*MUFEEDAH*
*MUFEEDAH*
*NA* *UMMIEY KHADY*
*FCW ASSO*
Bismillahir rahmanir raheem
Ya Allah yanda nafara lfy Allah kasa nagama lfy kasa afada kantu Kuma anisha dan tu ameen
Wannan shine book Dina nafarko In anga kuskure amun uzuri nagode 🙏
*Page 23*
Sannu da iso wa my frien.... magana ta ce ta ka kare saboda wanda nagani a gabana kuma a cikin gidan mu a matsayin abokina a minina sabir cikin in da in da na zaro ido ina nuna shi da yatsa na
na ce "kai...kai...kai ne dama..."
idanuna ne suka ciko da ƙwalla
Sabir kuwa murshi ne ɗau ke a fuskar sa.
juyawa nayi zan koma kawai sai ganin mutum nayi a gabana
"dan Allah dan Allah kar ki koma kiyi haƙuri besty"
ya faɗa yana sun kuyar da kai
harara na watsa masa na ja tsaki batare da na ce komai ba na zagaye shi na cigaba da tafiya,
da sauri sabir ya ƙara bin ta ya ce
"haba besty dan girman Allah na ce kiyi haƙuri ki tsaya ki saurare ni kin....."
ɗaga masa hannu nayi na ce "ok wato kazo ka shigo rayuwa ta ne saboda ka kun tata min ne ko me? ko kuma wani laifin na kuma yi maka yasa ka shigo rayuwa ta har Allah ya kawo mu wannan lokacin ka shigo har cikin gidan mu ka zo,
ka kuma ji fana da mugayen kala man ka?"
haɗe hannaye na guri guda na yi na ce
"dan Allah bawan Allah na roƙe ka kayi haƙuri in ma wani abin na kuma yi ma ka,
naro ƙeka ka fita daga cikin rayuwa ta dan Allah"
sabir gaban shi ne yayi muguwar faɗuwa jin da yayi ta am baci rabuwa
tafiya yaga tana ƙoƙarin yi da sauri ya tsugun na ya dafa ƙafar ta ya ce
"am so sorry my besty nasan nayi kuskuran abin da nayi miki amma ban da zaɓi ne shiya sa nayi miki haka nima ba dan na so ba hakan da nayi ita ce hanya ɗaya da zan bi in samu number dinki, amma dan Allah ki bani lokaci ƙan ƙani zan miki baya ni"
girgiza masa kai nayi na ce
"bana buƙatar jin komai daga ba kin ka malam"
jan ye kafa ta nake k'ok'arin yi sai na ji saukar wani ruwa mai ɗumi a kan ƙafa ta,
idanuna na kai kan sa na ce
"sabir sabir sabir"sai da na ambaci su nan sa kusan sau uku sannan ya ɗago kansa, ya kalle ni idanun sa nagani sun yi ja jawur kamar mai koyan magana na ce
"kuka ka keyi?"
