Jikar Maguzawa 56-60

         Abinci na kawo Masa abinda naga yana son ci rice and stew da dafaffen Naman rago baya so a soya yafi so a saka a ciki ya dahu, sai ...

 


       Abinci na kawo Masa abinda naga yana son ci rice and stew da dafaffen Naman rago baya so a soya yafi so a saka a ciki ya dahu, sai plantain da salat tare da dafaffen


kwai,yaci Kuwa sosai bai ma jira tausar ba yace gidan Maman Nawwara zanje banyi Niyyar zuwa ba amma bari naje,wanka yayi ya shirya da sauri ya fita shi daya ba driver Yana zuwa kazamar unguwar ya hango Nawwara da tallan Lemo takaici ya Kama Jawad parking yayi bata ma San da shi ba sai Mari ta ko ina ya fatalar da tray da lemo Suka tarwatse a kasa tana ganin Jawad ne sai kuka tana dan Allah Yaya kayi hakuri wlh bazan sake ba,Dan ma yarinya ce ya dan hakuri cikin tsawa yace shiga mota ta Shiga da gudu ya  karasa gidan nasu,wata tsawar ya Mata muje ta fito da gudu ta Shiga gidan tana kuka Mama ki boyeni wallahi Yayane,sai ga Jawad ya shigo gidan,Mama tace dama nasan zaka zo ka gata munafuka cewa tayi matarka da Umma ke gallaza musu sun rasa inda zasu shiga suji Dadi,nayi nayi ta koma taki ni Kuwa nace to sai ta zauna tayi talla tunda bata da nutsuwa Yara sun fara Zama Yan Mata ba hankali jibi yanda tayi duhu fa Sanda ta dawo min babu wahala a jikinta dan ubanki tashi daga bayana mama ma ta sake dima Mata duka,yace muje gida kwaso kayanki, ta shiga ta kwaso kayan suka gaisa da Mama ya Bata kudade  ya taso Nawwara gaba har mota ya bude mota ya hankada ta ciki ya rufe ya Shiga mota Yaja 


   Tun a hanya yace zanje gida zanji dalili idan baki fada min ta Ina aka zalunceku ba sai na ballaki Yar Iska marar hankali duk ba a kanku nayi auren ba dan rayuwarku ta inganta kardai ku samu matsala a zalunceku Kun samu uwar arziki garkuwar Marayu ma irin Najla,Nawwara tana dan Allah Yaya kayi hakuri karka ballani wlh Maman Hafeez ce tace gallaza Mana takeyi mu Kuma Muka ga tana hanamu kallo tana samu gyaran Palo da bedroom,Ya akayi shi Hafeez bai tafi ba baya rainata sai ku baku da kunya ko ai aiki ma yanzu kuka Fara keda Asmau ai Kun Fara girma sai a dinga bar muku wani aiki har yan aiki nan gaba abu kadan zasuyi a gidan nan kune zakuyi Kuma dole kuyi babu wacce ta Isa tafi karfina,Dake Umma ce ai taci ubanku son ranta ba abinda kuka iya yanzu sabo da gata da Jin Dadi,da Kun San da iyayen naku ne,har Suka dawo Yana cin ubanta Yana shigowa Palo tana gaba da kayanta ya hankado keyarta ciki sai data Fadi a kasa ita da kayan, Muna ciki dasu Meenat Muna karatu sai ihun Nawwara Muka jiyo ana tafkarta da belt nasan ita ake duka naki fita,su Meenat ne Suka dinga lekawa,sai da naji Abu yaki karewa na fito na kwaceta da kyar, Hafeez da shigowarsa kenan yace a Kara Mata Yar Iska daga yau duk Wanda ya sake gwada Iskanci a gidan nan kunga yanda aka Mata to kowacce haka za a Masa,Meenat daga ita sai pant tace harda Abeed da Humaira Yan jariri? nace kwarai kuwa,Dariya Meenat ta kyalkyale da ita tace nidai ba ruwana ke Aunty Humaira Ina Kika tafi? Jawad tuni yayi part dinsa,Booking flight yayi gobe sokoto zaije wajen Waleed


