Yaya Mata 10

 PAGE 10

 PAGE 10




Rarrashin ta yakeyi yana bata hakuri ,,husna nima auren nan bason shi nakeba kinsan ba yadda zanyine amma kisawa ranki hakuri insha Allahu ba abinda zai faro ,,,tace hammm kuma yanzu daga ta haifi namiji shikenan ko,kaima zaka juyamin baya,, tasake fashewa da kuka mai tsuma zuciya ,,shima umar sai yasa kuka ,,,da sauri husna tayi shuru tace ,,,haba umar kuka kuma kayi shuru Dan Allah ,,,,yace to yazanyi husna ya kikeson inyi babu inda zanji sanyi sai gunki kekuma sai kuka kike habah,,,take tafara kuka kuka dariya dariya,,,shima yayi shuru yace ko kefa ,,,ya dada rungumeta sosai a jikinshi yana kissing dinta ,,,yace oya muje muyi wanka mu kwanta maza,,,a shagwabe tace ni bazanyi wanka ba fa yau ,,,yace ni zan miki maza ,,sidak ya dauketa sai bayi ,,,




Washe gari da safe dayake lahadi ce umar yana gida da yaranshi da matatshi  suna ta wasa da dariya bakajin kumai sai ihun yaran suyi guje guje yayi musu doki ,,,haka dai suke ta dariya , ,,,




Lami ce tafito  ta gaida hajiya ta zauna suna Dan taba hira ,,,hajiya tace na dauka bacci kike ,,lami tace ina naga bacci uban ya,ya, mata yana musu wasa dariya da ehu yacikamin kunne ,,,hajiya tace wa kenan tace wa in banda umar sai wasa suke da yayanshi suna dariya har uwar ,,,,hajiya tace ay munafukar yarinyace kinga tasan ta mallake shi zancen auren ko a jikinta  ,,,hammm ay zai fito yasameni ,,,




Umar ko saida ya hada gumi sosai yace to ya isa kuje kuyi wanka muje yawu maza ,,sai suka diba da gudu ,,,shima wankan ya shiga,,, bayan ya shirya yace husna har kefa zamu fitah ,,,tace to ,,yace bari mu gaisa da hajiya kafin nan ke shiya ,,,,




Shida yaran suka fita daya a kafada daya baya yana Jan saura haka sukashiga dakin hajiya,,,da slm ton kan ta amsa tace sannu jakin ya,ya, mata eyye ji yadda ka goyusu sai sun kassaraka yau ni rabi naga fitina ina ita gimbiyar ta haduka da annuba ,,,maza kuyi waje, sum sum suka fice,badan ranshi yaso ba,,,






Bayan sun gaisa ne hajiya tace ,,to mgnr hajar kawu kudade aje akai ,,kuma batun gidah a sabun gidah nakeson a ajeyeta,,,shuru yayi yasan abun da kamar wuya husna ta yadda ,,,take yasamu mafita yace ay akwai saura aiki sosai ,,kuma kudin sun karemin ,,,na dakata da ginin ,,,




Tace ,,to badamuwa ay sai a gyera sashen  chan nakusa daku tazauna kafin ka kara ,,,nan ma shuru yayi shi so yayi tace abari ya gama,,,,haka dai sukayi ta tattaunawa ,,,an tsayar da magana akan zataje tasamu baffanshi zaije gidansu hajar naima mishi auren hajar ,,,husna ce tayi sallama a nutse ta gaida hajiya ,,,hajiya tace to husna dana dai zaiyi aure nan da sati biyu nan da wata tara umar zai samu da namiji ,,,husna Allah ya tabbatar da Alheri ,,,hajiya tace Amen in da gaske kike , ,,




Suna tfy a muta suna hira haka sukayi ta yawu guri guri sun shakata sunyi siyyah ,dan yanzu umar yana samu sosai a gurin aikin shi ,,,ya jidawa yaranshi kayan wasa sosai haka suka dawu gida shidai duka kukarinshi ya farantawa husna rai ,,ya kuma tabbatarmata shi wan nan aure tasa a ranta dole ne kawai ba yadda ya iyah,,,,





Baffan umar sunje gidansu hajar an basu auren hajar kuma ansa rana kamar yadda iyayen suka shirya sati biyu ,,,,