bai bani amsar tam bayar da nayi masa ba
"ya ce dan Allah kiyi haƙuri"
murmushi nayi masa na gƴaɗa masa kai na ce "ta shi"
girgi zamin kai ya yi ya ce
"sai kin ce kin haƙura"
shi kuwa Mufeed hango su ya yi bayan ya fito daga part dinsa waya yake dan nawa da mukullin mota a hannun sa ganin su Mufeedah ya yi da wani a tsugunne a gaban ta harara ya sakar musu daga ita har wanda ke tsugunnan
"ka tashi mana"
lan gwaɓar da kansa yayi irin yanda yara suke yi ya ce
"nisa kin kin ce kin haƙura"
dariya na sakar masa na ce to na haƙura amma sai ka gaya yamin mai nayi maka na cutar wa harka yanke hukun cin kamin haka"
"zan faɗa miki dama ko baki tambayan ba"
ya faɗa yana ƙokarin miƙewa
kamar daga sama mu ka ji ƙarar kaɗa mukulli sai kuma jin magana
"haba sweety nifa in kina gabana ko in na tuno da ke to wallahi duk mata maza nake kallan su can sai ya yi shiru sai kuma ya saki dariya ya ce kefa mace ce tamkar da dubu sweety kefa zara ce a cikin tau rari domin duk matan yanzu kwailaye ne amma ban da ke"
kallan shi kawai muka yi daga ni har sabir
wuce war sa yayi ko kallon mu bai yiba
gir giza kai na nayi sabir kuwa dariya ya yi ba tare da ya ya ce komai ba ya ce
"to ranki ya daɗe mu je ko na kai ki lokaci na tafiya"
murmushi na sakar masa na ce "ok"
je rawa muka yi muna tafiya muna hira har mukazo gaban Yaya Mufeed yana ta waya yana zuzu ta wacce ya ke wayar da ita
sabir ne ya yi masa sallama bai amsa sallamar ba dan bai ma nuna yagan muba
wuce wa muka yi muka ƙarasa gaban motar sabir gaban mota ya buɗe min na shiga sannan ya rife shima ya zagaya cikin nisha ɗi da walwala ya shiga muka ja muka fita daga gidan,
shi kuwa Mufeed su Mufeedah na fita daga gidan ya ja tsaki ya sauke wayar daga kunnan sa ya juya ya koma ciki
"besty ka gaya min me yasa farkon haɗuwar mu da kai ka nuna min ni macuciya ce kuma azzaluma irin na zalin ce ka ɗinan?"
dariya sabir ya yi "ya ce idan ban miki haka ba naga wuya zan sha a kan ki bazaki taɓa saurare na ba"
"ok shine ka zaɓi kamin haka?"
na faɗa ina hararar shi
"ai na ce na tuba kiya fe ni"
ya faɗa yana mai da diban shi gare ta
"kalli gaban ka ni karkasa mu bige wani"
na faɗa ina ɗauke kai na daga kallan sa ina mai da duba na window
haka dai har muka kai gidan make up
shiga shagon na yi a lokacin ma aka fara yin kwalliyar
nayi nayi da sabir ya tafi amma ya ƙi haka na koma mota muka cigaba da hira har in lokacin sallah ya yi haka zai je ya yi ya dawo bani nabar shagon make up din ba sai ƙarfe huɗu su hidaya ana gama musu suka tafi saboda da mota a hannun su,
ana gama mun sabir ya sauke ni ya sau ke ni a gida ya ce in jira shi yanzu zai dawo kuɗi ya miko min na liki na ce ya barshi in ya dawo zan karɓa
ina sauka daga motar sabir na shiga part din mu a falo naga su Aiman da su kabir Mufeed jafar, sallama nayi musu harzan wuce sai naji Aiman na ce wa
"masha Allah mekyau wa ya yi miki wannan kwalliyar? amma wacce tayi tasan hannun ta"
murmushi na yi na ce "nagode yaya"
harzan wuce ya ce "tsaya mu yi selfie mana"
"haba yaya Aiman a haka? banfa shirya ba"
dariya ya yi ya ce "ai ke ko a ya ya kike me kyau ce tsaya muyi in yaso in kin shiryo ma sai mu kuma yi"
ba yadda na iya haka muka yi hotuna kusan guda biyar ni da Aiman haka su yaya kb da yaya jafar amma Yaya Mufeed ko nuna yasan me ake ma bai yi ba
haka dai cikin ni shaɗi na hau sama ina shiga su hidaya na fito wa na ce
"hi sisters wai har kun shirya?"
hindu ta ce "i wallahi sister kinga sai kiran mu ake wai zamu shigo da amarya gashi ke kuma ko shirya wa baki yi"
hidaya ta ce "barta wannan ƴar laƙaƙi ce"
hararar wasa nayi mata na ce "ok hindu sai na ƙara so"
ina shiga ɗaki waya ta ta yi ƙara alamar saƙo ya shigo ban duba ba na ɗauko atamfar anko na nasa gaban mudubi na je na tsaya ina kallan kai na ina godiya da yiwa ubangijin da ya yi min surar jiki na domin kuwa ni kaina nasan Allahmmdillih ni ƙƴaƙƙƴawa ce zama nayi,
nayi ɗauri mai ƙƴau marar haya niya,
waya ta na ji tayi ƙara alamar ana kira ɗauka nayi na ce besty har ka ƙara so" amsa min yayi na ce "to gani nan" ɗaukar hand bag ɗina nayi sannan nasa ta kalmina wanda yafi kowanne tsini nasa sannan nasa glass a idona mayafina kuwa a gefan ka faɗa ta,
ta dama nasa waya na a hannu na ina saukowa yaya kb ya ce
"Masha Allah ƙan wata har kin fito?"