     Yau banje tayashi kwana ba naga Fushi yake ji sai nayi kwanciyata a wajen su Meenat,yaga Shuru Shuru ban Zo ba Fitowa yayi sanye cikin kayan bacci ya nufi dakina har zai bude sai ya fasa ya dade a tsaya bai so nayi zaton wani abu, har ya juya zai koma sai ya fasa ya dawo ya bude kofar lokacin tunaninsa bacci nake sai ya bude ya shigo direct lokacin munfito daga toilet da Ayanah na rakata fitsari ganinsa nayi a tsaye,nasan bai taba shigowa dakina ba,nace lafiya,ki daina kwana da Yara....kafin ya rufe baki Ayana tace Yaya to mudai bama son Nanny, Kan uwarki ban fada muku idan manya suna magana ku daina sa baki ba,Shuru tayi ya juya ya fita,Ayanah tana bacci na kaiwa Nanny su na wuce can Ina shiga na ganshi Yana Shan ruwa a zaune kwanciya nayi a gefena Dana saba,Bai min magana ba ya kwanta ya matso gaf dani ya kwanta ya min rumfa,Ido na bude da sauri nace kalau? Yace gwaji zanyi Ni Dariya ma ya bani nace mene haka ba dadin ji, juyowa nayi Ina kallon sama Yana samana hannayensa a saitin kaina,yaki kashe light sai Kare min kallo yake hannayena na zuba a saman kirjinsa na tura shi baya iya karfina naji gam gam,hannayena ya danne da kowanne hannunsa daya,kafafunsa yasa ya danne min nawa nace ni bana son wasan Nan dan Allah ka bari,Kai kana da kanne irin su Hafeez ka dinga abu hak.....bakinsa ya hade da nawa ya fara tsotsa a hankali sai salo yake Kamar zai cinyen baki,tun Ina tunanin kokawa har na kasa, wuyana ya gangaro Yana lashewa,nace Kai maye ka kyaleni ni ba dadi nake ji ba,sai da yaga karfina ya Kare sannan ya saki hannayena,da bakinsa yasa hakora ya janye rigar bacci na sama Ido na runtse na sa hannaye tare da rufe albarkatun kirjina,hannuna ya ciza na cire da sauri da zafi ya cije ni,boobs dina ya shiga Murzawa kamar ba gobe Kuma a hankali a nutse babu tashin hankali a ciki,ban ma San Sanda na Fara Jin dadi ba,na fuske amma yaga na daina masifa da korafi ,yace kina Jin Dadi? Nace ba abinda nake ji ni ka kyaleni bana so,yaci gaba da murza boobs Dina yace ah ashe yafi karfin hannuna Ina rainasu,me hakora talatin da biyu yazo, nace Ni dai nace bana so yace yau fa sai kinji dadi dole,Nipples dina dinga yiwa salo Yana sha,nayi luf,rungumeshi nayi ban sani ba,yace Kika ce bakya ji,nace ae ai gajiya nayi kawai,gashina ya shafa, kafafuna ya saki ya Shiga shafa cikina , pant Dina ya taba yace Kika ce bakya ji wannan fa ya akayi Kika Zama wet? Nace Ni dai nasan dutse ce ni na infection ne,dariyayi kadan yace Allah ya tsare sarkin karya,nace to Kai Ina ka iya wannan Indai baka San Mata? Ni dakiki ne kenan ban San me akeyi ba karki sa yanzu nayi maganinki,gefe ya gangara ya kwanta na maida kayana na juya Masa baya nayi shuru Ina ta tunanin abin har ya rigani yin bacci.


   Washe gari Ummiya da asuba ta dira a Lagos tun jiya ta taho a mota,Saturday ba makaranta Yara suna gida Jawad ya shirya da wuri zai wuce sokoto turaruka na fesa Masa nace kayi kyau tare Muka fito sai ga Ummiya a gidan mamaki ya kamani ranta a bace,yasan zancen Jawad sai ya fuske ya Mata Sannu da zuwa yawwa tace Muka Shiga ciki,Zama tayi nace Bari na kawo Miki kayan Kari Ummiya wannan zuwa ba sanarwa Jawad ya durkusa ya gaisheta ta amsa,yaran ne Suka dinga zuwa suna gaisheta tace ai Kuwa da gaske ne,Jawad kitchen ya bini yace ko me tace kiyi in tace ku tafi kije zanzo Kawai bari na wuce yabi ta kofar baya ta kitchen ya wuce abinsa yace a ransa naga a fusace take nasan da matsala gwara Kawai a bita a haka tuni ya dauki hanyar airport yana murna da baya ma gidan,ba kowa a palon daga ni sai Ummiya tace ba abinci ne ya kawoni ba Yar Iska makaryaciya sarkin karya,auren kudi Kika Yi,yanzu nufinki zai ganki da daraja a haka? Ki auri mutum sabo da kudi mazan yanzu sunce suna sonka ya aka Kare bare kin Kai kanki sabo da kudi har Ni Zaki munafunta kiwa karya,nace Ummiya ai yanzu ni bani da matsala Muna zamanmu lafiya,Kuma yanzu ma ai magana ta Kare tunda dai Kinga lada ma Zan...Mari Ummiya ta sharara min tace tashi ubanki yace ki koma gidansa da Zama,ya za ayi na fita ba izininsa yanzu fa Yana da power a kaina tunda aurensa nake,kin San da Haka Kika min karya Zan hanaki idan kina son abinki,Ummiya Ina sonsa wlh ni dai ki kyaleni,ke da kike ma da hakuri,Ummiya tace wlh sai kin bar gidan Nan sai kin koma Kuma gidan ubanki na daina Miki komai nawa,Ummiya haka Muka dinga bugawa da ita taki yarda naje na ebo Kaya kala Uku nace muje,Bintu na jaddadawa kula da Yara da sauran masu aiki nace musu na tafi ganin gida,Kafin na tafi na Kira Jawad na fada Masa lokacin ya sauka a sokoto yace ki tafi da kudi zanzo,nace to.


