Hanyoyi 3 da zaka gane inda wayarka take bayan ta bace ko an sace

Assalamualaikum, barkanmu da warhaka, barkanmu da sake haduwa daku a cikin wannan shafin mai albarka, kamar dai yanda kuka sani wannan shafi...

Assalamualaikum, barkanmu da warhaka, barkanmu da sake haduwa daku a cikin wannan shafin mai albarka, kamar dai yanda kuka sani wannan shafin, shafine da yake kara wayar da kan al'umma, musamman ma akan fasahar zamani.

Ayaune nazo muku da wasu hanyoyi guda uku wanda zaka iya gano duk inda wayar ka take, bayan an sace ko kuma ta bace, lallai idan kabi wadannan matakan da zamu bayar to zakagane inda barawonka yake ko kuma wanda ya tsintar maka wayarka yake.


Karanta wannan: Kowa zai iya zama blogger?


Wato kamar dai yanda kuka sani mafi yawan mutane suna adana abubuwa masu matukar muhimmanci na rayuwarsu akan kwa-kwalwar wayarsu, wasu kuma yawanci wayoyin hannu sukan zamanto masu kamar makaranta ne (ma'ana inda suke koyon ilimi)

Saboda wadannan dalilanne yasa naga ya dace mutum yasan matakan da zai bi bayan wayarshi ta bace ko kuma an sace.

Kamar yanda nace maku ina tafe da hanyoyi uku ta yanda zaka gano inda wayarka take bayan ta bace ko an sace to gasu kamar haka:


Karanta wannan: Menene google analytics?1. Abu na farko ina mai baka shawari, a duk lokacin da ka sayi wayarka, yakamata kayi kokarin kofe IMEL na wayarka

Nasan zakuce menene IMEL a waya, sannan kuma tayaya za'a iya yin copy dinshi a waya?

Wato IMEL wasu lambobi ne guda goma sha biyar, wanda kowace waya tana dauke dasu, aduk lokacin daka sayi waya to yanada kyau kayi copy dinsu

Idan kanason duba IMEL na wayarka to sai ka dannan wannan code din kamar haka: *#06#
Da zaran ka danna wannan code din dana bayar to zakaga wayarka ta fito maka da IMEL dinta,
Wadannan lambobin yakamata kayi copy dinsu koda a takarda ne ko a wani abu, saboda zasuyi matukar taimaka maka wajen bin diddigin wayarka a kowane lokaci

Wato yanda zakayi shine:- da zaran wayarka ta bace ko kuma an sace to sai ka duba wadannan lambobin danace kayi copy dinsu, wato guda goma sha biyar, sai ka tura wadannan lambobin zuwa wannan email din "Cop@vsnl.net" da zaran ka tura, to acikin kan-kanin lokaci zasu turo maka da bayanan wayarka tare da dukkannin abubuwa da kake bukata,

Bugu da kari idan sace maka wayar akayi to zasu turo maka da lambar da barawon naka yayi kira da ita na karshe.

Sannan kuma zaka zaka iya bama CID wadannan lambobin guda goma sha biyar, domin suma zasu iya binciko maka inda wayarka take ba tare da wata matsala ba.


Karanta wannan: Yadda ake samun kudi ta internet ba tare da ka kir-kiri website ba


2. Sai kuma hanya ta biyu da zakagane inda wayarka take bayan ta bace ko kuma an sace

Amma sai kuma shi wannan hanyar da zan bayar ya zama dole sai wayarka ta kasance Android ne, abinda nake nufi ba'ayi da karamar waya, amma idan karamar waya aka sace maka to sai ka duba bayanin da mukayi na farko, saboda bayaninmu na farko na kowacce irin wayane zaka iya binciko wayarka.

Sannan kuma wannan hanyar da zan bayar na Android, ka tabbatar cewa akwai Gmail account dinka akan wayar kafin a sace ko kafin ta fadi

Idan kuma bakada Gmail to kayi kokarin budewa saboda yanada matukar amfani.