Lami da hajiya ne suke ta rangada buda wai murnar auren umar sukeyi ita dai husna tana jinsu aikin ta kawai takeyi tana adua akan Allah ya kawumata sauki a rant,,,




Kasancewar hajiya tanada kudi kuma ita takeson umar yayi aure ,,,bata bi takanshi ,kashe kudinta take sosai tagama kumai harsu kayan laife ita tayi,,takera umar yagani yagani kuma ya yaba,,,, sannan yace hajiya ita kuma husna fah ,,,staki tayi tace bata dubu guma  ya isheta,,,yace haba dai ,,,tace toh sai kayi yadda kakeso bari ma da kaina zan bata,,,




Haka ko hajiya ta dau cingam da guro da dubu guma suka shiga shashen husna bayan sun zauna ne lami ta cellah mata goron a cinya tace to ansa rana hajiya kuma tace kashi kisai kayan fadar kishiya ,,,husna hawaye kawai take ,,, haka suka ta habaicin su suka fita,,,




Haka sai yinin ranar husna tayi shi ba dadi har zuwa dare tukun umar yadawu ,,,tunda ya shigo ya gane yau husna ranta a bace yake, sai da yabari yara sukai bacci tukun ya janyu husna jikin shi yace matata meye tamuwar ki ne,,,,





Kuka ne ya kufcemata tace umar anamin wulakanci a gidan nan ,,kumai daya danganci aurenka sai dai inji a wurin hajiya ,,nan tabashi labari,,,sannan tace yamata alfarma tunda yara suna Hutu ta tafi yobe gurin surayya ita bazaata iyah jure wan nan wulakancin ba,,,,,





Hakuri bata yakumace shi bai Masan sun kawumata kudiba amma dama ya turawa surayya dubu Dari biyar taimata siyayyah ,amma tunda tanason zuwa to ta shirya gobe ya kaita ,,,godiya tamishi sosai ,,,,


.

Washe gari su hajiya da lami anata shirye2 ana habaici sai ganin husna sukayi da akwatuna,,, ta gaishesu tace ta tafi damaturu ,,,hajiya tace umma ta gaida aysha ,,,lami tace keko husna meye na yaji ba akanki aka fara kishiyaba kiyi zamanki man tanayi tana dariya,,,hajiya tace gayama ta dai aure ba fashi taje tayi duk yadda zatayi,itakan husna uffan batace ba  ,, ta mike tace to mun tafi,  





Awaje tasami umar har sunshiga mota da yara ,,suka  kama hanya sai yobe,,,,



Nave Allah ya kiyaya,



Taku ummu farhana😘

*BRILLIANT WRITTER ASSO*




👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀

*YA,YA, MATAH*

(Abin Alfaharine)

👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀



*By ummu farhana*



*DEDICATED TO BRILLIANT WRITER ASSO*



*NA GODE DA ADDUUIN KO MASOYA NAJI SAUKI SOSAI ALLAH YABAR KAUNA*



*INA TAYA ALUMMAR MUSULMI BARKA DA SALLAH ALLAH YA MAIMAITAMA NA*



*SANNAN INA BAWA MASOYANA HAKURI NAJINA SHURU,UZIRI NE YA DAKATAR DANI*



*INSHA ALLAHU ZANYI KUKARIN KAWUMUKU AKAI AKAI*👏👏👏




COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Yaya Mata 10
Yaya Mata 10
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjooTQ44ioim61cFHhYNMoYey8LTQgjZg8V9ZqkeToVN2KXlUfgvxH1-HYOTlEEO7BgfYCkGV0s5_UGI4KRCvgMqtwXETU_MwPRc1_TN_w-HR2yrJWr7Mt0TP7r4vItJXgXAfFCjyAn6GjZEnZUhwjmLAM5gYKxhbuW3l6lcZO9lNxXOykBvQ2rmD-Hiqz9/s320/img_1697828049386.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjooTQ44ioim61cFHhYNMoYey8LTQgjZg8V9ZqkeToVN2KXlUfgvxH1-HYOTlEEO7BgfYCkGV0s5_UGI4KRCvgMqtwXETU_MwPRc1_TN_w-HR2yrJWr7Mt0TP7r4vItJXgXAfFCjyAn6GjZEnZUhwjmLAM5gYKxhbuW3l6lcZO9lNxXOykBvQ2rmD-Hiqz9/s72-c/img_1697828049386.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-10.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/yaya-mata-10.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content