   Ummiya nabi Muka tafi Kuma sai da ta zauna taci ta koshi a gidan sannan ta tasani gaba,har Muka fito Ina cewa dan Allah Ummiya,yanzu Najla Jawad ya fini a kansa kike min magiya,nace mubi flight Kuma ta yarda Muka hau jirgi da kudinsa,kwalla na goge kallona tayi tace kuka kike? nace ae naci gaba da Kukana na ware murya a jirgi duk an zaci mutuwa aka mana,tace au asiri Zaki tona Mana ki tayi, Muna sauka a Kano da kanta ta kaini gidan Baba tace Saura ki koma bada yawuna ba wlh sai na tsine Miki uwar son kudi,gidan na shiga da kayana Yan kadan ita Kuma ta juya tare da komawa gidanta,Babane ya ganni Yana main palo na shigo dama an fada Masa komai shima ai yaji ba Dadi anyi Wasa da aure,auren kudi.


   Ina karasawa na durkusa a gaban Baba nace Ina yini ya amsa Yana Murmushi yace Najla kuka kike Yi?yanzu soyayyar da nace ki binne ta a rami baki binneta ba,ai shike nan auren dai kudi babu me barin yarsa tayi Indai Yana da hankali sai ki jira idan yazo Yana sonki da Kansa sai ki koma,Nima bazan so ki dawo gabana ki zauna ba,Matan Baba Kuwa su basu San me ya dawo dani gidan ba,sun dai ganni da kayana sun San ma ban taba zuwa na kwana ba sai yanzu ai Nan take sukace sakoni akayi suna ta gulmar har an sakota itama dama wannan marar kunya wa zai iya duk Dangin uwarsu fa Maguzawa ne babu Allah a ransu ai wannan maguzancin Yana nan a zuciyarsu ko sun tuba

     Ina zaune tare da kannena da muke Uwa Daya uba daya su murna suke nazo.


   Jawad Kuwa Yana dira a kauyen su Waleed har gidan babarsa ya shiga ya iske Waleed Yana ta fushi ba ko sisi ga yunwa kudi sun Kare Babarsa tace yanzu Dan Nan baza kaci dankali dafaffe ba abu ga Dadi yaji kuli Ina ta fama da Kai tunda ka dawo ka gallabeni gaba Daya kaji na sun Kare a kanka ka cinye su,har Dan akuyana na Kai kasuwa shima kudin babu yanzu akuyata data rage kake Nema ka rabani da ita to baka Isa ba ko ka San rayuwa ko ka koma Dangin ubanka,rikonka sai local gamman kafi karfina bazan iya ba,Kai kamshi nake nakeji ta fada tana dago da Kai taga Jawad,harda cewa yau nayi farin gani danmu ne a gidana yau,Waleed yaji tsoro ganin Jawad ransa a bace ga haushin an tafi Dani gana Waleed,Suna gaisawa da Babar Waleed ya kalli Waleed yace muje,Babar Waleed ta jefo Masa jakarsa tace bishi ku tafi dama ka gallabeni na zaci ba haka kake ba,Waleed ya dauki Jaka ya tafi salun alun ya Shiga mota,Tun airport yasha Mari yafi sau uku haka ya maidashi gida,yaga gida wayam bana nan gidan yayi shuru ba dadi,Hafeez da yaga wayam dan baya gidan na tafi,Jawad ya tambaya Yaya Ina Aunty ta tafi ne Jawad ganin Hafeez yayi hankali ya bashi labarin komai,Hafeez yace tab ai Kuwa gobe Inshaallah nine bikon farko.


