Website guda 10 wadanda zaka iya yin karatunka na zamani a ciki

Kimiya da fasahar zamani sun sama mana sauki a kowanne bangare na rayuwa, musamman bangaren ilimi inda yanzu koyan karatu yake da sauki ba k...

Kimiya da fasahar zamani sun sama mana sauki a kowanne bangare na rayuwa, musamman bangaren ilimi inda yanzu koyan karatu yake da sauki ba kamar da cen ba. Baka bukatar sayen littafi ko zuwa extra lesson ko karin bayani a wajen wani, abinda kawai kake bukata shine shiga website din Ilimi nan take sai ka samu dukkanin amsoshin tambayarka da kuma karin bayanin da kake bukata.
A cikin tarin websites da nasani wanda suke taimakawa dalibai na zabo guda goma.
1. www.Instructables.com

Website ne da masana na sassan duniya suke yada bidiyon koyon abinda ya shafi, kimiyya, sana'ar hannu, karatu, girki da dai sauran su.
A wannan website din akwai bidiyoyi marasa adadi da za su koya maka duk abinda kake son koya, sannan akwai littattafai da takardun ilimi.
2. Www.mentalfloss.com

wuri ne da zaka iya koyon abubuwa masu ban sha'awa daga ko'ina cikin duniya, akwai darusa masu kayatarwa da suka shafi abinci, al'ada, da kimiyya sannan Kana iya binciken abubuwa daban-daban na Trivia, Quizzes, Brain Teasers, da sauransu.


3. Www.careereGuide.com

Wani dandali ne wanda zai taimaka maka wajen fahimtar CAREER Naka. Misali idan kana son zama Engineer to a wannan website din zaka samu dukkanin ilimi da matakan da ya kamata kabi wajen zama Engineer, ba iya Engineer ka dai ba duk abinda kake burin zama a rayuwarka .

4. Www.academicearth.org

Website din na dauke da dukkanin darussan tun daga kan secondary har zuwa University , ma'ana duk wani course ko topics da ake koyawa a makaranta to zaka sami bidiyon LECTURE din da handout din a kyauta. Sannan tanan zaka iya yin DEGREE naka ba tare da kaje makaranta ba, sannan suna da hadin gwiwa da manyan Universities na duniya kamar Oxford University, Columbia University da sauran su.



5. Www.archive.org

A nan ne zaka sami dukkanin littafin da kake bukata ko handout ko projects.
Suna dauke da kusan dukkanin abinda kake nema na ilimi.
-Shafin Internet fiye da billion 330.
-Littattafai da Rubutuna fiye da million 20.
- AUDIO File na ilimi fiye da 4.5 million.
-Bidiyoyi fiye da million 4.
-Hotunan fiye million 3.
Softwares da programs fiye da 200,000.
Idan kana bukatar gurin da zaka samu ilimi kyauta to INTERNET ARCHIVE nan ne zaka.


6. Www.skillshare.com

Websites ne da ke kunshe da bidiyoyi na courses daban daban, suna da Dalibai fiye da million 4 da suke koyan karatu ta ciki sannan akwai AJI na karatu fiye da 22,000 na kudi da na kyauta, sai ajin da kaga dama ka shiga domin kwankwadar Ilimi.



7. https://www.brightstorm.com

Website ce ga DALIBAN da suke bukatar fahimtar ilimi English, Mathematics da Science. Suna da:
-Dalibai fiye da 800,000 a kasashe 120.
- Makarantu 800 ne ke amfani da website din wajen koyar da Dalibansu.
Suna samar da ingantattun bidiyon darusa sannan suna da kwararrun malamai da suke koyarwa.


8. Www.Explania.com

Website ce ta musamman da aka tanade ta domin samun cikekken bayani akan abinda ya shafi yadda ake sarrafa wani abu, Ilimi ko kuma yadda ake amfani da wata software.




9. Www.Coursera.org

Website ce dake koyar da online course na sassan Ilimi daban-daban. Komai kake karanta a makaranta a cikin Website din nan zaka iya karantar abin kyauta, zaka iya yin karatun ka batare da kaje makaranta ba.



10. Www.KhanAcademy.org

Wannan makarantar Yanar gizo ce dake koyar da darussa da courses kala-kala irin wadanda ake koyawa a University. Idan kana ziyartar wannan website din tabbass baka bukatar zuwa makaranta ma, domin duk abinda ake koyawa a makaranta akwai a Khan Academy.