na ce "i yaya na fito bari nayi sauri na je nasan an fara sai kirana su hindu suke"
Aiman ne ya miƙe ya ce "to muje in sauke ki mana"
da sauri na ce "no yaya da a kwai friend ɗina a waje yana jira na"
Aiman ya ce "friend kuma?"
na gƴaɗa masa kai lamar haka ne
ya ce "namiji ko"
nace "i yaya a kwai damuwa ne?"
girgiza min kai yayi alamar a'a na ce "ok bye sai na dawo"
ta na fita Aiman ya ce "taɓɗi ashe da ban farga ba da an min sakiyar da ba ruwa friend kuma?"
Mufeed ne cikin ƙufula ya ce
"dalla malam ka dai na zubar mana da girma gaban yarin yar nan"
Aiman ya ce "wacce yarin ya?"
Mufeed ya ce "wannan yarin yar mana sallan sai ta rai na muta ne zaka wani tsatstsare ta da surutu mtsuww ya ja tsaki"
"au wai beauty kake magana taɓ ni da na ke san auran ta wane girma kuma zan zubar"
Mufeed ne ya yi wata irin dariya ya gyara zama ya ce
"wannan yarin yar mai siffar kulliya zaka aura? duk ƴan matan garin nan da na family ɗin mu ka rasa wa zaka so sai ita haba Aiman ka dawo hayyacin ka mana"
duk kan su zuba masa ido suka yi suna kallon sa
Aiman ne ya ce "Mufeed... Mufeed beauty ce mai siffar kulliya? kulliya mage fa kenan?"
sai kuma ya yi dariyar ta kai ci
yaci gaba da faɗin
"wai ni kam mai yarin yar nan tayi maka ne? tun tana yarin ya kabi ka tsane ta ni kuma tun tana yarin ya nake son ta kaga ke nan dai dan wani kar ka taccen wani kenan, kuma da kake ce wa ƴan matan waje dana family to ni duk basuyi min ba sai ita, dan haka very soon zan bayya nawa family ita nake so saboda kar wani yazo yamin ƙafa"
jafar ya ce "gaskiya yarinyar ta yi ni banga wata makusa a gurin ta ba"
Mufeed ne ya ɗaga ka faɗa irin ko a jikin sa ɗinan ya ce shi kenan tunda ba ka jin shawara bazaka kama girman ka ba"
Aiman ya ce "rik'e shawaarar ka nagode"
dariya suka kwashe masa da ita suka ce captain Mufeed kenan
mikewa ya yi zai fita kb ya ce "wai gurin bikin zaka ne?"
"uban me zan je in yi a can"
Mufeed ya faɗa yana ficewa daga part, din dariya suka kuma yi masa sannan suka cigaba da hira
"besty yau ina cikin mutu ƙar farin ciki kasan ce wata tare da ke"
Sabir ya faɗa yana ɗaga mata gira
kallan shi na yi na ce "ni kuma bana farin ciki"
wani uban birki na ji ya ja jikake kuuuuuu
ido na zaro na ce besty lafiyan ka kuwa? meke damun ka ka ke tunani har kake san ka bugawa wani mota?"