    Jawad wanka ya shiga ya tuno da yanzu tana nan tana kula da shi,Memory dinsu da sukayi sharing ya shiga tunawa yanda take Masa Wanka yayi ta tsokanarta Yana Jan fada,tsayawa yayi kawai Shower tana ta zubo Masa da ruwa,idan ya tuna sai ya dawo hayyacinsa yaci gaba da wanka a haka ya Gama ya fito shi baiyi zaton zata tafi da ita ba,Taya yarka tayi aure tana zamanta lfy ka dauketa a hankali yace Mata duk inda suke Mata ne,ko abinci bai Nema ba ya kwanta wayarsa ya jawo tare da Kiran number ta,lokacin Ina cikin kannena suna ta bani dariya ya kirani na daga yana ji Ina ta dariya Ina magana,mamaki ya kamashi yace a ransa harkarta takeyi har ta ware duniya tana Mata Dadi Ni Kuwa bacci ya gagareni,wata zuciyar tace to bata sonka ita Ina ruwanta Kai ka damu,hello nace ya gida ya lagos wani haushi ya kamashi yaki magana nace baka ji ne yasu Meenat,sai lokacin yace lfy Yana fushi nace kaci abinci? Ban sani ba Zan fasa ci ne ke kinci kin koshi ni sai na fasa cin abinci ya kashe wayarsa ya juya baya Yana huci ya kwanta,Sake kiransa nayi back yaki dagawa na barshi nima,sai 11pm na kwanta amma bacci ya gagareni sai tunanin Jawad nake Ina kwance a daki ni daya, kuka na saki kiransa na gani Ina cikin kukana na daga duk da saita muryata da nayi sai da ya gane yace mene ne? nace mura ce ta kamani,amma naji kina kuka,nace a'a ba kuka bane mura ce,yace bana son karya dazu naji garau yanzu kice mura hmm Kawai nace,nace Baba ne ya min fada na kalawa Baba karya,Yace to sorry ai kece da son kudi shi yasa nace ki dinga Fahimtar Allah,Dariya nayi ba shiri nasan tsokanata yayi,nace ai na fahimta yanzu yace Good girl gobe zanzo da yamma,har yace good night yace yawwa Banda fita yawo nace gidan Baba zaka zo,Yace kin taba ganin miciji ya mutu idan an sare Masa kai ai dole naje wajen Ummiya,Nace kana so na ne? bai boye ba yace ae ya zanyi kin Aiko dodo da Kansa,Dariya nayi bai tambayeni ba ko Ina sonsa ko a'a ba ya kashe wayarsa.

     Kwanciya nayi Ina Jin Dadi naji na samu nutsuwa,Shima bangarensa haka.


    Washe gari da Safe 11am sai ga Hafeez da Ahmad sun sauka a Kano ko kunya suka wuce gidan Ummiyya,ta sauke su harda kawo musu ruwa da lemo,Kadada Suka gani an Kara wani kyau an Zama Yan Mata harda Hijab,Hafeez yace ko har an shigo layinmu ne? Kadada tace Ina har yanzu dai dan gwaji nake ko zan iya,sukayi Dariya,sai lokacin Kadada taji Wai Ummiya taje ta dakko Najla,Kadada tace zanje wajenta Ummiya tace ba inda Zaki munafukai, su dai su Hafeez sannan Suka fara bawa Ummiya hakuri dan Allah Ummiya kiyi hakuri garkuwar Marayu ta dawo a bakin Jawad suke Jin sunan,sun bawa Ummiya Dariya a ranta,Ummiya tace zata dawo ne kuje,Ahmad yace muje mu tafi da ita? Ummiya tace Zan dawo da ita da kaina,Suka dinga naci Suka ki tafiya duk abinda tace sai sunce har Suka gaji sukace zasu je wajen Baba,Sunyi sa'a Yana gida yaga Yan naci ranar sai gajiya yayi da magana yace Ina zuwa ya fice,Nazo Muka gaisa Muna ta hira a Nan Suka ci abinci da Sallah Suka tafi suna tafiya Ina ga a airport Suka hadu da Asif da Farooq Suma sunzo biko.


  Farooq Yana zuwa yaga Kadadansa an Kara kyau an wani goge,suna Gaban Ummiya suna roko Kadada da Farooq sai Signs sukewa juna,haka Ummiya tace suje zata dawo da ita,Haka Suka fita Kadada ta tsaya da Farooq suna ta hira,yaji Dadi da yaganta da swag Hijab tayi kyau,Asif ne ya takura Masa su tafi wajen Babana,haka ya mikawa Kadada kudi taki karba yayi yayi taki karba,tace na Fara hankali,Dariya yayi yace har yaushe na sanki Muna waya kusan kullum kice yau kinyi hankali tace daren jiya shiriya ta sameni ko ba yuwu wa? Allah zaka ce baya shiryarwa ko me? Yace ni na isa tace ku tafi to,Farooq  shi dai Kadada tana tana gamawa da shi tsoronta yake ji,yace Allah ya jarabceni sakayya ce tabbas Allah ya turo min Kadada in ta tsaya ma a Kadadan ka godewa Allah cewar Asif,zancen zucin Farooq  ne ya fito fili,ya shiga mota Suka tafi.