Karanta wannan: Yadda zaka bude email address akan wayar ka


Idan ka tabbatar cewa akwai Gmail account akan wayar naka, sai ya kasance an sace maka wayar ko kuma ta fadi to sai kabi wadannan matakan na kasa

Da farko dai kaje wajen friend dinka, ko kuma kaje wajen wani dan uwanka wanda ka tabbatar cewa yanada waya kirar android, Sai ka ara wayar, bayan ka ara wayar sai ka shiga wannan link din na kasa
Android.com/find
Ko kuma kaje Google kayi searching na kalmar "Find my device" bayan kayi zasu bukaci da kayi Login na email din naka, da zaran kayi haka to nan take zaka gane inda wayarka take, Sannan kuma bugu da kari zaka iya canza security na wayar naka ta gurin, Sannan kuma zaka iya kunna ringing tone na wayar naka, Ba tare da wayar na hannun kaba

Sai kuma hanyar da yafi wannan sauki shine:  kaje playstore kayi searching na "Find my devics" zakaga ya nuno maka application din, sai kayi Install dinshi, bayan kayi Install dinshi sai ka shiga cikin application din kayi Login da email din naka, sai kayi duk abubuwan da na fada a sama


Karanta wannan: Idan ca chanja template adsense dina zai samu matsala?


3. Sai kuma hanya na uku da zaka gane inda wayarka take bayan an sace ko ta bata, ita kuma wannan hanyar anayin amfanine da application din MTN ne, Da farko dai kaje playstore sai kayi searching na MyMTN ko kuma ka shiga link din dake kasa
MyMTN
Sai ka shiga ciki kayi register, bayan ka gama register sai ka shiga Profile, bayan ka shiga profile sai ka shiga Location, ka tabbatar ka kunna "On"

Duk lokacin da aka sace wayarka ko ta bata, sai ka ari wayar abokinka ko dan uwanka, sai kayi downloading application na MyMTN a wayar abokin naka, sai ka shiga cikin application din kayi login, bayan kayi Login sai ka shiga Profile, bayan ka shiga Profile sai ka shiga Location, da zaran ka shiga Location nan take zakaga inda wayarka take.

Da fatan an fahimci wannan darasin namu,
Please kayi shiyarin domin wasuma su karu

Sannan kuma duk wani abu wanda kaga baka gane ba, to sai kayi mana comment a kasan wannan posting din, ko kuma ka biyomu ta kafafen sadarwa dake kasa.
Facebook: YI LIKE A SHAFINMU NA FACEBOOK

Whatsapp: ZAKA IYA BIYOMU TA WHATSAPP

Twitter: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA TWITTER

Instagram: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA INSTAGRAM

Call & Message: +2349036117711

COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,Arbitrade,4,Arbitrage,1,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,DOWNLOAD,2,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Glo,1,Google,1,Job,7,Layikan waya,2,Loan,8,Npower,13,Pc Tools,2,Support,26,Teach and guide,8,Watsapp,3,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Hanyoyi 3 da zaka gane inda wayarka take bayan ta bace ko an sace
Hanyoyi 3 da zaka gane inda wayarka take bayan ta bace ko an sace
https://1.bp.blogspot.com/-BSaG-PZbvCM/XjM-c7_plBI/AAAAAAAAAL0/CDrtGzRctgYm5lZE0bC73Kuy9z7LLYPBACLcBGAsYHQ/s320/lost%2Bp.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-BSaG-PZbvCM/XjM-c7_plBI/AAAAAAAAAL0/CDrtGzRctgYm5lZE0bC73Kuy9z7LLYPBACLcBGAsYHQ/s72-c/lost%2Bp.jpg
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2020/01/hanyoyi-3-da-zaka-gane-inda-wayarka.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2020/01/hanyoyi-3-da-zaka-gane-inda-wayarka.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content