Bayani akan technology na web.3 a cikin harshen Hausa

Web 3 Technology: Ba mamaki idan aka ce maka nan gaba zaka shiga harkokin BlockChain Technology da Crypto Currency a yanzu kace a'a, dom...

Web 3 Technology:
Ba mamaki idan aka ce maka nan gaba zaka shiga harkokin
BlockChain Technology da Crypto Currency a yanzu kace a'a,
domin baka yarda dashi ba, kuma ba zaka taba yarda dashi
ba, a tunanin ka na yanzu, amma bari na share maka hanyar
da zata nuna maka cewa guguwar BlockChain Technology da
Crypto Currency zata tattara har da kai nan gaba kadan.

A yanzu haka duniya ta koma kan Technology da ake kira da
"Web 3", an wuce Web 1 da Web 2, yanzu an tsallaka zuwa
Web 3 da Metaverse.

Wanda yake cewa babu ruwan sa da BlockChain Technology
da Crypto Currency, a yanzu haka da muke magana guguwar
Technology na Web 1 da Web 2 sun tafi dashi, ko kasan haka?
Wadannan kimiyyar sun kasu kashi uku kamar haka

  1. Information Networks. 
  2. Social Network
  3. Money Networks.

Menene Web 1? Web 2 da Web 3 a takaice?.....
A. Web One (1):
Information Networks.....
Web One shine zamanin da muka baro a baya bayan nan
wanda Information Networks suka bayyana, wato irin su
Google da rumbun bayanan duniya na Wikipedia, Yahoo da
Search Engines.

Technology din Web 1 ne yazo da Browsing a computer da
waya, da kuma kiran wayar handset da sakwannin Email da
Gmail, wanda hatta wanda yake inkarin BlockChain Technology
da Crypto Currency a yau shima yana cikin wadannan
Technology din ba tare da ya sani ba, saboda sun zaba part of
his life, kusan dole sai dasu.

B. Web Two (2):
Social Networks.....
Shine technology din da yazo da Social media Networks,
Facebook, Twitter, WhatsApp, Instagram, Telegram, 2GO,
Nimbuzz, Eleh, YouTube, Reddit da irin su Twitch da sauran su.
Technology ne na sadarwa a duniya, da isar da sakon hoto ko
videos ko murya cikin sauki, da rubutun takardar na'aura wato
PDF.
Wanda yake inkarin BlockChain Technology da Crypto
Currency yana cikin wadannan Technology din tsundum,
saboda sun zama part of his life, wadannan social media
handles din kusan dole sai dasu a rayuwar yau.

C. Web Three (3):
Money Networks.......
Shine Technology din da yazo da BlockChain Technology,
Crypto Currency, NFTs, Metaverse and DeFi Project
Technology.
Wadannan sune Crypto Currencies, Bitcoin, Ethereum, Stable
Coins, DeFi, DAOs, NFTs, Metaverse da sauran su.
Wannan technology na harkokin kudi, da samun kudi, da juya
kudade, da zagawar su cikin gaggawa a duniya, sune "Money
Networks" bayan Information Networks da Social Networks.
Idan ka fahimci menene Web.1 da Web.2 Kuma ka tabbatar
yanzu haka kana cikin su tsundum, toh haka Web.3 na
BlockChain Technology da Crypto Currency zai hadiye ka baka
ankara ba.

Sai dai abubuwan dake alaqa da BlockChain Technology da
Crypto Currency abu ne dake bukatan karatu na musamman,
da training na musamman, dan ka iya Computer da waya ba
zaka iya su ba sai an koya maka.
Dan haka mutanen mu su tashi su san wadannan abubuwan
domin su shigar da addinin su cikin su, su shigar da manufofin
su, tun da wuri kafin muzo muna cewa ai duk arna sun
mamaye....

COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Bayani akan technology na web.3 a cikin harshen Hausa
Bayani akan technology na web.3 a cikin harshen Hausa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEido_YDzXbeodpVkad0AjyVusTnHcAfNaBgLO2LL5IXTlCbBsY38UkCWyvnUqTaVXiWs_vT_ef7PookAiXNGb8vj_xkkhm2dM0ZKnL0WYtZ8-J5TK19UKSwS5K5I_mjiABqhA7_5gaMWWsz7Eu777371X9GRFNTnwBhXllDsNwHum5aK-hGUwWki0ye/s320/20220324_080059.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEido_YDzXbeodpVkad0AjyVusTnHcAfNaBgLO2LL5IXTlCbBsY38UkCWyvnUqTaVXiWs_vT_ef7PookAiXNGb8vj_xkkhm2dM0ZKnL0WYtZ8-J5TK19UKSwS5K5I_mjiABqhA7_5gaMWWsz7Eu777371X9GRFNTnwBhXllDsNwHum5aK-hGUwWki0ye/s72-c/20220324_080059.jpg
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2022/03/an-kashe-wani-okada-arewa-akan600-jihar.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2022/03/an-kashe-wani-okada-arewa-akan600-jihar.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content