     Wajen Baba Suka zo Yace ai tayi kuskuren auren kudi babu laifin mijinta laifinta ne sabo da haka yarmu zamu hukunta ku tafi abinku haka Suka tafi,Yamma uban gayya ya dira a kano,dama nasan zaizo har wanka naci kwalliya,bai zaci Ummiya zata karbe shi haka ba har abinci da ruwa da lemo,sabo da biko yazo ya zauna yaci da yawa dan Ummiya ta yaba da halinsa ta bashi matarsa,Ummiya tace abokanka da Yan uwanka duk sunzo,baka da laifi tunda Kai tayi ka Mata ta amsa aure sabo da kudi sabo da Allah aure ne,haba da girmanku da hankalinku itace tafi kowa da son kudi yanzu Ina zaka San darajarta ka sota....Jawad ba jira yace Ina sonta Umma nasan darajarta wallahi, Ummiya tace ai karyar data min ne ta Raina min hankali sai ta daina Mana karya jeka abinka,Jawad dai bai ji dadi ba ya fita Kadada zata bi bayansa Ummiya tace zauna ta koma ta zauna tayi Shuru tace Ummiya tausayi da tausayi hakkin soyayya Ummiya karki ci hakkin soyayya,Ummiya dama kakanninsu daya dasu Kadada abokan Wasa ne bata Wasa dasu amma su sai sunyi,Ummiya ki tuna da kema....Ummiya a hargitse tace zanci....Kadada tayi mukus.


     Jawad yaje gidan Baba Suka Sha hira amma ya hana yaga Najla Kuma da kunya yayi naci haka ya hakura ya koma,sai a waya ya fada min Matsalar Ina ji na fige daurin dan kwali nayi fatali da shi,na jefar a kasa na cire skert Dina nayi cilli da shi na cire rigar na jefota waje na daura zani da t-shirt na fito Palo Yara suna min Wasa sabo da Baba yaji haushi sai na hau jibgarsu yaji kuka ya fito ya balbaleni da masifa yace na rasa ya akayi ma shashashan yaron Wai zai Baki million ashirin da wani abu ki kula da Yara,yanzu ke a haka kike Yi dama Zaki ci ubanki bake ba komawa ki haukace,wannan soyayyar taki ai ko tasu Ali Nuhu ma bata Kai ba ta hauka kike,wlh ta sharukhan ce,yace me Kika ce? nace ba komai ai naji ta Sharukhan ko to ai shike nan sai kuma Karisma yarinya munga film din quaila ma da mother India karshe star Bai nasara ba ya koma daki.


    Tashi nayi na tafi dakina nace Kuma wlh ba Yar katuwar da Zan Taya aiki a gidan nan Zama zanyi naci nasha,Malam Jawad ya koma gida, inda ka kimu aka sake Nemo Asif yazo ayi shawara shi Kansa Asif yayi dariya,da yaje Ya samu Jawad a compound ya zauna a kujera,shima kujera ya zauna yace gani Yana dariya,Asif yace karka Raina min hankali a nan ba Dariya na kiraka ka min ba,ya za ayi Ina mafita yarinya ta dawo Kawai,Asif yace ni a ganina tunda ba sonta kake ba....inji ubanwa ni nace maka haka? Asif yace ka dai manta amma Ni haka kake fadamin ko kulata baka yi,kasan tsakanin Mata da miji ne? Ni na taba shiga lamarinka da Zahiyya matarka,Asif yayi dariya yace to babu wata shawara tsakani da Allah tunda abin ita da iyayenta ne kaga baza mu sa taki binsu ba,Kawai kayi ta zuwa biko kayi ta zuwa a Kai akai,gaskiya baza a samu zaman lafiya ba Matukar baza a bani matata ba,Asif Yana kallon ikon Allah yace Kai da kace yarinya ce yoyon fitsari zaka sata bata waye ba,me ta sani,to Matata ko wacce iri ce a bani ita cewar Jawad Kuma ma ni so nake na ganta,Asif Yana ta mamaki yace ka shirya gobe mu koma a haka Suka rabu.


