Mufeedah 22

 *MUFEEDAH*

 *MUFEEDAH*




*NA*       *UMMIEY KHADY*



*FCW ASSO*



Bismillahir rahmanir raheem



Ya Allah yanda nafara lfy Allah kasa nagama lfy kasa afada kantu Kuma anisha dan tu ameen





Wannan shine book Dina nafarko In anga kuskure amun uzuri nagode 🙏




*Page 22*




Jin gina nayi a jikin mota ta na ce " bawan Allah kate maka ka gayamin abinda na maka nikuma naran tse maka zan tsugunna a gaban ka na dafa kafa fun ka kuma na ba ka hak'uri"


wani kallo naga ya wa tsamin ya miƙo min wayar sa ya ce "ungo in kinga dama kisa phone number dinki a cikin wayar nan san da nasamu lokaci na kira ki na gaya miki amma yanzu ban da lokaci kuma"


ya faɗa yana ɗauke kansa daga kallo na


wayar na kalla na kasa karɓa tsoro duk ya hauni wannan wane irin mutum ne anya yana da hankali kuwa? ni ban san shiba amma yana ne ma ya laƙa bamin abin da ban san shi ba,


 da muna shiri da mr mugu ai da na haɗa shi da shi ya yi masa haukan su na sojoji


na faɗa a rai na,


wayar na sake kalla na ce "bani da waya"


"ok ki tabbata duk abin da ya same ki ke kika ja kuma daga yau baza ki ƙara gani na ba"


ya faɗa yana juya wa


tsoro ne ya hauni ina tunanin kar haƙƙin sa ya kama ni


cikin rawar baki na fara faɗo mishi ba tare da na shir ya ba


shi kuwa da ya juya gaban shi sai faɗuwa ya ke ganin bai samu number din ta ba can kamar daga sama kuma sai ya ji tana faɗo mishi lokacin da ya fidda rai,

  wata ajiyar zuciya ya saki yana wa annabi sallati tsaf ya haddace lambar a kan sa,


cigaba ya yi da tafiya batare da ya juyo ba har ya je ya bude motar sa ya shiga ja ya yi gaba 



ni kuwa cikin mutuwar ji ki na ja ƙafata na wuce a ji


a ranar haka nayi karatu sukuku cikin far gaba har hidaya ta zo take ta faɗa akan na tafi na barta amma da ta ganni wani iri sai ta shiga tambaya ta meke damu na ita da sauran ƙawayan mu amsa ɗaya nake basu na "bako mai"


haka har muka gama lecture muka fito muka ƙara shiga wata yana yi na sai a slow ina ta dana sani na karɓi wayar sa nasa masa lambar ya kira naji laifina na bashi haƙuri na sauke wa kai na haƙƙin da ke kai na 


har muka koma gida ji nake kamar banda lafiya 


ina shiga ɗakin mu na zube a kan kujera na saki wani marayan kuka hidaya ce ta dafa ni tana kuma tam baya ta 


"haba sis wai me ke damun ki? yanzu in baki faɗan ba wazaki gawa wa tun fa muna school nake tam bayar ki ni da su sa'adah da nusy amma kin mana shiru" 


hidaya ta faɗa idon ta na cicciko da hawaye

alamar kukan take sanyi ita ma


nan naga bai ƙƴau tu in boyewa hidaya ba, dan koba komai ina da buƙatar aban shawara  


 na shiga bata labari duk yanda akayi


Hidaya ce ta ce "taɓɗi ina ma na ganshi da nayi masa wankin babban bargo wannan wane irin ɗan iskan mutum ne marar mutunci dan anyi maka laifi sai kai ta jawa mutane masifa da jafa'i anya ba ma haukaci bane?


to share hawayan ki, ki kuma kwantar da hankalin ki, ƴar uwa bar ni da shi in kere na yawo to zabo na yawo watarana za a haɗu wallahi duk san da kika gan shi ki nunan shi sai na tara masa duk mutanan buk"


ta faɗa tana sharan hawaye


ni kuwa kawai bin ta nake da kallan mamaki yau she hidaya ta iya masifa haka ni da ya kama ta ma nayi haka amma na kasa 


duk faɗa na da tsiwa ta ba bu yanzu sam sun gudu,


tashi nayi na shiga toilet na yi wan ka bayan na fito naga bata nan ta fita


 jikina laure da towel ji na yi ana kiran wayar hidaya da kamar bazan ɗauka ba ganin ansa my lovely bro M


na ai yana muhmud ne bari na ɗauka na ce masa bata kusa daga nan ma sai in ce masa dan Allah zan fito yan zu ya kai ni shagon me dinki na kar biki yazo ni ba din ki,


 kai na a jiƙe yake ɗaukan hand rayer na yi na tsaya jikin mudubi ina busar da gashi na


gashi na duk ya rufe min fuska ta hannu nasa na ɗau wayar ba tare da na ƙara kallan screen din wayar ba nayi picking sannan na  jin ginar da ita,

 na ce 


"yaya mahmaud sis hidaya bata kusa ta sauka ƙasa" 


"ok" na ji ya ce 


cigaba da magana nayi ina kuma gyara gashi na na ce


 "yaya muhmud dan Allah badan ni ba na fito ka kaini gurin tailor dina?"


