zaki barwa wata sbd. Kishi ,,,wai shin kishi haukane ,,baza zaunaba yara dai zasuyi hutu anan amma kekam ,,,husna kuka sosai take tana cewa anty kena bakisona,,,



Sai da tayi mai isarta sannan surayya tace ,,husna ina jiyemiki wani abune bawai bana sonki bane amma yanzu in kika bar umar shi kadai ay yasamu.lkc zuwa gun ita amaryar dole sai kin kuyi kissa.yaran yanzo karance karance ya koyamusu kumai,,,kinan kina fama da bakin kishi zata.kwace.mki.miji, ta barki da hamma.,,in zakiji shawarata ki kuma dakinki ki kula da mijinki inan zuwa ran alhamis ,umar ya aiko kudi a sai miki kumai ranan zanzomiki dashi ,,daker husna tayadda zata tafi amma sai gobe,,,,bayan umar yadawu surayya tagayamasa.yadda sukayi sosai yaji dadi yace to zai jirata.gobe n su tafi,,,




*gidansu Amarya*


Hajar ce kwance a cinyar mamanta ,,,mamar tace auta no kuna waya da angon naki nai,,,ta zumburu baki tace aa momy baya kirana in nakirashi baya dauka ,,kuma sau daya yazo sai dai abukinshi salim ne ke kawomin kumai ,Ko jiya da aka kawu laife wai baya gari, h indo tace bazai yuwuba take ta dau waya takira hajiyar umar ,,bayan gaisuwa  ,,,tace dama ingayamiki umar fa baya zuwa zance  ga autanan tana tafishi shine nace lfy ,nan dai hajiya tabata hakuri akan zata turashi,,,



Ta sauke waya tacewa lami kinga shigeyar yarinyar nan husna ta hanashi zuwa gun hajar ko,,,lami tace kwantar da ranki hajiya tunda yanzu tayi yaji in umar yadawu hanashi zuwa biko zakiyi ,,kinga amarya taci karenta babu babbaka ko?dadi Yakama hajiya tace haka zaayi zaizo yasameni ay,





Duk wani Abu na gyeran jiki ciki da waje saida surayya ta hadawa husna da shawar wari masu amfani,,,haka suka taho ,hasna dai badan ranta yana so ba,,,,




Su lami da hajiya da matar ishak Suns zaune ,said ga umar da husna suna tafe suna hira da dry,,

Da SLM sukashiga ,hajiya tsabar mmki said da tace ke dama ba yaji kikayiba,,,murmushi husna tayi tace na kai yara hutune kuma da goron biki, hajiya dai ba haka tasoba,,,



Bayan magariba ,hajiya da kanta takira umar tace maza ya wuce yaja zance in ba so yake yabata kunyaba,,,,haka taxi badan ranshi yaso bah,,,,




Hajar tana fitowa da gudu taje ta rungumi umar ,wai tayi missing dinshi,,take yaji tsikar jikinshi ta mike da ker ,,,ya saita kanshi yace ke ina miki wasane ,,,zakiwani kamani,,,tace haba ya umar nayi missing nakafa ko baka so naneh ,,,yace dama nacemiki ina sonki ne ,,shuru tayi chan kuma tace ni ina sonka, ay, haka dai take ta hirarta ,dayagaji yace zai tafi,,,,,



Yau ake jeren amarya ana tama husna habaici ,,,chan yamma said ga na husna surayya ta ayku har yafi na amaryar ,,itama dai anmata jere mai kyeu,,,




Rana bata karya yau dai an daura auren hajar da umar,,,


To gadai uwar maza ta iso Ku biyuni ,,,




Taku uwar farhana

*BRILLIANT WRITERS ASSO*




👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*YA,,YA,, MATA*

(Abin Alfaharine)

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀


   *BY UMMU FARHANA*



*DEDICATED TO MY FANS*💋💋💋❤❤



*BANA GAJIYA DAI NACE KUYI HAKURI*


COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 11
Yaya Mata 11
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEimzsaFzIr2eY3XmDocsOwMAMKEbUGByRTw1nEUWPDXmB9mei8taNb2XqJVqWw3CfotND7JRafbKoUXd6bW_3uyfIPNtP555c3gQrw59ImjTYiLpyyaUmWwKBwuT58xg0gRj0igJlZoHHTBQYlDEocBBYVU7f5HIwNCxGQ7sqgctERnYJynqYJe4GnAeGE9/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEimzsaFzIr2eY3XmDocsOwMAMKEbUGByRTw1nEUWPDXmB9mei8taNb2XqJVqWw3CfotND7JRafbKoUXd6bW_3uyfIPNtP555c3gQrw59ImjTYiLpyyaUmWwKBwuT58xg0gRj0igJlZoHHTBQYlDEocBBYVU7f5HIwNCxGQ7sqgctERnYJynqYJe4GnAeGE9/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-11.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-11.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content