Assalamualaikum, kamar yanda kuka sani wannan shafine da yake kara wayar da kan al'umma ta bangaren da suka shafi internet da kuma fasah...
Assalamualaikum, kamar yanda kuka sani wannan shafine da yake kara wayar da kan al'umma ta bangaren da suka shafi internet da kuma fasahar zamani, To a yau insha Allahu nazo maku da cikakken bayani game da goole analytics
Menene google analytics?
Amfanin google analytics shine duk wani posting ko hoton daka dora a website dinka to zai hayo kan google search. Misali ka dora hotunan umar m shareef ko kuma hotunan wakoki da sauransu, to idan mutum yana bukatar hoton, to kai tsaye zaka shiga google, bayan kashiga zakaga Websearch da kuma "Image search" da "Google Tools", to sai ka shiga "image search" ka rubuta sunan hoton wanda kakeso, zakaga an watso maka hotunan daka rubuta, Sannan kuma dole sai website din da yake da "google analytics" ne kawai za'a ga hotunan shi a "google search".
Karanta wannan: Sauke free Sora Seo template na Blogger
Menene ban-bancin website din da yake da google analytics da kuma website din da bashi dashi?
Tabbas akwai ban-banci a tsakanin website din da yake da google analytics da kuma wanda bashi dashi,
Ban-bancinsu sune kamar haka;
Karanta wannan:
1. Idan website dinka bashi da analytics, to idan kayi posting na video ko waka ko kuma hoto ko labari ko applications, to baza'a iya ganinsu ba a google search, saboda baka da analytics, amma bayan kwana ashirin (20) da yin update posting din, zasu dora maka shi a Engine Search na google, Sannan kuma mutumin da yayi searching a google zai gani, ammafa idan kuwa kana sake da analystic to bazaka dinga samun masu ziyartar website dinka ba, Sai dai idan kayi shiyarin zuwa kafofin sada zumunta kamar su facebook, whatsapp, twitter da kuma instagram, to amma idan kana da analystic ko ba kayi shiyarin ba, google zasu dinga nunawa mutane website dinka ayi ta shiga.
2. Website din da yake da analystic yana da amfani da yawa, ga kadan daga cikin amfanin website din da yake dauke da google analystic.
i. Zaka iya ka gane ko mutum nawane ya shiga website dinka, wato traffic ko kuma visitors.
ii. Sannan za'a iya kamo website dinka kai tsaye a cikin google kuma yana da saukin yin downloading ba tare da an saka shi cikin wani bangare ba, yana da matukar amfani sosai.
Ku cigaba da kasancewa da wannan shafin don samun irin wadannan abubuwa dama wasu rubutun
Idan kanada tambaya sai ka aje ma a comment, mungode.
Facebook: Yi Like a shafinmu na facebook
Whatsapp: Zaka iya biyomu ta whatsapp
Twitter: Yi following dinmu ta twitter
Instagram: Yi following dinmu ta instagram
Call & message: +2349036117711

Muna godiya
ReplyDelete