"ina motar ki" naji ya faɗa murmushi na yi mai sauti na ce "wannan wace irin magana kake sai kace wani basara ke magana a rarrabe wallahi gwanda ka dawo da maganar ka yanda take da"


na faɗa ina lakato mai ina shafawa a tsakiyar kai na


"bazani ba kije da motar ki"


"aww haka ma zaka ce kai da kace duk in da zani in dinga gaya maka in bana san tuƙi? dan Allah yaya muhmad ka kai ni wallahi bana jin da di yau"


buɗe ƙofar aka yi aka shigo jin muryar hidaya nayi tazo kusa da ni tana faɗin


 "hi yaya fatan ka sauka lafiya"


ji nayi daga cikin wayar an amsa da lafiya ƙalau menene naga kiran ki?"



ji na yi ta ce "i account number tawa da kace in turo ma shine na kira in ce gata nan naturo


da sauri na ɗauke gashin da ya rufe min fuka ta ido na zaro ganin a she wayar da nake yi vedio call ne kuma da yaya Mufeed muke yi,


matsawa nayi da sauri saboda ba kaya a jikina duk a zato na call ne kawai a she wai vedio ne kuma vedio din ma da mr mugu tsaki na ja kawai na bargurin


ina jin sanda ya ke cewa "ita ma ki gaya mata ta turo nata account ɗin"


Hidaya ce ta ce "to yaya bari na turo maka ma yanzu saboda ita bata jin da ɗi"


"hakan ne bata jin da ɗi ta turo min a tata wayar"


"ok yaya mungode"


Hidaya ta faɗa tana nufo ni


zuwa gurina tayi  ta dafa ka faɗa ta, ta ce


 "sis yaya ya ce ki tura account number ɗinki kema zai bamu wani abin"


kallan ta nayi na ce "to ni sis me zanyi da kudi yanzu?"


na faɗa ina rausayar da kaina 


baki ta saki ta ce "i 

kon god lallai kice ke account ɗinki a cike ya ke kudɗin ne zaki ce mai zakiyi da shi?"


kallan ta na yi ba tare da na ce komai ba,


cigaba da magana tayi "ni wallahi ban taɓa ganin irin ki ba sam to ai ko kina da shi ƙƴa kar ba balle baki da ko sisi kwana kin baya ma fa dana ce miki ys bamu kuɗi da waya nuna wa kikai ko a jikin ki kuɗin nan dai in kin karɓa ƙƴayi sha anin gaban ki da shi tunda biki muke dashi..."


ta faɗa ta na fice wa daga ɗakin,


baki na taɓe na ce "na faɗa bana san kuɗin da a hannun wani ne da, da gudu na amsa"


waya ta ce na ji tayi ƙara sai da aka yi kira sau ɗaya ana biyu na ɗau ka.


shiru nayi batare da nayi magana ba saboda ban san lambar ba 


"Assalamu alaikum"


naji an ce cikin ni nu tsatstsiyar murya


"wa'alai kumussalam"


na amsa ina gƴara zama na 


"fatan kina lafiyar"

na ji an ce


"lafiya"

na'am sa


jina yi an yi shiru can kamar ba za ayi magana ba aka ce 


"da farko dai ni sunan sabir ina zau ne a gadan ƙaya"



"OK sannu sabir.... amma wa kake ne ma?"


dariya ya ɗan yi sai kuma ya ce


"mai wayar ina nufin wacce ta ɗau wayar ita nake ne ma"


"oh am sorry ina ga ka saɓa number dan me wayar nan bata san wani mai suna sabir ba"


dariya ya ƙarayi mai ɗan sauti murya a tau sashe ya ce min


 "da farko dai ina mai baki haƙuri da na kira ki ba tare da kin sanni ba ni dai masoyin ki ne ko kuma in ce mai ƙaunar ki wanda ina tunanin bayan iyayan ki babu ma haluƙin da yake san ki sama da ni"


"um ƙwarai"

nafaɗa alamar maganar bata shige niba


a ji yar zuciya ya sauke sannan ya ce ba zaki yadda ba amma dan Allah ki yadda ina son ki kuma ni mai ƙaunar ki ne kuma bazan dai na sanki ki"


"amma..." 


