SHAKUWAR YARINTA 6-10

  Assalamualaikum All thanks to Allah SWT for giving me the  chance and ability to present to you this book. Kuskuran mu Allah Ka yafe mana ...

 


Assalamualaikum All thanks to Allah SWT for giving me the  chance and ability to present to you this book. Kuskuran mu Allah Ka yafe mana fadakarwar mu Allah Ka bamu lada.

    ❤‍🔥 love      

💔 Heartbreak 

💰wealth  

🔫 assassination

 🏛️ Property & rule

🛖 poverty 

         DUK A CIKIN SHAKUWAR YARINTA 

🤍.       🤍. 🤍.       🤍

🤍.       🤍. 🤍.       🤍

🤍🤍.  🤍. 🤍🤍. 🤍

    Bisminllahi arrahmani arraheem

         Free page

 

SHAKUWAR YARINTA

                Page 6 & 10


Buzu iro yace ku shigo yana jiran mu yaba y ja kafa yakarasa inna kuwa kin shiga tayi Lili tabi mahaifinta zuwa ciki  suka shiga falo ne da ma aikata da yawa a ciki da uniform disu sai wata kofa aciki itama tana kallon kofa nan suka karasa suka tsaya a kofa sukayi sallama muryan wani babban mutun ne daga ciki sukaji yace iro kun karaso shigo man shiga sukayi yaba na biya dashi a baya ya rike hannun Lili yaba y gaida sarkin gida da ladabi iro ma haka sai Lili da take ta kallon sa yace yar fara baki iya gaisuwa bane ko bakiji hausa sai yaranku sai tayi kasa dakan ta tace ina kwana sarkin gida baki a sake yace dama ta iya hausa sai iro yace ai a yamen a unguwar kanawa suke kasan abun da yayi Niger shi yayi Nigeria auratarya duk y hadamu shiisa nima nake yawan zuwa nan sbd uwar dakina yar me aduwa ce  anan gaban daura sarkin gida yace haka ne maganan ka , suma gudun yaki sukayi yace aa abun nedai yazo dai dai da zuwan su dama munyi dashi zaizo sai wan nan abun kuma na juyin mulki ya afku, yace naganshi da yarinya da iyalin shi yazo iro yace eh suma sauran yan uwana suna hanya zan kawosu  yace ina matar tashi yaba yace tana waje sarkin gida yace iro kirata dama a cikin gidama hajiya Maria tayi requesting helper kaga shikenn iro ya fita dan kiran inna baa dau lokaci ba sai gashi sun taho tare da  inna duk a tsorace take tace ina kwana yallabai yace lfy zaki iya aikin rainon yara tace zan iya yallabai yace to zaa nuna miki aikin ki ya kalli iro yace ka fada masa nashi yace Eh nafada masa yace to shikenn zaa nuna muku yanda zakuyi aikin ku da wajan kwanan ku san nan akwai abincin rana da dare babu na safe zan sanan da iro kudin aikin ku saiya fada muku nan sarkin gida ya sallame su ya hada su da wani civil defence a wajan wanda  zai nuna musu komai suka bi bayan oga Anas suna fita yabi dasu da jikin ginin office di can yabi dasu wata hanya sai gasu ta gaba sai gasu a wajan wani gini daidai dai da wata ka tuwar runfa da masu aiki a wajan suna dafa abinci kowa da aikin da yakeyi wan can na yanka onion wan can na aikin shi sai ga wata mama a wajan tana zaune akan farar kujera kana kanin ta kasan ba wasa ita ce incharge ta kitchen