"baki ji me kika ce ba, ba kya farin cikin muna tare"
ya faɗa yana kallo na
dariya na saki na ce "lallai ma agaishe ka daga wannan maganar?"
waya ta ce tayi ƙara alamar turo saƙo duba wayar nayi number dazu ce
Ina ƙoƙwa rin dubawa waya ta ta yi ringin lambar dai da ta turo sako dazu ce ɗau ka nayi kafin in yi ɓagana na ji an ce
"me ƙƴau ina fata kin isa lafiya dan Allah kar kiyi rawa sosai duk da nasan taron naku iya mata ne"
kafin nayi magana an katse
wayar na duba na shiga ma ajiyar saƙo
saƙon da aka fara turan na duba dazu na duba duk da lambar ce
nafara ko
" *I LOVE U BABY*"
na biyu kuma " *I LOVE U WITH ALL MY HEART*"
wayar na kife akan cinya ta muka cigaba da
hira gurin
biki ya ƙaya tar babu maza gaba ɗaya mata ne
mun cashe sannan an yi komai lafiya an gama lafiya
bayan sabir ya mai dani gida mun dan taɓa hira da shi har na juya zan tafi ya kirani ya ce
"friend mu ɗanyi pics ko guda biyu ne mana"
juyo wa nayi na ce "hoto kuma?"
gyaɗa min kai ya yi ya ce
"i hoto hajiyan mu na keso na nuna wa kinsan fa every day sai na yi mata zan cen ki kuma ta na so ta ganki"
murmushi nayi na ce "Allah sarki hajiya to ka bari zan turo ma ta what's App"
girgiza min kai ya yi alamar bai yadda ba ya ce
"guda biyu kawai zamu yi dan hajiya ta yadda i ƙawan cen muke"
dariya nayi na ce "kai yanzu baka jin kunyar hajiya ka ce ma ta kana ƙawan ce da mace?"
dariya shima ya yi ya ce
"bana ɓoye wa hajiya ta komai"
selfie muka fara yi
"haba sweety kin san fa ke kwalliyar ki ta daban ce wasu fa idan suka yi ƙwalliyar in gaya miki kamar biri suke komawa ai ta zuga su ana sun yi ƙƴau sunyi ƙƴau nan kuwa gwan da fiskar biri da ta su"
sannan ya fashe da dariya ya wuce yana faɗin
"sha kuru minki mai sanyi na yan zu zan zo naga ƙƴaƙƙƴawar fukar ki marar al gus"
binshi nayi da harara a zuciya ta na ce wallahi yaya Mufeed bashi da hali duk fa wannan abin dani yake saboda nayi kawalliya ana ta ya bawa yo waya sani ma ko budurwar ta shi kamar biri take na faɗa zuciya ta sannan naja tsaki
sabir ya ce "wannan yayan na ki gaskiya yana ƙaunar budurwar nan ta shi"
baki na taɓe ban ce komai ba
nan muka cigaba da hoto can dai na ce masa na ga ji sannan muka yi sallama ya ta fi part ɗin inna na wuce saboda duk ƴan matan gidan sunyi gidan su amarya a can zasu kwana,
shi kuwa Mufeed mota ya shiga ya fice daga gidan bai yi tafiya mai nisa ba ya ja mota ya tsaya
jin ginar da kan shi ya yi a jikin kujerar motar yana mai da nin fashi kamar wanda yayi kudun famfalaƙi
cizan leɓan shi na ƙasa ya yi sannan a hankali ya furta
"zuciya ta kin cuce ni wallahi kin zalin ce ni"
sannan ya yi shiru ya rin tse idanun shi hawaye ne masu ɗumi suka shiga bin gefan kuncin sa
haɗe hanna yan shi guda biyu ya yi ya ce
"dan Allah zuciya kiyi hakuri kiyi haƙuri,
haƙurin nan dai da nasaba baki to yanzu ma shizan baki tun sanda yarin yar nan take ƙarama kika ɗau son ta kiƙa sawa kan ki amma muguwar ɗaya zuciyar tawa ta dinga sani ina azabtar ta ita.... "
sai ya kasa ƙara sawa ya kuma rintse idanun sa zuciyar sa nata harbawa da sauri da sauri,
ya ɗau kusan awa uku a haka sannan ya ɗau wayar shi ya yi kira
shiru ya yi har a ka ɗauka anata
"hello hello hello"
da ƙaƴar ya iyar furta
" *I LOVE U*"
sannan ya kashe wayar
sannan ya yi wa motar shi key ya koma gida
ina shiga part ɗin inna cikin farin ciki na ce
"au wai har gƴan gƴaɗi kike daga fita kamu"
idanu ta buɗe ta ce "i sai a kayi ya ya?"