sauri ya yi ya ka tseni yana faɗin


 "dan Allah ko baza ki so ni kamar yadda na ke sanki ba ki soni ko kaɗan ne"


a ji yar zuciya na sauke na ce "tom malam sabir na ji duk abinda kace kuma nagode amma kasani ni yarinya ce har yanzu ban isa kula samari ba"


dariaya ya yi, ya ce "Allah ko? kinga nima yaro ne kawai rawar kai ne yasa ni san faɗawa soyayya"


dariya na yi sosai jin katan mutum na faɗin wai shima yaro ne lallama


"to kaga sai mubari sai san da muka girma daga ni har kai sannan sai mu faɗa soyayya ya kamata mu dai na rawar kai"


na faɗa ina isa gaban dirowar kaya na


"i haka ne kam amma mai zai hana muzama abokai in ya so san da muka girma kinga shike kenan sai muyi auran mu" 


zanyi magana kenan ya ce "dan Allah dan Allah karki ce a'a"


na ce "to bazan ce ba"


nan muka sa dariya daga ni harshi


sannan mukai sallama 


dariya nayi bayan  na a jiye wayar na ce kana da abin da riyar


shi kuwa daga ɓangaran sabir ta shi ya yi ya biga tsalle ya ce


 "na gode maka ya Allah da ka sassau ta zafin kanta, ta saurare ni"


can kuma sai ya sa dariya ya ce "da ban rufe idona na gaggaya miki magana ba da baziki tsorata da laifin da kikai minba harki bani lambar wayar ki ba"


haka dai rayuwa tai ta tafiya Allah ya haɗa jini na da sabir a rana muna yin waya sama da guda goma sha in ma bai kira ni ba ni zan kira shi cikin ƙan ƙanin lokaci munyi sabon da kowa a gidan mu yasan labarin abokina sabir batare da sun san shi a fuska ba kawai saboda yawan kira na da yake yi nima kuma ban san shi a fiska ba amma muryar sa ko daga barci na ji ta to zan gane ta


biki na ta ma tsowa muna ta shirye-shirye in da yayyan mu duk suka bamu kuɗin liƙi nasamu kuɗi sosai Abbiy na ma ya turo mana tun daga kan  yaya Anisa har zuwa su nasma mun tara kuɗin liƙi sosai agun yaya Mufeed ne kawai ban kar ɓa ba shima tun hidaya na ta mita harta dai na


shi kuwa Mufeed ganin Mufeedah ta ƙi turo da account number ɗin ta ya ce ta yiwa kan ta


tun a na saura kwana uku ni da su hidaya hindu Zahra fatima afrin afrah islam hamda duk sa'an nin mu, 


muka haɗa kan mu mukayi gun gyaran jiki tsayin kwana uku mukayi muna yi in da mukayi masi faffan ƙyau kowa ya gan mu sai ya yaba da gyaran jikin,


ranar da aka fara biki wato ranar kuma kwan ce nake kai na nayi min wani aza babban ciwo ina part din inna su hidaya suka shigo suka ce min in ta so muje gurin kwalli sha biyu tayi saboda muje agama mana da wuri tunda muna da yawa na ce musu suyi gaba gani nan ta howa bana jin daɗi yan zu,


 sannu suka yi min sannan suka fita lumshe idona nayi jin yan da kaina ya ɗaure kuma nasan barci ne tunda a ƴan kwana kin nan bana samun barci sosai sai kace wata amaryar,


waya ta ce tayi ringin jawo ta nayi batare da na buɗe ida nuna ba kasan cewar nasan kiran bazai wuce my friend dina ba sabir


ɗauka nayi na ce "hello"


"meya same ki?"

na ji ya faɗa


"wallahi kaina ke ciwo"

na faɗa ina sauke wayar daga kunne na na sata a hands free na a ji ye ta a kusa dani saboda in tana kunne na kan na kara ciwo


"owh yah salam my dear kinsha magani?"


ya faɗa hankalin shi a tashe,


"zan sha karka damu"


ya ce sam bai yadda ba barima ya kira hidaya tazo ta ban maganin nan nake ce masa ai basa nan sun tafi kwalliya sai ni kaɗai nima ina part ɗin inna amma nima yanzu zan bisu nan ya din ga rarrashina yana faɗan magan ganu musu da ɗin saurare ni mai ciwan kai sai naji kaina ya dai na ciwo


sai gani ina dariya nan na ce "my friend wallahi kai na daban ne kaga kaina har ya dai na ciwo bari ma na tashi na bisu"


"a'a kijira ni zanzo na kai ki bani minti goma sha biyar dama nayi miki canjin kuɗin liki kinga sai in baki su ko?"


nace "a'a wallahi kabar su ina da kuɗin liki"