suka gaida  oga Anas yace mama ga wasu baki anyi ki sasu a list di abinci anan mama tace su karaso  suka karasa inna ta gaida ita yaba ma haka sai ta kalli iro tace wato ka samu yancin kanka ko zuwa mu gaisa ma bakayi iro yayi dari yace to ai yanzu gani nazo sa ki sakamin abinci tunda na kawo miki ziyara mama ta daka masa harara tace ka dade bakaci ba nan mama ta dauko wani katon register book tace inna ya sunan ki tace jamila,  yarinyar nan  fa  inna tace Lili kamilu  saita kalli yaba tace ya sunan ka yace kamilu nan mama ta rufe littafi tace shikenn anjima zakuzo ku anshi abinci karfe 2 sai na dare karfe 8 kullun haka zakuna zuwa suka mata sallama sukabi bayan oga anas y koma dasu ta wata hanyar sai gasu ta wajan gidan nan part dinan na uku yace baba aikin ki a part dinan yake akwai yara biyu maza ko wan ne dame kula dashi daya zakina kula dashi abincin shi da komai shikenn aikin ki sai abun da bazaa rasa ba amma yanzu basa nan a newZealand suke da zama sai hutu suke zuwa Nigeria amma yanzu nan da sati daya zasuzo sai yacewa yaba suje ya nuna masa aikin sa yace tun daga nan zaka na gyra flowers dinan har zuwa part dince babban part di gidan kenan yace kayan aiki suna store zan nuna ma kullun saikana zuwa kana daukan duk abinda kake bukata anan y nuna mishi inda store na kayan aiki suke na flowers da sauran kayan aiki na gidan suka dawo baya ta wajan mama me kitchen harsun wuce ta kira iro ta hada mashi abinci ta bashi tana tsoka nan shi adan zaman da yayi suna mutumci sosai ba kaman sauran masu aikin gidan ba ,sai gasu wajan  dakunan su sun dawo dakunane kaman na get di farko suma dakuna ne kusan 10 ko wan ne da toilet a cikin sai oga anas ya ciro mukulli a aljihun shi ya bude musu daki na shida yace ga masaukin ku shida ita da yar su tunda matar shice anan ya basu mukullin ya barsu anan da iro ya koma bakin aikin sa ,iro yace musu  me gidan bawani zana yakeba idan yazo baya dadewa ma wan can katon waje shine nashi da matar shi da kanwar ta da suke tare  sai dayan na yarshi ce itace  hajiya maria bata da mutunci saikun kula fa kowa tsoronta yakeji har sarkin gida ita da mijin ta suke zaune shikuma  yanada kirki ba ruwan shi sai yaransu biyu maza sune a wancan bangaran da aka nuna miki inna yaran anan suke da masu kulla dasu nasan in sunzo can zaki koma kwana harsai sun tafi idan me gidan yazo haka zakuyi ta ganin baki kala kala harda turawa yaba yace kaifa baka gajiya da magana iro halunka na nan aradu inna suka masa sallama ita da Lili suka shiga dakin su dan gyara makwancin su yaba da iro na nan waje suna ta  hira iro nata bawa yaba labarin gidan yaba kawai jinshi yaje dan a gajiye yake alamar haka da iro yagani yasa y yiwa baba sallama akan zai koma gidan da yake aiki dan alhaji JAMILU yana nan wato mijin hajiya Maria yar prime minister.......... 