    Washe gari haka suka dawo har wajen Baba da Ummiya ba ya hana na fita sai da Suka tafi  Jawad ya fada min a waya Baba ya hana a kira  ni, Ummiya ma amsarta jiya ita ta basu yau,Wasa Wasa Jawad ya nace fashin kwana dai dai sai yazo kano har anyi sati biyu Yana ta zuwa amma a bari mu hadu anki,Yan kannen nasa ma ya daina ta tasu waya Kuwa kullum sai mun raba dare muna waya ganin haka Baba ya kwace Wayar ba kukan da banyi ba,Jawad ya daina samuna,Hankalinsa ya sake tashi yace dole Naga matata wlh na gaji, Yana zuwa Kano yau Sunday ana zuwa daukansa ya karbi key din mota da Kansa yayi driving zuwa kofar gidan Ummiya daga can bayan gidan yayi parking ya tura yaro ya Kira Masa Kadada,Yaro yazo yayi sallama Ummiya ta amsa yace Wai ana Sallama da Kadada,Kadada dake makale da headphone tana Jin kida kasa kasa tace kaje kace tana da Saurayinta me zan ci da shi, Yaro ya dawo wajen Jawad yace tace Wai tana da Saurayinta me zata Yi da Kai,Jawad Jin amsar yasa itace yace kace Farooq ne,ya koma yace Wai yace Farooq ne,Kadada ta mike zumbur tace kace gani nan kace Ina Miko gaisuwa kafin na karaso,Yaro ya sake dawowa wajen Jawad tace gata nan Wai tana Miko gaisuwa kafin ta karaso,Jawad yayi dariya yace to ya bawa yaron dubu daya ya tafi Yana ta murna da godiya.


    Motar yayo gaba yanda zata gane shi,ya ganta da Leda a Hannu ta fito tana kalle kalle,horn ya Mata ta Gane tayi wajen motar,tana zuwa ya sauke glass kasa taga Jawad tace ah Babban Yaya me Najla komai dozin an ganku jiya gashi an ganku yau gobe muke saurare,sannu ya zafin soyayyar? Ya akaji da radadin love,Jawad yace shigo mota,ta bude gaba ta shiga ta Mika Masa lemukan data taho da su harda snacks tace jiya naje Oasis yace uhm Yan gayu,Dariya tayi yace har kin karbi musuluncin ne? tace Ina nan dai na kusa Ango nake jira ya shirya,Jawad yace ai mun shirya,Dariya tayi tace Ina jinka nasan da dalilin zuwanka,Yace so nake Kawai ki San ya Zaki Yi Najla ta fito na ganta please, Kadada ta kalleshi a ranta tace dan jakar uba lips dinsa har yayi duhu Najla bata tsotse shi, a fili tace so kake dai kaga matarka ko? Yace ae ki sato min ita na ganta,Kadada tace Maganar gaskiya a Gaban Ummiya nake ta sa min Ido gani take damu aka hada baki aka auri yarta da kudi, Kuma Ni ban iya abun Muna Muna da boye boye ba,Amma ga guarantee Tahantsi kasan ta hantsi itace shugabar munafunci da boye boye da hada gidoga ta gidanmu,wannan wajen in aka Zo to kowa sai yaja baya, Sha yanzu magani yanzu Tahantsi a yanzu da Zan Mata waya nace ta taho zata zo 1hr zaka ganta a nan kasan kauyen ba nisa ne me yawa ba,yace Indai tazo dai Zan ganta? Kadada ta kwankwashi jikin mota tace ai kaga Fara an gama ko da sojoji ake tsaro, Kai da ace Tahantsi ta waye tsab zata Shiga damfara,Jawad yace Kira ta,Kadada ta latso number Tahantsi tana ringing din...din..din..ba'a daga ba tace tana can a jaka ta barta ai Tahantsi na rasa irinta,sai da aka sake Kira sannan Tahantsi ta daga waya Kadada ya akayi ne Dan kaza kazanki wannan irin Kira haka,to ki bar komai ki taho Kano,Ummiya ce ta mutu? Tahantsi ta tambaya,taci gaba da cewa wayyo Fara ta fito rana,Kadada tace ke ba itace ba Kin San dai labarin na fada Miki Fara na gida,Tahantsi tace Haka kikace na tausaya Fara an Saba da harka kullum an makale a gindin Jawad to yanzu dai ya huta,Kadada tace ke Yana jinki dai, Tahantsi tace shine Kika sa Handsfree Ina Jin kunyarsa to sai dai yayi Hakuri mu bakinmu duk su Gwamma basu gasa shi ba,Jawad har ya gaji da Jin surutunsu shi ayi a fito Masa da Fara.