"i nasan kina da su nima nawa zan baki kuma bana san kice a'a "


na ce "to bazan ce ba nagode Allah ya ƙara buɗi"


ya amsa da "amin"


na ce "to bari na shirya kazo fa dawuri dan in an gama min ma gida zan dawo anan zan shirya"


ya ce yawwa nizan fara ganin kwalliyar dan sai na jira an gama sannan na ɗau ko ki na dawo da ke gida sai dai fa  da akwai matsala"


da sauri na ce "matsalar me?"


ya ce "kar in kasa tuƙi mana"


dariya muka saki a tare na ce "har kasa gabana ya faɗi kai sauri dan wallahi zan iya guduwa"


na faɗa ina buɗe ido na na kashe wayar 


ƙo ƙarin tashi zaune na ke kawai sai ganin mutum nayi a tsaye a kai na idanun sa sun yi ja ja wur wani irin kallo ya ke ji fana da shi yana galla min harara da gudu na mike nayi ɗa kina ina isa kuwa na garƙame ƙofa jin gina nayi da jikin ƙofar ina mai da nufashi na ce "mugu ai wallahi sai dai ka daki wata bani ba ko mai ma ya kawo ka sha anin ma ta oho"


wanka na faɗa


shi kuwa Mufeed ganin ta zura aguje kuma a fir gice ya sashi sakin murmushi ya ce ma tsoraciya kawai nan ya ɗau wayar da ta bari ta gudu ya ɗauka ya yi danna dannan sa a ciki ya ajiye ya juya ya fita,



ina fitowa daga wanka na sa doguwar riga na fesa turare duba wayata nashi ga yi ban ganta ba can sai na tuna ashe fa san da naga mr mugu ya shigo a can na mabaro ya addu'a nashiga yi Allah yasa kar ya sauke mugun tar sa akan ta ya fasa mun ita


 "ai kuwa ya fasan ita daya sha Allah ya isa kwan do kwando"


na faɗa ina harar ƙofar ɗakin 


leƙawa na shiga yi in ga yana nan ko ya fita ganin bayanan na fito waya ta na hango a in da na bar ta nan na saki a jiyar zuciya na ce"Allah ya temake ka baka fasan ita ba wallahi da kasha ƙwandon Allah ya isa


waya ta ce ta shiga kara ganin my friend yasani ɗaukar wayar na masa kwatan ce harya ƙaraso nan 


nace in yazo an hana shi shigowa yamin waya ya haɗa ni da security's din da suke gurin haka kuwa aka yi yana zuwa ya kira ni na ce abar shi ya shigo yana shigowa compound ya kira ni  kalmi hill nasa kasan cewar ni mesan ta kalmi mai tsayi ce tafiya a nitse wacce muta ne da yawa suke ganin kamar yan ga nake nan kuwa ba haka bane wata dalle liyar mota na hango mutum jin gine ya juya bayan sa ganin bata gidan mu bace ya sa na isa gurin ta glass din motar a rufe yake kuma bakin glass ne waya ta naji ta yi kara da har bazan dauka ba saboda ban san lambar ba sai kuma na dauka 


"kwalliyar da kikayi ta amshe ki sosai ta fiyar ki abin birgewa Allah ya tsare min my wife"


 sannan a ka sumbaci wayar kafin nayi maga na


kitt naji an kashe 


badan nasan muryar sabir ba da sai in ce shine saboda nidai tunda na fito ban hadu da kowa ba to wama zai min wannan zan cen a gidan nan


turo bakina ga ba nayi ina karasa zaga yawa dan in sa gurin sa fuska ta dauke da murmushi


sannu da iso wa my frien........ magana ta ce ta ka kare saboda wanda nagani a gabana kuma a cikin gidan mu a matsayin abokina aminina sabir cikin in da in da na zaro ido ina nu na shi da yatsa na,


na ce

 "kai...kai...kai ne dama..."










Comment and share🙏

COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Mufeedah 22
Mufeedah 22
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj0EgzW7q6mNexUN5ZyGhQk9aevXbT8are1txtp2bxyVjlzR_S55_3kfgIp9LhxRQx9g0sc3jE-kZmWMfEq6eBbWqkePku0x4RaHAD1xdHajb7S7BkkGWZHpjB1maNHLWl3gnDuEfDCObVHlX6wFXrE321wGTBxwLAwgWeH-EHJ5df3ESFD_dmJfkdkDuno/s320/img_1696062561606.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj0EgzW7q6mNexUN5ZyGhQk9aevXbT8are1txtp2bxyVjlzR_S55_3kfgIp9LhxRQx9g0sc3jE-kZmWMfEq6eBbWqkePku0x4RaHAD1xdHajb7S7BkkGWZHpjB1maNHLWl3gnDuEfDCObVHlX6wFXrE321wGTBxwLAwgWeH-EHJ5df3ESFD_dmJfkdkDuno/s72-c/img_1696062561606.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/mufeedah-22.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/mufeedah-22.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content