 SHAKUWAR YARINTA page 5 & 10


        Continue


  


Iro na komawa gidan aikin sa ya je y kunnu ruwa ya ja mesa dan kara zubawa flowers ruwa daga baya ya fara harya zagayo porch na gidan, zaune ya ganshi akan wata resting chair sanye yake da white polo shirt da jens black fari ne tas kalan fulanin manbila gashin kanshi kwance kana gani kasan yana shan gyara dogone amma ba can ba Jayant ne yanada jiki ka dan amma bazaa saka shi a sahun masu kiba ba dan yanada kafada kana ganin shi kasan bazai wuce 45yr ba ,ya sanya wayar shi akan cikin shi y daga kai sama ido a rufe kana ganin shi kasan yayi nisa wajan tunanin da yake har iro y karaso wajan besan yana nan ba ganin haka iro y karasa aikin shi bekai ga barin wajan ba saiga wata mace ta fito ta kofar dake porch di wacce bazata wuce shakara 30yr ba kana ganin ta kaga irin gogorgun matan nan sisi lagos dinan sanye take da yellow kimolo amma iya gwiwa ta bazo attachmen dita har kafada ta karaso inda yake ta baya ba tare da yasan zuwan taba hannu ta kai neck dishi going down to kafadar shi slowly ahankali y bude manyan fararen idanuwan shi, with his cold voice yace kintashi ta shawabe fuska tace tun dazu, sweetheart am feeling Hungary yace ai kwai kuku acikin tace aa i don like his cook kawai kayi mana order yace mata kawai owk ya dauko wayar Shi nan ya musu order abinci yana gama wayar yace mata in next 30 minutes zaa kawo tare da janyo hannun ta ya zagayo da ita nan y mata masauki a kan cinyar shi yayi kasa da murya yace i just finish talking to my wife ta sanan dani zasu dawo jibi da yara so i will book a hotel to you yana gama fada mata ya hade bakin su waje daya sbd karya bata chance na magana nan y dauketa cak har cikin gida dama tun fitowar ta buzu iro y bar wajan sanin halin me gidan nashi. Bayan shigar su da kusan 40 minutes sai ga me delivered di jajahs restaurant y karaso kofar gidan nan security di ya ansa sbd dama y saba kawo wa time to time indai yana gari, nan y karasa cikin y ajiye musu a falo kaman yanda y saba y ciro wayar shi ya kirashi ring diya y daga yace yallabai abinci y karaso yana gama fada y katse wayar.


A ban garan su Lili kuwa bayan inna ta gama gyara musu adakin su da yaji komai dai dai na bukata katifa yar kujera dasu ledar daki zanin gado sai toilet dima akwai sabulu da ruwa da komai su kuwa dama buzaye wanka ba damin su yayi ba nan ta ajiye su butar shayin su a dakin da sauran kayan su karfe biyu nayi suka tafi wajen kitchen anan suka taran da duka ma aikantan gidan kowa na daukan abincin shi a robarshi me murfi da sunan ka a jiki suma suna zuwa sukaga mama ta ajiye musu a roba har an saka musu suna a jiki kaman na sauran suka dauka suka tafi yaba na gamaci yace bari naje na fara aiki na iro yace so uku a rana ake zuba musu ruwa inna tace adawo lfy Lili tace yaba nazo na raka ka yace aa zauna ki huta nan ta saka kuku tace sai ta bishi yaba ba abun da ya tsana irin tashi hakalin Lili yar su tilo daya a dunia nan yaba yace to shikenn auta taso muje.....




WAYE BUZU KAMILU 


  


