*MUFEEDAH* *NA* ummie khady
*MUFEEDAH*
*NA* ummie khady
Bismillahir rahmanir raheem
Ya Allah yanda nafara lfy Allah kasa nagama lfy kasa afada kantu Kuma anisha dan tu ameen
Wannan shine book Dina nafarko In anga kuskure amun uzuri nagode🙏
Page 5
Gida yarage daga Abubakar Sai sani Sai auta nabila
*BAYAN SHEKARA DAYA*
Sa'adatu ta haihu inda ta haifi mace Amna
BAYAN watanni itama safiyya ta haifi er ta mace aka samata suna afiya
Ita Kuma Maryam bama tada ciki
Maryam na kaunar yaran en uwan ta kullum tana gidan sa'adatu awaya Kuma kullum itace kallan er safiyyah tana rokon itama Allah yabata nata
Maryam nada san zumunci takanas take tatafi gidan Abdullahi ta dauko yaran sa suyi mata kwanaki kasan cewar ta mesan yara,
Suna tafiya Sai ta dauko yaran Ahmad suma In sun tafi
Sai ta dauko na Al-ameen duk da matar Al-ameen ba asan ranta ba kasan cewar ta mesan 'ya'ya Amma Maryam ko ajikin ta zundimo su takeyi tayi gaba
Haka matar Al-ameen zataita ganganu har Saida Al-ameen yataka mata birki yace inbatayi wasaba zai bawa Maryam su halak malak sannan tashiga hankalinta
Saboda tasan Shi
*Kwanci tashi asarar me rai saigashi*
Har sa'adatu da safiyya sun haifi yara uku-uku
Amna,Amra Sai adel
Inda safiyya itama take da Afiya, Aiman, Amima
Maryam haryanzu ita Allah bekawo b kullum cikin rokon Allah teke akan Allah yabata nata itama
Sani da Abubakar ma anyi bikin su
Matayan su nada ciki
Kullum Maryam cikin zuwa ganin likita take Amma anace mata komai lafiya,
Mijinta kullum cikin kwantar mata da hankali yake Yana nuna mata komai nada lokaci tunda har Dr yace qalau suke to suyita gayawa Allah, Allah nasane da su, duk da shima yadamu Amma baya nuna mata.
En uwan mijin ne dai kiri kiri suke nuna mata harsuna hadashi da yara Kan yaje yaduba Amma yanuna musu shi ko da bata haihuwa ya nasan ta ahaka ballan tana ance daga shi har ita qalau suke Kuma akowane lokaci zasu iya samu,
Kuma shi bashida ra'ayin mata biyu
Tun suna yi harsuka gaji saidai in sun hadu da ita cikin wasa da daria suyita auna mata magana itakuwa kawai Sai dai tayi murmushi
Malam da Inna suma suna kwantar mata da hankali.
Cikin ikon Allah kuwa. Ranar alhamis sani yakira ta Yana fada mata hindu matar shi ta haihu tasamu mace,
Aikuwa tafara murna tana tsalle habeeb ne mijin ta ya shigo kallan ta yayi yace baby na yanaga kina murna lafiya? Yana magana yana nufota dagudu tai gurinsa ta dane shi tana my habibi yaya sani matar shi ta haihu itama murmushi yayi yalakace mata hancin ta yace ah kice Zama bai kama muba barina watsa ruwa nazo muje kiss ta danna masa a lips tana thank you my man daki yshiga da ita ya ajiyeta akan gado yace bari nafito baby smile tai dace please habibi karka da de kallan ta yayi yace to ko Zaki tayani wankan Sai muyi sauri?
Dariya taitayi tace tabb sokake mushekara bamu fito ba kenan dariya yayi yace bani 5mint ynzu zan fito.
Aikuwa ba'a dade ba saigashi yafito samunta yayi akwan ce yace baby nafito fa, dogowa tayi idon ta yayi ja tace to bari natasha mutafi isowa yayi gurin ta Yana baby lafiya naga lokaci daya kin sauya,
Isa gurinta yayi kawai Sai yaji jikin ta zafi zau rikicewa yayi Yana baby meke damunki naji jikin ki da zafi dagowa tayi tace habibi bayana ke ciwo Sai Kuma fever dana ji yasaukar min yanzu dasuri yatashi yazura kaya dogowar riga ya dauko mata da mayafinta dagata yayi yasa mata kamata yayi ahankali suka fita get man na hangosu yawangale kofa dagudu yafita betasaya ko inaba Sai hospital din da suke zuwa
Dr ne ya duddu bata sai yamata awan jini dana fitsari atake yake shaida musu tana dauke da ciki na 8 weeks.
Murna gurin habeb ba amagana daganan gidan yaya sani suka wuce annan duk en Wa dama sunje ganin baby, anaganin su aka fara tambayar lfy anga duk ta canza Sai langwa bewa take anan habeeb yake Sai da musu abinda ake nemane yasamu,
Nan kowa yashiga murna ana mata fatan sauka lafiya,
Dan gin habeeb nakusa dana nesa duk yakira yashai. Damusu abin alkhairi daya same su nan akaita tayashi murna.
Sati naza gayowa habeeb ya dau matar sa suka barkasar suka tafi U.S domin rainon ciki Maryam nashan kulawa gurin habeeb
*BAYAN WATAN NI TARA* Maryam ta haifo zan kadediyar er ta kyakkyawa san kowa kin wanda yarasa sukansu turawa sun yaba kyan baby.
Habeeb yaradawa yarinya suna mufeedah sunan maman sa inda ya aikuwa family dinsa dana Maryam suyi taron suna Sai baby tayi kwari zasu dawo.
*Bayan wata tara* yarinya hartafara tafiya sannan suka fara shirin dawowa.
Daga U.S saudiya suka wuce sukayi umara sanan suka dawo.
Gida nageria
Ansha murna sunsha kaya domin dama kayan barkar duk ransuna aka ajiye musu Ana jiran dawowar su Inna nakaunar mufeedah sosai.
Batasan abinda zai tabata ko kadan.jitakeyima kamar bata da wasu jikoki Sai ita
Ko zuwa sukayi batasan taga wani abu Yasa meta kokuka tayi tadinga menene me kamata
Mufeedah nashan kulawa daga bangaran family maman ta zuwa na baban ta kulawa takesamu sosai tazama abar so gakowa
*SHEKA RAR MUFEEDAH BIYU*
Maryam ta qara samun wani cikin
Sunyi murna sosai habeeb yaso sun kara tafiya U.S sun raini cikin ta acan ta haihu Amma Maryam taqi firr tace itadai kawai yabar ta. Anan duk yanda yaso Amma tanuna masa a'a haka ya hakura badan yaso ba.
Kullum acikin rashin lafaya take yau gida gobe asibiti ita duk ta sare da cikin jikin ta,
ciki watan sa 8 tafara naquda hartafara zubar da jini yana bata wahala sosai
Suna zuwa asibiti akace C's za amata dan aceto rayuwar ta domin babyn sun ma duba yariga da yamutu. Habeeb suka ce yasa hannu sa ashiga da ita dakin tiyata
Hannun sa har rawa yake dan bayasan yarasa matar shi
Bayan sun shiga da ita tiyata kafin ma su tabata sai Allah yay mata rasuwa😭..............
Love u all
Shere fisabilillah🙏

COMMENTS