COMMENTS

Name

ADSENSE,4,Airtel,1,ANDROID,9,AQIDARMU Book 1 Complete Hausa Novel,1,AQIDARMU Book 2 Complete Hausa Novel,1,Arbitrade,4,Arbitrage,1,AUREN MU Complete Hausa Novel,1,Babban Yaya Hausa Novel Complete,1,Babu So Complete Hausa Novel,1,Bakar Inuwa Complete Hausa Novel,27,Billyn Abdul Novels,7,BLOGGING,13,Business online,10,Crypto currency,17,Dare Daya Hausa Novel Complete,1,Daudar Gora Book 1 Complete Hausa Novel,48,Daudar Gora Book 2 Complete Hausa Novel,95,DOWNLOAD,2,Duk Karfin Izzata Book 2 Complete Hausa Novel,34,Education,3,Email,1,Facebook,4,Finance,1,Furar Danko Book 2 Complete,9,Furar Danko Complete Hausa Novel,31,fyade hausa novel by maman teddy,1,fyade hausa novel Complete,1,Gidan Haya Hausa Novel Complete,6,Gidan Haya Complete Hausa Novel,4,Gidan Haya Hausa Novel,1,Gidan Kwarata Complete Hausa Novel,1,Glo,1,Google,1,GURBIN IDO Complete Hausa Novel,1,Hamshakiya Hausa Novel Complete,25,JARABABBEN NAMIJI Complete Hausa Novel,1,Jikar Maguzawa Complete Hausa Novel,23,Job,7,KASUWANCI NA Complete Hausa Novel,1,Layikan waya,2,Loan,8,MA'AIKACIYAR GOMNATI Complete Hausa Novel,1,Makauniyar Kaddara Complete Hausa Novel,70,Mufeedah Complete Hausa Novel,25,Namijin Zuma Complete Hausa Novel,26,nihaad complete,62,Nihaad Complete Hausa Novel,62,nihaad hausa novel,62,Npower,13,Pc Tools,2,Qamshi Hausa Novel Complete,14,Raina Kama Complete Hausa Novel,29,Sakayyah Book 2 Hausa Novel Complete,30,Sakayyah Hausa Novel Complete,60,SHAKUWAR YARINTA COMPLETE HAUSA NOVEL,20,Support,26,Tabarmar Kashi book 2,7,Teach and guide,8,TUMFAFIYA Complete Hausa Novel,1,TUMFAFIYA Hausa Novel,50,TUMFAFIYA Hausa Novel Complete,19,UNCLE DATTI Hausa Novel Complete,1,Watsapp,3,Waye Mijina Hausa Novel Complete,5,WEB LANGUAGE,1,WEB TUTORIAL,2,Yar Aikin Karuwai Book 1 Complete,1,Yar Aikin Karuwai Book 2,1,Yar Aikin Karuwai Hausa Novel,1,Yaya Mata Complete Hausa Novel,22,Zafafa Biyar Novels,7,
ltr
item
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||: Website guda 10 wadanda zaka iya yin karatunka na zamani a ciki
Website guda 10 wadanda zaka iya yin karatunka na zamani a ciki
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgXIbhX_aLGyO7H_lQAhr_40S1u_CwgbIkGg4wfXdCfG09UPH3q85l91zwDbw7omZ4gwKChYqtslHXVKJsaR5yxacQFR7PbWAe2CUELWc_fnpdaZBYRMnONbWYcAmcsmHenuMV2BSJMXFU/s320/23.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgXIbhX_aLGyO7H_lQAhr_40S1u_CwgbIkGg4wfXdCfG09UPH3q85l91zwDbw7omZ4gwKChYqtslHXVKJsaR5yxacQFR7PbWAe2CUELWc_fnpdaZBYRMnONbWYcAmcsmHenuMV2BSJMXFU/s72-c/23.jpg
NAGARTA24 || job || npower || crypto currency || arbitrade || loan || teach and guide || support ||
https://www.nagarta24.com.ng/2020/02/website-guda-10-wadanda-zaka-iya-yin.html
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/
https://www.nagarta24.com.ng/2020/02/website-guda-10-wadanda-zaka-iya-yin.html
true
1779421581242976301
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content