Hanyoyin Kare Lafiyar ka daga cututtukan da amfani waya (phone) ke janyowa || Hausaweb.com.ng

Maraba da sake kasancewa a cikin wannan shafin namu mai albarka, Kasancewar wayar hannu sun zama wani jigo na rayuwar mu, mutane da yawa ba ...

Maraba da sake kasancewa a cikin wannan shafin namu mai albarka,
Kasancewar wayar hannu sun zama wani jigo na rayuwar mu, mutane da yawa ba zasu iya zama babu waya ba koda na kwana daya ne sai fa idan ya zama DOLE.

Karanta Wannan: Abubuwa 3 dayakamata kafara yi Kafin kayi apply na Adsense
Yadda ake siyan Data a layin Airtel cikin Sauki


Bincike ya nuna mutanen wannan karnin ba zasu jima da lafiya ba kamar mutanen da suka rigaye mu sanadiyyar amfani da wayoyin hannu.
Wayar da kake amfani da ita tana da Illa sosai ga lafiyar cikin dan Adam. Mafi yawan cutar Cancer mutane suna samu ne sanadiyyar amfani da WAYA (phone) ba su sani ba.
Ga wasu hanyoyi da zasu taimaka maka ka kare lafiyarka da lafiyar wayar ka.



1. Ka nesanta wayar daga jikinka:


Wayoyin hannu an kirkire sune don a rike su a hannu, idan ba ya zama dole ba kada ka sanya waya a Aljihu. Mata suna sanya waya a BRA lokacin da suke aikace-aikacen gida wanda hakan na haifar da Breast cancer. 


Karanta Wannan: Idan na chanja Template Adsense dina zai samu matsala?



2. Ka yawaita kashe wayarka:

Kamar yadda mutum ke bukatar bacci domin inganta lafiyarsa itama waya tana bukatar a dinga kashe ta domin tayi Refreshing. 



3. Kasanya wayarka (phone)  a flight mood:

Duk lokacin da zaka bawa karamin yaro wayarka ka tabbatar ka sanya wayar flight mood.



4. Ka nesanta wayar (phone) daga fuskarka. 


Idan zaka kalli bidiyo, ko zaka rubuta sako ko kuma zaka yi wani abu ka tabbatar ka nesanta waya daga fuskarka a kalla tsawon 40 cm. Saboda radiation dinta suna shiga cikin hancinka da bakinka su illata lafiyarka. Sannan kusantar da waya daga idanu na kashe karfin gani.


Karanta Wannan: Hanyoyi 3 dazaka gane inda wayar ka take bayan tabace ko ansace


5. Takaita Amfani da Bluetooth :


Inba ya zama dole ba ka takaita aiki da Bluetooth sannan kana gama amfani da shi to ka kashe. Bluetooth na amfani da Radiation da suke cutar lafiyar ciki sosai.



6. Kada kayi amfani da waya (phone) idan tana chaji:


Amfani da waya a lokacin da take chaji na kashe karfin Battery sosai.


7. Ka Rage hasken wayarka (your phone) :


 A kowanne hali kada ka saki ka bar hasken wayar ka ya zama Full domin hasken na kashe lafiyar ido.


8. Kada Kadinga kure Volume:

Kure Volume shine abinda ke lalata sautin Speaker na waya.



9. Kada kayi amfani da waya (phone) kana farawa barci 


 Amfani da waya kana farkawa bacci na illata kwakwalwa da Idanu. A kalla ka bari sai ka gama watsakewa sosai, son samu minti 40.



10. Kada ka kwanta a kusa da waya (Phone) 


Radiation da waya ke samarwa yana da matukar illa sosai ga lafiya gangar jiki Musamman yayin da kake bacci. Don haka ka nesantar da wayarka daga inda kake bacci, san samu ka dinga ajewa nesa da gadonka.


Ananne zamu dakata sai kuma a darasi na gaba insha Allahu zamu cigaba daga inda muka tsaya, kar kumanta kuyi shiyarin domin wasu ma su karanta su amfana. 


Sannan kuma idan kanada tambaya ko kuma wani Karin haske game da Wannan Darasin namu sai kayi mana a comment, mukuma zamu maido maka da amsarka insha Allahu, kucigaba da kasancewa da wannan shafin namu wato Www.hausaweb.com.ng

COMMENTS

BLOGGER: 1
  1. Live Dealer Casinos | Popular Games to Play, Reviewed
    You can find live dealer casinos on their web. But that's because their slots are not 해외 라이브 스코어 so 승인 전화 없는 토토 꽁 머니 easy to learn. A 아 샤벳 live dealer online 가상 화폐 란 casino is a great choice if you're looking for 벳플릭스 the

    ReplyDelete

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Hanyoyin Kare Lafiyar ka daga cututtukan da amfani waya (phone) ke janyowa || Hausaweb.com.ng
Hanyoyin Kare Lafiyar ka daga cututtukan da amfani waya (phone) ke janyowa || Hausaweb.com.ng
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEga3XXF37EPGBa6j-RRW-3Z5QEAVGzKW__Q5vRuhgZ5pxG0xFXv9HvP_d2-Jp1gisf3JHQvchNqz_iAk0EyWMJPEeO5gDGuMN0ewS6wxMAZXd-ImmNP_ohOvMfjxJM3BAyOfljTYs22BOQB/s320/airtel+network.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEga3XXF37EPGBa6j-RRW-3Z5QEAVGzKW__Q5vRuhgZ5pxG0xFXv9HvP_d2-Jp1gisf3JHQvchNqz_iAk0EyWMJPEeO5gDGuMN0ewS6wxMAZXd-ImmNP_ohOvMfjxJM3BAyOfljTYs22BOQB/s72-c/airtel+network.png
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2020/04/hanyoyin-kare-lafiyar-ka-daga.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2020/04/hanyoyin-kare-lafiyar-ka-daga.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content