    Kadada tace ya kuwa Tashuka ta? Jawad yace dan Allah kiyi abinda ya kawoni, Kadada tace to ke kyale lafiyar Tashuka sai Nan gaba ayi zance yanzu ki taho fa yanzu kizo ki fito Masa da Fara ya ganta yace zai iya mutuwa,Tahantsi tace ai dole tunda an hanashi ganinta tsofaffi fa suna Wasa da soyayya,Kadada tace sun dauka zamanin da ne yanzu kisa take, Jawad yace bani Wayar ta Mika Masa yace please ki taho tace yo gani na fito ma Yaya Jawad,har kin shirya? Wa nake dashi da sai nayi kwalliya ai matsalarka tafi tawa gani nan ta kashe waya,Kadada taci gaba da Zama a motar Jawad anki kashe mota suna ta Shan ac da kamshi,tace Ina su Meenat Kuwa? Yace suna Nan lafiya tace to ya ka baro min mutumina yace yace a gaida ki,to ga lemon Nan kasha tunda rabonka ne ba kai na siyawa ba amma ka Sha in yazo Kuwa bazan asarar kudina ba ka jawo masa,Jawad Yana ta dariya ya dan samu nishadi sabo jini wani abin idan tayi sai a fisge yaga Kamar Faransa


    Ai kafin 1hr ma Tahantsi ta dira a kofar gidan Ummiya Kadada ta balle mota taga Tahantsi har da jakar tafiya da alama zata dade a cikin garin, Tahantsi tace yawwa nazo,ki fito Masa da Fara ko ta halin Yaya,Tahantsi ta sake tambaya Kawai yaga Fara?  Kadada tace ki dinga wayewa Tahantsi karki aure mijinki ya dinga saki a kwalaba tam,idan ta fito ki basu waje baki ga wannan karon Lips dinsa ya dan canja ba, Tahantsi ta leka ta glass tace Kuma fa haka ne,Jawad dai yaga suna kallonsa ta glass, Tahantsi tasa kayanta a bayan mota ta shiga gaba tace muje da fatan ka tanadi wurin kwana a Kano kullum kazo Zan fito ma da Fara,Jawad yaji Dadi sosai.


     Bayan layin gidan Baba tasa yayi parking ta fito da Jakarta yace karki dade tace to,tana shiga gidan Baba ta ganshi da baki maza,ta gaida shi yace ah Tahantsi ce a gidan, Tahantsi tace ae naji ance Fara tana nan shi yasa nazo na Mata kwanaki,Baba dake Namiji ne ba sa Ido ba zargi yace tana ciki Shiga madalla ,Tahantsi tana shiga ta ganni a Palo ina hadawa Yara tv game,naji dadin ganin Tahantsi nace oyoyo ya akayi Kika San Ina nan, muje ciki cewar Tahantsi sai da muka Shige bedroom  dina sannan tace karki Bata bakinki Kadada ta sanar min komai,ta fada min yanda Suka Yi da Jawad,nace da gaske Kuna tare nace kwarai shirya mu tafi,Muna fita nasan me zance da Baba,da murna nace dama yanzu nayi wanka, English wear ne ajikina Riga karama da skert marar nauyi Tahantsi tace ki matse ki tsuke, nace kin gani nanyi kalleni,tace Dan dada tsukewa, Tsaki Naja Hijab na saka da Nikaf nasan Jawad haka zai ce na fito jiki a waje shi yasa na saka,Tahantsi tace muje,Muna Fitowa naci Karo da Baba yace Ina zuwa? Tahantsi tace wani Kaya aka turo shine zata rakani na karba Kuma da sunanta aka turo da address din Nan Ni ban San wajen ba,Yace ba izinin mijinta zata fita? nace ai yace duk inda ya kamata naje,yace to karki dade nasan kina sonsa baza ki karya doka ba, nace to Muka fice tare da Tahantsi tace muje Muna ta sauri Muka Shiga Napep zuwa inda motar Jawad take ai Kuwa ya ganni yace Tahantsi Allah ya Kara tsawon rai ashe da amfaninsu


    Tana ganin na shiga mota ta wani Shige gidan mutane bata San suwaye ba,tayi sallama aka amsa tace dan Allah zanyi Sallah Suka ce to Dake sun ganta da mayafi da doguwar Riga,ta Shige toilet tayi fitsari ta watsawa fuskarta ruwa da kafafu ta fito aka ce sallaya tana ciki ta Shige ta zauna Allah yasa ba kowa a dakin tayi luf a zaune.

    Ni Kuwa motar na shiga Kawai yaja motar ya bar layin yace safe wuri zanyi parking,nace to,ya tambaya Ina wayarki? nace Baba ya kwace wani garden ya shiga Ni ban taba sanin da wajen bama, ba kowa a wajen,yace na dawo Kano da zama sabo da ke Nasha wahala Ina ta Sha ma,kullum sai nazo Ummiya taki Hakuri,nace uhm shi yasa Watarana nake Mata karya.


