Gidan Haya 1

🛖GIDAN HAYA {A RETEND HOUS



🛖GIDAN HAYA {A RETEND HOUS



DAGA ALQALAMIN MARUBUCIYAR✍🏻

WANI UBA

ACIYAU ACIGOBE

MABUQACI

DARE ƊAYA


PAGE 1️⃣



Tsakar gida ne babba kowa na harkar gabansa amma kamar kasuwa yanda maganar mutane ke tashi sosai, zaune take can daga gefe babu kowa a kusa da ita ta rafka uban tagumi sai zancen zuci take baƙa ce yar duma duma ko nace yar lukuta amma kiɓar ba mai muni bace sbd tayi mata kyau sosai, yanzu ace Baban Humaira watansa hudu bai wai wayo ni bah saidai yayita turomin kudi wai shi yaje Lagos biɗa ko nace nema dan ƙaramin tsaki ta saki tana gyara zamanta gaba ɗaya saida ta kwaye zanin jikinta ko pant bata da gaba ɗaya gashi ya rufe gurin baka ganin komi sai gashi kamar kan jariri, washe baki wani namiji naga yayi harda lashe baki yaga duri mai gashi Suna haɗa ido ta dalla masa harara tana kawar da fuskarta gefe shikuma ya fita gaba ɗaya daga gidan sai murmushi yake kamar wani sabon ango, Assalamu'alaikum!! Assalamu'alaikum!!! Koda yake ba sai nayi sallama ba Haba ke wa'alaikumussalam maman Humaira ta amsa mata tana washe baki sannu da zuwa Hajiya kuburah yawwa sannu maman Humaira ina uwar daba take ko nace uwar karuwai dan ta mafi uwar daba keeeeee!!!! Keeeeeee!!! Wlh Kubrah ki iya bakinki wani mugun kallo hajiya kubrah ta watsa mata tana cewa naji shiru shine na biyo sawu kuma wlh idan kinga nafita daga gidan nan kin ƙirga kudina kin bani cash!!!! Kamar yadda kikaje kika karɓosu ta janyo wata kujerar rubber tana zama akai matan gidan suka fara fitowa ɗaya bayan ɗayan ana ƙuss ƙuss haɗe da zunɗe ana cewa ta ciwo bashin daidai da ita sai shegiyar ƙaryar tsiya Bako sisi,Ɗan ƙaramin tsaki mtww ta saki tana cewa amma dai kinsan na gaya miki zanzo na kawo miki kuɗin ki har gida ko? Ɗago wa hajiya kubrah tayi tana zare Glass din da ke maƙale a idon yan mitsi mitsi kamar bayan chana tana cewa Haba yau kwana biyu kenan kina yimin ƙaryar zakizo ki kawomin kuɗi har gida amma ki shiru kake ji kamar an shiuka dussa,