Kamilu haifarfan yamen ne a kasar Nijar yana bada magani kuma yana wanzanci wanda y gada a wajan mahaifinsa a inda mahaifin nasa y hadasa aure da yar abokin sana'ar shi nan shakuwa da soyyarya ta shiga tsakanin yaba da inna wato JAMILA nan aka hada auran yaba da inna akayi biki bayan bikin mahaifiyar inna ta rasu nan inna ta shiga damuwa na gaske bata da kowa sai mahaifiyar ta ita kadai ta haifa haka yasa matar uba ta tsangwameta da mahaifiyarta a gidan har aka kaiga mata aure bayan rasuwar mahaifiyar inna yaba zai tafi yada sanin malintar shi da wanzancin shi zuwa wani garin a Nigeria inna ta kafe saita bishi anan sukazo suka yada zango a hadeja dake gari jigawa suna nan har kusan she kara uku inna bata taba ko batan wata ba bare bari yaba yana iya kokarin shi wajan kwantar mata da hankali da kyautata mata amma a bangaran inna dukta damu akan rashin haihuwar tata nan yaba ya maida ita gida sbd neman maganin acan zaifi sauki ga mahaifinsa ga mahaifinta dan a mata rufdugu asamo bakin zaran bayan komawar inna da shekara tasamu ciki amma dan baizo da raiba anata magani dai baa daina ba har sai da inna tayi haihuwa hudu basa futowa da rai san nan allah y bata tazama sunyi farin ciki sosai yar taci sunan mahaifiyar inna wato Lilijuwa ake kiranta da Lili tun daga haihuwar Lili inna bata kuma samun wani cikin ba nan yaba yayi tafiya zuwa Nigeria dan ci gaba da sana'ar shi amma a wan nan karan sai y hada da aikin gadi a garin hadeja gidan wani dan siyasa yaba bai sake dawowa ba harsai da Lili ta cika shekara biyu daga nan kuma bai sake tafiya ba anan garin yamen a unguwar kanawa suka cigaba da rayuwar su nan shakuwa ta kara shiga tsakanin uba da yar yanda suke san junan su bazaka taba cewa buzaye ko talakawan dake nunawa ya'yan su soyyarya haka ba bayan shekara tara9 Lili nada shekara shadaya11 kenan a dunia yaba baya samun wani ci gaba a sana'ar shi ga abokin shi iro da yake a Nigeria kullun yazo saiya mishi shatara ta arziki amma shi kawai bukatun yar shi tilo na makaranta ma ya gagare shi yaba mutum ce mesan karatu sbd shigowa Nigeria da yake yaga kowa na karatu ba dan barni ba dan kauye ba talaka ba me kudi hakan yasa koda yaushe cusa Lili yake akan sai tayi karatu baya bari inna ta sata talla haka yana kokari sosia akan karatun ta shiisa Lili take da yawo ga ta me kaifin basira ,yaba na zaune yanata nunanin iri iri kodai Nigeria zai koma Lili ma ta samu ilimi me zurfi ina tazo tace tunanin me kakeyi yaba yace ina tunani ko zamuyi bulagoro nadan lokaci kinga nan abun duk ba dadi dan ma baba na taimakamin inna tace to ina zamuje ko hadejan zamu koma yace a hadajia ma ba wani alkarri na samuba amma zanyi magana da iro inaga kawia sai ya samomin aikin gadi a garin da yake inna tace koka masa magana mana ana haka iro ya kira yaba yaba yace dama yanzu nakeso zan kiraka sai ka kirani dama so nake nacema nima inason tahowa aiki nan iro yayi farimciki sosai amininshi zai dawo kusa dashi nan iro y tabbatar mai da y taho kawia dan akwia gidaje masu san ma aikata sosai........ 

         SHAKUWAR YARINTA is not for free

SHAKUWAR YARINTA ba kyauta bane  300# Dari uku kacal Ku karanta hankali kwance 😍 najaatu suleiman🤑zenith Bank  2219961969  

    Send me the screenshot 07068208615

COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: SHAKUWAR YARINTA 6-10
SHAKUWAR YARINTA 6-10
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi24O4RDaBJ_hK5IuyPnB0XAtWh4h1laM8ifTJ1udOVPKPi629aRYu7YHJ3e3N2IPxhjgZzSZUnMLe9Lf_Dnw3gjDjymv1amzO3Nn9MEXTLc-Nf8AehBveKdU69O4E4y96TcfSB0YdylKWgqmm460WZa1YguANyVeh54Z85aHyzNKYq8QQEzVUTRbfccn97/s320/img_1696062560803.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi24O4RDaBJ_hK5IuyPnB0XAtWh4h1laM8ifTJ1udOVPKPi629aRYu7YHJ3e3N2IPxhjgZzSZUnMLe9Lf_Dnw3gjDjymv1amzO3Nn9MEXTLc-Nf8AehBveKdU69O4E4y96TcfSB0YdylKWgqmm460WZa1YguANyVeh54Z85aHyzNKYq8QQEzVUTRbfccn97/s72-c/img_1696062560803.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/09/shakuwar-yarinta-6-10.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/09/shakuwar-yarinta-6-10.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content