 Sai da ya daidaita parking sannan ya kalleni yace to cire nikaf din mana,cirewa nayi yasa hannu tare da dago habata sama yace ya Naga idonki duk ya zuge? nace ba komai na cire hannunsa,dagowa nayi na kalleshi Naga Ni yake ta kallo nace daina kallo na,yace abinda ya kawoni kenan naga matata,duk Yana fada min a waya na San da gaske yake Yana so na,yace kin san bana karya I love you Fara, Dadi naji nace hmm,yace sau Nawa Zan fada baki taba amsawa ba sai hmm hmm harda marairaicewa, Shuru nayi harda shagwabar samun waje nace ni da kace yarinya ce,to kiyi Hakuri I'm sorry babbace ai na sani,Hannu yasa a kumatuna yanda akewa Yara Yar fara faratu white angel Dariya nayi ba shiri  na duke shi kadan a kirji,yace ga abincin Kadada data bani na duba nayi Dariya ya bani labarin komai da zuwan Tahantsi,yace har Tahantsi tasa nayi Mana booking Hotel tace bakya Sha min lips gasu nan sun tashi daga ja,na kalleshi Ina dariya nace karya suke Nima tana zuwa haka tace Wai lebena ya koma na Yan sigari baka sha,Dariya mukayi yace muje yawo,nace Tahantsi fa? Kyale Tahantsi tasan aikinta, to nace


    Sai da muka tafi yawonmu ya kaini Arab restaurant parking yayi yace Hajiya Sa Nikaf na saka Muka fito hannunsa cikin nawa a nan mukaci abinci Muna nishadi Muka fito muna Fitowa Muka wuce ShopRite hannunsa cikin nawa,Sai da na zabi abinda nake so sannan Muka dawo inda Tahantsi take,Muna jira mu Kira muji Ina take Muka hangota da Leda Wai siyayya ta tafi,tace har Kun dawo ai baku Dade ba,Jawad ya zaro Ido yace ai sabo dake,laaa ku daina ji na ai ni sai na kwana a kwararo Indai a birni ne ko Ina haske ga mutane haske kadai sai yasa gari ya waye ban sani ba,daga yau ku dinga tafiya sha'aninku,Dariya mukayi ta kalleni tace muje to Muka kwashi Kaya Muka tafi Jawad ya Shiga mota ya koma hotel hankali kwance harda bani Yar karamar waya da Zan boye.


     Tahantsi tace har kin dawo hayyacinki ga labbanki duk sun tasa ki dinga shafa Vaseline Jawad bai San kadan ba,Ke Fara ki Fara gyara karku hadu a hotel gwara ya sake jinki daban kin sake canjawa,ki dai Sha ko Dan hadin zuma ne yanda zaiji zakwai karki jawowa kanki yaji ki wata gasara gasara ko Kamar sirkin Farau farau,Ina ta dariya nace Zan ci ubanku wlh Kun dameni ke da Kadada tam, Danbashananan fa bai Kare ba na taho da wani na Mata banza

  Muna komawa gida Baba ya tafi masallaci Sallar Isha.

  






AsmaBaffa

10/6/22, 22:03 - Buhainat: 🌏 JIKAR MAGUZAWA 🌏


                 61-65


           NA KUDI NE

MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP

IN GANSHI A WANI GROUP NA SATA NE



Official


By

AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA




PAGE NAKU NE


Ummu Umayma

Mamma

Nana Firdausi

Mmn Muniba

Fancy Honey








COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Jikar Maguzawa 56-60
Jikar Maguzawa 56-60
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg4kgmoCmzz8Kd4beKYu4wO4jvoJubum9dkrxmk17YehAc2SwaMs7jjHWKDweWkurB8q7Bc3B_-ModvIyVGxIoFz-eFpYv3Jys37mNowxEfIuV63-RrrDPwr_kkspHaThmrFKA-6RhhbKaIv7Ok8TElJLtOEOU5S8TD-3p04WV1IYcPtcRoXkfxvOvdlrqN/s320/img_1697828048574.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg4kgmoCmzz8Kd4beKYu4wO4jvoJubum9dkrxmk17YehAc2SwaMs7jjHWKDweWkurB8q7Bc3B_-ModvIyVGxIoFz-eFpYv3Jys37mNowxEfIuV63-RrrDPwr_kkspHaThmrFKA-6RhhbKaIv7Ok8TElJLtOEOU5S8TD-3p04WV1IYcPtcRoXkfxvOvdlrqN/s72-c/img_1697828048574.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/jikar-maguzawa-56-60.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/10/jikar-maguzawa-56-60.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content