A hankali tace bashi ne fah naci kuma uban kowa ma yanaci, da zakizo kina neman ki tona min asiri cikin jama'a mtww kanki kuma akeji nariga na gaya miki kuɗina nazo karɓa kuma saikin bani zan fita daga gidan nan, can daga gefe wata ta jefo magana Hmmm ta faru ta ƙare anyiwa mai zane ɗaya sata dama haka duniya take, wallahi Shema'u ki kiyaye ni kema a kashe wuta tun tana ƙanƙanuwa, idan baki faɗi alkhairi ba kiyi shiru mtwwwwwssss aekin banza, ta shige warta ɗaki Hajiya kubrah tabi wacce aka kira da *Shema'u* da kallo tana kaɗa ƙafarta daya data daura saman ɗaya, kinga *Hajiya kubrah* tashi mu shiga daga ciki sai mu ƙarasa magana magul mata sunyi yawa a gurin nan wlh *Uwar daba* babu inda zan ɗaga daga gurin nan Hmmm aekuwa ayi a gama yafi gobe a ƙasara da gaskiyar ki gwara ayita ta ƙare jar uba *maimuna* da ubanwa kike wlh saina yiwa mace dukan tsiya kuma na daki banza, kinga Nifah na fara gajiya da wannan surutai naku kiyi dani inada gurin zuwa wani banzan kallo uwar daba ta watsawa Hajiya kubrah tana cewa to ayi wadda za'ayi bera ya zubda garin kyanwa, kudi ne naci na cinye kiyi yanda zakiyi tunda ke bakya jin lallashi bakinsan babu ba wani ihu Hajiya kubrah tayi tayi kan Uwar daba aekuwa nan take gida ya cika da ihu da kururuwa dambe ya turnuƙe na uban gari hayaniya tako ina ihu *Lubabatu* ta shiga kurmawa gani za'ayi kisan kai kuma babu mai ƙokarin rabawa tayi waje zuwa kiran maza aekuwa *Mustafa* kamar jira yake ya taso da uban saurin sa ya shigo yana cewa kaiii kaiii miye haka yayi kan hajiya kubrah da uwar daba yana ƙokarin rabasu, rumgume uwar daba yayi daidai saman kirjinta ta baya yana janta ya cika hannu da nonuwanta kamar sune ke faɗa turata yayi ɗaki ya dawo kai hajiya kubrah yana cewa wai miye haka hajiya da girman ki kina faɗa da wannan wacce ba kowa take ragawa ba tsoho ba yaro kowa ciwa mutunci take yana magana yana jiuyawa baya yaga idan bata fito bah, nan yashiga bawa hajiya kubrah haƙuri harya samu ta haƙura yayi mata rakiya har baƙin ƙofar fita daga gidan nan yake cewa waii hajiya har nawa ne kuɗin da kike bin uwar daba Hmmm dubu hamsin da biyar nake Binta ta biya 25 saura 30 yau wata biyu sai gobe gobe take min waroo ido Mustafa yayi yana cewa garin yaya hajiya kika dauki kuɗi har dubu 55 kika bata mtwwwwwssss hajiya kubrah ta daka masa dogon tsaki tana cewa a haka zaka ƙare gurin jin gulma tayi gaba ta barsa tsaye zake da baki sosai yaso yaji ubanme uwar daba tacewa hajiya kubrah harta dauki kudi 55 ta bata Hmmmm abun al'ajabi baya ƙarewa ya koma kan tabur ya zauna domin nan ne gurin zamansa tun fitowar rana har faɗuwar ta yana kallon shige da ficen masu shiga gidan da masu fita, idan kuma yaji mata sun kacame da faɗa yaje zuwa rabasu sbd ya taɓa nono ko ya shafawa mace mara babu abunda yakeso kamar yana zaune yaji ance aljannu suntashi........✍🏻



Hmmmm yakukaji salon wannan littafi😂😂akwai fah caƙwakiya sosai a cikinsa, littafin na kuɗi ne akai Naira dari ₦200 kacal ban tsaurara ba sbd Inaso saƙon cikinsa ya isa ga kowa.



Na faɗa na ƙara faɗa littafina na kuɗi ne ₦200 ki biya kisamu update babu special babu regular babu VIP group saidai idan ku kuka ce ayi muku MY WhatsApp Phone number 08143344386

COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Gidan Haya 1
Gidan Haya 1
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhaeTapQHtUIDOL_kzEvXCZDoVXRdCHIC_bV0Y9MKJ1V4XRW6kKhIqLELJLXeg2WyUkpEMpZs795Li0YTp1jfvFaG_FtzagtRteO7q7kGNAD6iWNIHgqmpobLHbSAjT_z_xV09pYWmpjLuRx9vxoIOYsgaGmb6Kb19UduFeaLkq3aJ1gq_YWDKcLRT7jZkw/s320/img_1696062557462.webp
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhaeTapQHtUIDOL_kzEvXCZDoVXRdCHIC_bV0Y9MKJ1V4XRW6kKhIqLELJLXeg2WyUkpEMpZs795Li0YTp1jfvFaG_FtzagtRteO7q7kGNAD6iWNIHgqmpobLHbSAjT_z_xV09pYWmpjLuRx9vxoIOYsgaGmb6Kb19UduFeaLkq3aJ1gq_YWDKcLRT7jZkw/s72-c/img_1696062557462.webp
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2023/09/gidan-haya-1.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2023/09/gidan-haya-1.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content