dariya nayi na ce "a'a ba komai kawai dai dama hira nake so muyi kuma sai naga kin neman barci tun dare bai yi ba"
baki ta yaɓe ta ce ai ni ba zamu shirya da ke ba har sai kinzo min da saurayin ki dan wallahi so nake naga auran ki"
zaro ido nayi na ce "babbar magana inna kin san kuwa mai bakin ki yake faɗa aure fa aure fa inna duk kin tsallake mazan gidan nan da na gidan Abba da baffa da duk matan da suka girme ni ki wani ce aure na"
na faɗa ina turo baki
"i ai kin isa ne da baki isaba zanfaɗi haka ne?"
kallan ta nayi na ce
"inna to wai ni nawa nake,? nawa nake ne wai? nufa haryanzu yarin ya ce fa ni,
kuma kema fa da bakin ki kin faɗi haka yanzu ni aka min aure ai an zalin ce ni"
Aiman ne ya yi sallama ya shigo duk muka amsa masa waya ta ce ta yi ƙara ɗauka nayi ina ta magana amma an min shiru sai wani wai i love u a fili na ce
"an ya me wannan wayar ba ma haukaci bane bakasan waka kira ba kace wani wai i iove u"
inna washe baki ta ɗaga hannu sama ta ce
"Alhamdulillahi addu'a ta baza ta faɗi ƙasa banza ba"
shige wa ɗaki nayi na rage kayan jiki na nasa doguwar riga mai siririn hannu sannan na fito
Aiman ne da inna sai Mufeed da ban ji san da ya shigo ba suke ta hira harzan komai sai na ji murya inna na faɗin
"al mura ai wallahi bari a gama wannan auran duk sawa zanyi iya yanku su muku aure wanda yake da wacce ya keso ko wacce ta ke da wanda take so su kawo wanda kuma bashi da ita ko bata da shi sai a haɗa auaran zumunci dan uban ku"
kallan ta nayi na ce au wai ke baki barzancen nan ba tun ɗazu abu ɗaya to wallahi in ma dani kike to ni babu wanda nake so a family ɗinnan dan duk basu yi min ba"
na faɗa ina turo baki
Aiman kuwa cikin mama ki ya ke kallo na
shi kuwa Mufeed tun san da tafara magana ya sun kuyar da kan sa ƙasa ya dafe kansa da duka hanna yan sa
maganar ta,
ta ƙarshe na duk ba wanda ya yi ma ta a family ita ta har zuka shi wato har dashi baisan san da ya ɗau filon kujera ya kwada mata shi ba
zama ya kuma yi ya cusa hanna yanda a cikin simar sa yana har gitsa ta sannan ya nike tsaye iya isa gaban ta cikin ta kun isa ya nuna ta da dan ya tsa kasa magana ya yi kawai sai ya juya ya fice da sauri ba afi minti biyu ba na ji waya ta tayi k'ara alamar sako ya shi go duba wa nayi
"
*dan Allah kada ki wofan tar da zuciyar da ta dad'e cikin matukar son ki da kaunar ki kibdaure kiyi mini a dalci domin na sanki da a dalci*"
ina gama karan ta sakon na ce ikon Allah kai kuma waha lallai a Ina kake da bakasan wa kake yiwa text ba ka saki baki wani ya shaaa kana zuba zan ce ba kasan wrong number bane
d'ago kai na nayi kawai sai ganin mutum nayi yana huci idanun shi sun kasa sunyi ja yana nuna ni da yatsa.......
*YAN UWA INA BARAR ADDU'AR KU ALLAH YA YI WA KAKA TA RASUWA JIYA DA DADDARE INA FATA ZAKU ZATA A ADDU'A😭🙏
Comment and share pls

COMMENTS